💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅ
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ*_written by lilmeerahcute_*👑
" _we're all a little weird. And life is a little wired. and when we find someone whose weirdness is compatible with ours, we join up with them and fall into mutually satisfying weirdness and we call it *love* #true love_❤
~~~~~~~~
FEBRUARY,20177⃣
Tafi 3 minutes a tsaye tana tunanin waye wannan guy din and what did he think of himself da zei dinga mata magana any how
Koh danyaga he's so handsome oho
But kohma meyake takama dashi she will definitely not allow him to have his way
Daga shoulder tayi
"Anyways I'm thinking too much I won't ever think of that arrogant lecturer again.Tana fita main gate tasamu kekenapep yayi dropping dinta a gida
Sallama tayi a entrance din falonsu amma jin ba Wanda ya answer yasa ta shiga falon direct
Mamaki neh yakamata ganin azrah zaune a kan sofa rike da phone nata tana sana'a (chatting)
Ganin still azrah batayi noticing nata baneh yasa ta karasa gurin sofan ta maka mata duka a baya
Rufe ido tayi A tsorace sannan ta saki ihu iya karfinta wanda yasa
Leemah dakeh tsaye tayi saurin toshe kunnentaA tsoraceMamah tafito daga kitchen dagudu
Freezing tayi agurin tana kallon azrah wnda still idonta a kulle gam tana cigaba da ihuKarasawa mama tayi cikin tsawa tace
"Azrah are you out of your mind? Zakixo Kina cika wa mutane kunne da ihu
Saurin bude ido tashi tayi takarasa dagudu tayi hugging din mama tana nunah direction din da leemah takehIn confused tone Mama tace
"What?Cikin muryan kuka tace
"Seriously mamah naga wani scary creature hr mah ya dakeni a bayana kingani tafara kokarin nunawa mama inda leemah ta daketa
Leemah dakeh tsaye still ta tuntsure da dariya
"Amma wlh azrah kinbani kunya yanxu duk masifanki nan Abu kadan neh zei yi scaring dinki kinganki kuw
Takarasa hade da rike ciki alamun dariya ya CI karfintaSaurin Sake mama tayi ta jiyo ta kalle leemah wnda hr ynxu dariyanta bei kare ba
Hada fuska tayi
"Yaa leemah but at least ay seikiyi sallama koh amma u just walk in
dafe kai tayi for god sake! Ya leemah u scared the hell out of me!Mamah neh tafara magana Cikn fada
"Yarinya sei shegen tsoron tsiya keh kuma haleema why wuld u just walk in batare da kinyi sallama bah?
Defensively leemah tace
" mama wlh nayi sallama more than 2 times bt bata amsa ba inashigowa nasamu tana sana'a
daga taba mata baya kawai ta barewa mutane baki kaman baby!Murguda baki azrah tayi
"Ay ba tabawa baneh duka na kikayi and it's still hurts tafada taka shafa bayanta
Duka mama takai mata tayi saurin kaucewa
"Rufe wa mutane baki ay damah keh in kina chatting bakya ji bakya gani soon zanyi sizing phn dinki inbakiyi hankali ba! exclaimed mamadaki tayi dagudu kafin mama ta ankara
Kada kai tayi sannan ta Juyo da attention nata gurin leemah
"How's ur day at Schl?
"Lfya mama though is a very long day and am hungry tafada tana covering hamma"Olryt go and fresh up lunch naki yana kitchen
"Ok
Karasawa tayi tayiwa mama peck a kumatu sannan tayi daki dasauri*~~~~~*
*Jamarl*
~~~~~~
Zaune yakeh a dakinshi yayi crossing leg akan sofa sanye yakeh da tight shirt short sleeve and 3quater Wanda ya kara bayyana well builded bodyn shi
Gashin kanshi a jike da alama bei Dade da fitowa daga wanka baHe was just thinking abt yarinyan dazu and her so called courage
He has never been effect by any other girl kamanta
rufe ido yayi yana tina yanda takeh biting pink lips dinta seductively and that makes him crave for for them
It derived him craxy
Yanda takeh juya large eye balls nata lokacin datakeh magana
He felt some warmth sansation and weird feeling
lokacin da hannunshi yataba soft skin nataDafe kai yayi
"Omg wht has she done to me and why I'm I thinking of her again and again
Murmushi yayi arrogantly i knw it has to do with how she mess with me
I won't let her get away with this I will make her pay the price fr talking back to me
she think she is strong but xnyi making dinta helpless she will crawl begging fr mercy from me I promise
Ringing din i phone 7+ dinshi neh ya katse mai tunani
momy yagani a jikin screen din
katse phn din yayi
Dafe kanshi yayi
"Damn tun dazu tace mai lunch is ready he totally frgt!
Cikin takun shi irin na tsayayyen namiji mei ji dakanshi ya nufi falo_Pls ya'll should manage this I will make sure nayi dayawa gobe_
_Don't frgt to comment and share_ ILYSM❤ XO!Yours
*lilmeerahcute*