chapter 11

412 17 0
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

_written by lilmeerahcute_👑

_Don't let your pains or people's opinions dictate your life Only ALLAH'S_ _opinion counts in this world full of haters and_
_fakes people_  _A big shout out to my new lover *FATY AZLAND* ILYSM baby ALLAH ya bar zumunci_

~~~~~~~~
*FEBRUARY,2017*

  1⃣2⃣

Daidai gate din gidansu yayi horn
Meigadin neh yazo da Sauri ya bude mai gate  hannu ya daga mishi sannan ya karasa parking space

Bei samu kowa a falo ba Dan haka direct bedroom nashi yayi

Seida yafara wanka sannan yayi alwala yayi sallan magribh

Zama yayi a kan royal bed nashi yafara tunanin abinda leemarh ta mishi zuciyanshi na suya
Har shi zei bata chocolate ta bar mai a mota Dan ta gama rei nashi shi bamah wannan ba the worst part is ta karba na wani daniska and tayi rejecting nashi (ikon Allah)

Gyara kwanciyan shi yayi ya sake murmushin mugunta a fili yace
"She will get it from me ALLAH ya kaimu gobe

*9:00pm*

Daidai lokacin jarmal ya fito dining area ya nufa inda momy da daddy suke zaune da alama ynzu zasu yi dinner karasawa yayi ya ja chair sannan ya gaishe su cikin walwala suka answer

Momy tace "ay yanzu nakeh shirin dubo ka naji shiru"

Yamutsa fuska yayi "momy wlh I was so tired neh shisa na wuce bedroom dina na huta"

Kada kai kawai momy tayi sannan tafarah serving nasu jollof rice Wanda yaji green beans da carrot

Silently suka CI abincin Dan yanadaga cikin rules nasu in anacin abinci ba magana

Bayan sungama cin abinci dad yayi gyaran murya sannan ya fara magana

"Jamarl Saturday neh visiting din su maryam (sistern Jamal *mimie* Wanda taken boarding) inaso kashirya kafun nan

Cikin farinciki marl ya amsa
"OK daddy zan shirya

"Hope  bakada wani schedule lokacin?

"Noh dad I'm free karka damu

Seriously yanason ganin  lil sis nashi rabonshi da ganinta kusan 5months kenan he can't tell how much he misses her...

"Ya aikinka hope kanajin dadinshi

"In mah baya jin dadin shi ba shiya sani ba tunda shi ya zabawa kanshi ba wani yasa shi dole bah" acewar momy Wanda sei yanzu ta tsoma musu baki tunda suka fara magana

Murmushi marl yayi
He knows right from the beginning momy bataso yayi lecturing bah tafiso ya zo ya kula da companyn dad nashi but yazaiyi he wants to do something for his country and that is his only way of doing it

"Yes dad I really like it

"Masha Allah ,Allah ya taimaka acewar dady yayin da momy baki kawai  ta tabe batare data sake cewa komai ba

Mikewa dady yayi  ya kalle bangaren momy
"Khdija nizan shiga ciki inzaki shigo ki zo mun da fresh milk

"Toh bari in kira ester tazo kwashe plates d'innan inazuwa
Momy ta bashi amsa

Daidai lokacin jamarl ya mike yace
Good night mom and dad i have alot of things to do,batare daya jira ansr ba yayi hanyan room nashi

*~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~*

*Leemarh*

*10:00m*

Zaune suke a falo ita da mama da Azrah
Azrah neh ke kallon victorious a Nickelodeon mamah tana marking note books din students nata leemarh kuma tana chatting da Farah
abinda yafaru tsakaninta da marl leemarh ta bata labri

Responding leemarh tamata

"Uhm ay ni da na jira Ku naga love dinnaku bazai kare ba nayi saurin kama gabana"😂

Data jira taga leemarh batayi reply bah sei ta kara mata sending

"But seriously babe kun dace fah and seiyanzu nayi realizing that chocolate he thought boy frnd naki neh ya baki that's y he was so jealouse

Tsaki leemarh tayi sannan ta kashe datan ta gabadaya Dan ba karamin haushi farah ta bata ba ita meizatyi da wannan banzan Mr ambeen (acewarta) sei yanzu itama tunanin yado mata meyeke nufi da yayyaga note din da leemarh ta mata? Sei yanzu ta Tina ta br chocolate din daya bata bata dauka ba tabe baki tayi wai! gobe akwai case kenan

Kallonta ta maida bangaren azrah da tayi focusing akan TV cikin  farinciki sosai takeh murmushi da alama tana enjoying kallon

"Azrah kinyi assignment naki neh kika sake baki kina kallo haka?

Banza tayi kaman bataji abinda leemarh tace ba

"Azrah magana nake miki fah koh bakyaji neh ?

In I don't care tone azrah tace
"Ya lemarh Nace miki nayi fah pls ki barni"

"OK already 11 yayi kizo mu kwanta kinsan gobe kinada school

Kasa kasa tace "bawani Schl kehdai kawai kice kina jin tsoron kwanciya ke kadai

"Mey kikace?

Tace ni bance komai va still idanunta bei bar kan TVn bah

Harara mamah ta watsa mata "wai ke azrah wani irin yarinya neh da batajin magana

Juyowa tayi ta bude baki

Mam... Saurin katseta mama tayi cikin fada

"Don't you dare mama mie! kitashi kawai kafun ranki ya baci

A sanyaye ta tashi tayi hnyn bedroom nasu dn tasan bacin ran mama ba kyau

Mikewa leemarh tayi tace

"Mama sei dasafe

    "OK  Allah ya kaimu mama ta bata amsa


_A warm hug to all dream guy readers y'all are for real_💜

Yours
*lilmeerahcute*

dream guyWhere stories live. Discover now