chapter 37

572 26 4
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

      _the song that goes with this chapter is *all of me* by john legend!_

*APRIL,2017*
        3⃣7⃣
     DA k'arfi yasake kiran sunanta amma ba respond tab'a chest Nata yayi jin yana bugawa ya sashi sauk'e ajiyan heart DA k'arfi
Rungumota yayi ya kaita parlor sannan ya d'auko ruwa mei sanyi a fridge ya watsa mata a fuska
   The  moment data bud'e eyes Nata DA concerned marl tafara cin karo gabadaya taji blurriness d'in data keh gani d'azu ya daina

A hankali tafara tariyo abubuwan DA suka faru
She remembered suffering from migraines then the blurriness!

Idonta ta maida kan shi shima d'in kallonta yakeyi with concern
"Are you okay?" Ya tambaya worriedly

"I don't know what happened" tafad'a confusely

Beice komai ba illa taimaka Mata dayayi ta tashi ta zauna

"Ya leemah did you faint?"
Sei lokacin ta Lura DA azrah dakeh zaune gefen marl

"Azzy I dont know" tabata amsa a tak'aice
"What do you remember" yatambaya
Idonshi akanta

Shiru tayi ganin haka yasa ya mik'e "I think you need some rest zaki iya tashi?"
Nodding tayi kafun tafara k'ok'arin mik'ewa taga taga tayi zatafad'i yayi saurin tarota
Chak ya d'agata yayi bedroom nasu daita laying Nata yayi gently akan gadon sannan yayi pulling cover yarufeta dashi

Zama yayi a gefen gadon
"Did you bump your head?" Yayi magana DA damuwa k'arara acikin beautiful Grey eyes nashi

"I don't think so .I think I just need to sleep it off" 

"Are you sure?" Ya tambaya sounding reluctant

"Yes I will be fine" tayi assuring nashi

Mik'ewa yayi "in kina buk'atan wani Abu just shout my name" yafad'a kafun yabar bedroom d'in

Kafun bacci ya saceta tayi sighting marl a couple of times yana zuwa dubata 

Medication d'in yayi easing headache d'in danhaka the next morning garau ta tashi

Mama tagani zaune a gefenta ta k'ura Mata ido DA damuwa akan fuskanta

"Haleemah ya jiki?" Ta tamabaya lokacin datayi realizing leemah ta bud'e ido

Murmushi k'arfin hali ta k'irk'iro "naji sauk'i mama" tayi assuring  Nata but she could see the words didn't ease her worry

"Azrah tace kinyi fainting!"

"Yes na suma" tafad'a batare DA wani damuwa ba

"Nayi making appointment DA doctor cikin week d'innan zakije hospital"
Marairaicew tayi "mama people faint all the time! So karkisa wa ranki damuwa, ba sai naje hospital ba"

Kallon mama tayi Wanda tayi
Biting lips Nata kaman  tana contemplating

Explaining tacigaba dayi

"My migraines have been getting better and beside banga dalilin DA za'ayi tunanin suman danayi yanada alak'a dashi ba"

Studying Nata mama tayi for some moments kafun tace

"OK zanyi canceling appointment d'in but if it happens again dole kije asibiti"

Nodding tayi in agreement hugging Nata mama tayi sannan ta wuce kitchen dan d'ora breakfast

Dukda reassurance d'in data bawa mama but deep down takasa ignoring abinda yakeh going a mind nata
the truth was the whole fainting thing had scared her abinda bata fad'awa kowa ba shine kafun ta suma tayi experiencing wani sharp pain and she is pretty sure it wasn't normal!

Bazata ce ga reason d'in daya hanata zuwa asibiti ba even though tasan it's the right thing
Maybe she is really scared of abunda result d'in ciwon Nata zei bada
A zuciyanta ta kudiri aniyan zuwa hospital batare dasu mama sun sani ba

Later around 12:30 after tayi having breakfast
shiryawa tayi cikin wani comfortable mermaid loose gown mei guntun hannu

Ta koma ta kwanta kenan taji Ana knocking door na room nasu
Mamaki neh yakamata Dan she knows in azrah neh bata knocking seidai ta fad'o ciki kawai
Tunani tayi maybe kuma wani new iskanci neh azrah tayi developing🤣

Ganin abun yak'i k'arewa yasa tace "come in!" cikin voice na marasa Lafiya

The sight of marl acikin room Nata ya bata mamaki but bei hanata jin wannnan emotions d'in datakeji ba duk lokacin dasuka had'a eyes

yana sanye cikin yellow polo shirt DA jeans Wanda ya amshi jikin shi sosai

"Gwd mrng" tagaishe shi bayan ta maida idonta k'asa

"Could I speak to you for a moment?" Yatambaya batare da ya amsa gaisuwan ba

Nodding tayi sannan ta gyara zama

K'arasa shigowa yayi hannun shi da a cikin aljihun jeans nashi

"How are you feeling?" Ya tambaya with light and friendly tone

"Naji sauk'i" tabashi amsa still kanta a k'asa 

Stool d'in mirrow yajawo ya matso dashi kusa DA inda takeh zaune ya zauna

"You scared me!" Yafad'a softly DA glimse of fair acikin voice nashi

K'ok'arin controlling emotions Nata datayi developing sakamakon irin kallon da yake Binta dashi tayi

"I'm really fine" tayi assuring nashi

"And people faint all the time" tayi adding

"Fainting isn't normal"
Yayi snapping back

Juyar DA kanta tayi sannan tayi crossing arms Nata akan k'irjinta she knows ynzu zei Fara lecturing Nata

Cigaba DA magana yayi batare da ya Lura dayanda tayi reacting ba
"Fainting while suffering from migraines could lead to serious underlying problem!"

"Haleemarh!"  Ya kira sunanta softly jin tayi shiru

Sighting tayi kafun ta juyo tayi Facing nashi

"Look I fainted! That's all.  There is no underlying problem"

"Infact I have been suffering from less migrain" tayi adding tana k'ok'arin convincing nashi there is nothing wrong

Tanaso tayi dealing DA wannan prob d'in DA kanta tanaso taje asibiti on her own cos bataso tasa wani cikin damuwa gameda ciwon Nata expecially mama tasan zatafi kowa damuwa

Tanaso Sei ta tabbatar akwai wani serious problem tukunna Wanda dole su sani

With Pleading voice yace
"Haleemah u need to go to the doctor and get them run some test. Don't you want to confirm that everything is fine?"

Shocking kanta tayi alamun no

"This is my life and how to handle it is my choice" tayi magana cikin k'osawa

Kallonta yayi with disbelief hannunshi ya Kai kan Nata ahankali yace "what if there is really something wrong?

Tsoro k'arara tagani a cikin kwayar idonshi mamaki neh yakamata tsoron mey toh zeiji
The fear of loosing her?
(Readers Ku bata amsa

I'm sick😓

COMMENT AND SHARE!

*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥

dream guyWhere stories live. Discover now