💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅ
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ*_written by lilmeerahcute_*👑
_love is the strongest force in the entire universe, to love someone deeply gives strength. Been loved by some deeply gives you courage_
The song for this chapter is *tumhi ho* by arjit sing
Y'all should check the translation it perfectly fit*MAY, 2017*
4⃣1⃣A hankali yayi wa motan key
Ba Wanda yayi magana a cikinsu kowa da abinda yake sak'awa a mind nashiMamaki neh ya kamata ganin sun tsaya gaban wani d'an matsakaicin gate sky blue tunani tayi badai gidansu ya kawota ba?
"This is my paint house" ya katse Mata tunani
daidai lokacin wani tsoho yazo ya bude gate d'in
D'aga mishi hannu tsohon yayi da murmushi ya maida mishiDa kallo tadinga bin ginin gidan komai sky blues neh sosai gidan yamata kyau
Parking yayi sannan ya juyo DA eyes nashi gurinta saurin d'ukar dakai tayi kunya taji sosai ganin yakamata tana kallonshi
Murmushi yayi DA gefen lips nashi Dan sarai ya fahimci kallonshi takeyi
Kunce Mata seatbelt yayi bayan ya kunce nashi
"Stay here" yacemata
DA sauri yafita ya zaga ya bud'e Mata
Fitowa tayi ahankali tana murmushi DA kanta a k'asaHannunshi yasa cikin Nata a hankali sukafara tafiya
Ganin suna ta tafiya yasa ta d'an dubeshi a in a cool voice tace"Where are we going?"
Kallo ya watsa Mata Wanda yasata kaudar DA Kai
Cikin deep husky voice yace
"Did you trust me?"Nodding tayi batare data kalle face nashi ba
"Then just keep quite it's a surprise"
Yayi magana with cool voiceWani d'an kofa taga ya tura Wanda ya sada su da wani garden mei d'an Karen kyau
grass carpet neh shimfid'e a illahirin gurinsai Red Flowers wanda suka taimaka k'orai wajen kayatar DA gurin
Ba abinda keh tashi sei k'amshi flowers da sukayi surrounding d'in gurinLeading Nata yayi gurin wani dadduma Wanda aka k'ayata shi da drinks Kala Kala and wani plate Mai d'auke da junk foods a aje
"Have a seat please"
YacemataCire flat shoe na kafan ta tayi ta zauna akan carpet d'in gently
Lumshe ido tayi lokacin DA wani iska Mai dad'i ya hurataDuk wani moves Nata akan idonshi komai tayi birgeshi yakeyi
She drives him crazy without even knowing it"Haleemah!"
Yanayin yanda kira sunanta kad'ai ya kashe Mata jikiKasa amsawa tayi
Weakly ta d'ago eyes Nata
Shima kallonta yakeyi deeply with his baby blue eyes kaman yau yafara ganintaKawar DA Kai tayi tana wasa DA ring na d'an yatsanta
Rik'e hannunta yayi da large arms nashi hakan dayayi ya k'ara sata a wani hali
Satan kallonshi tayi hankali a kwance yakeh kallonta koh a jikinshi