chapter 34

444 16 0
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

      _the song that goes with this chapter is *kiss it better* by rihanna_

This is a romantic moment page! Enjoy❣

*APRIL,2017*
        3⃣4⃣

After sunyi sallah inshaa suka Fara shirin dinner tsayawa faraah tayi sosai tayi dressing d'in leemah curving tamata sannan ta Mata applying masacara blue eye shadow and eye liner
lips Nata tayi lining DA purple pencil sannan ta rufe shi DA light pink janbaki powder da foundation kad'an  ta Mata applying a fuska

pink Less d'in ta d'auko ta sa ajinkinta lokacin DA Farrah tayi proceeding danata makeup d'in

Sosai kayan yayi hugging d'in jikinta chic chif pattrrn d'in less d'in akabi akamata style dashi duk wani shape Nata seidaya fito mita ta dinga yi wai ita kayan sun matse dayawa
  
Faraah neh ta d'aura Mata head d'in yayi kaman goggoro ta zubp mata da dogon gashin ta a tsakiya wani blue ear ring DA choker ta mak'ala Mata a wuya

Itakanta lokacin data kalle mirrow seitaji tsoro itkanta tasan tayi kyau neh to the last extend Wanda ni kaina nafara doubting koh ba ita bace🤣

Komai iri d'aya sukasa DA faraah hatta purse nasu and veil kaman en biyu ga faraah itama ba baya ba wajen kyau

Picture ba adadi momin Farrah ta dinga kashe musu har seida suka gaji dakyar suka sa6ule suka tafi drivern su Farrah neh ya kaisu sunsamu har anfara event d'in gurin ya k'ayatu sosai

Can na hango members na *lilmeerah novels, hikima writers, asykhaleel novels, Pherty novels and co* sun sha makeup

mamaki neh yakamani  juyawa nayi na sauk'e manyan eyes nawa akan P.A d'ita (zee Kuchi)
"Keh kekayi informing nasu akwai dinner yau" na jefo Mata tambaya

"Noh babe keh kikayi informing nasu a previous page naki remember?"

Rik'e baki nayi cikeda mamaki nace
"Omg! shine sukayi dandazo haka kamam Wanda ake bikin leemah DA marl?"

Nodding tayi da murmushi akan face nata

"Anyway never mind susukasani kizo muje muyi abinda ya kawomu kafun su ganni su Fara tambyana autograph"(🤣🙈) Ina fad'in haka na ja hannunta muka wuce table d'in dasu leemah sukazauna domin yin abinda ya kawo mu

Har suka samu guri suka zauna ba adaina kallonsu ba

kaman Wanda akacemata ta d'aga ido kawai ta hango marl a bangaren angwaye yasha manyan shadda blue colour ya toshe eyes nashi da black no respect
Startled ta tsaya tana kallonshi wani irin kyau taga ya k'ara yi maybe koh Dan bata saba ganinshi a manyan kaya baneh oho!
Shikuma tun shigowansu ya ganta tayi kyau sosai duk wani shape Nata ya bayyana sei yaga kaman duk guys na gurin ita suke kallo bak'in ciki neh yaji ya kamashi "why wld she Hv to wear this small veil?" Tsaki ya dingayi shi kad'ai

Manyan Eye's Nata tayi fixing sosai akanshi  Intaga kaman zei juyo sei ta kauda ido

Daidai lokacin wata kyakkyawan babe tazo ta mai whispering wani abu a kunne
Runtse ido tayi gam lokacin dataji wani kishi ya taso mata 

She felt like ripping off her hand of her arms

"Here" Faraah ta mik'a mata drink a glass cup dan tuni ta Lura DA abinda ya d'auke Mata hankali

Pulling idonta tayi daga Kansu kafun ta sa hannu a hankali ta k'arba drink d'in ta Fara sipping
Big sip tasake taking lokacin datayi realising duk matan gurin idanunsu na kanshi

"I had no idea wannan gayen xeixo nan Besty !I shouldn't hv forced you to come"
Farah ta katse mata tunani

Juyowa tayi ta kalleta
"Is not your fault faraah Nima I never thought he will be coming da bazanzo ba. I just can't seem to excape him can I?"

Cikeda tausayi Farrah take kallonta she's totally speechless

Helplessly tasake cewa "how am I supposed to get over him if he keeps turning up all the time?"

Pulling nata Farah tayi into a hug na 2mins kafun ta yi pulling out

"Muchanza seat ,u don't have to watch him" tana fad'in haka ta Ja hannun leemah

Can baya suka zauna drink ta zubamusu a glass cups biyu tayi Mata handing d'aya "forget about him, its time to have fun"

Murmushi neh ya subuce mata Farah always knew how to handle her when ever she was feeling down

Qawayen amarya akafara Kira domin su zo taya amarya murna ta hanyn rawa
Dak'yar Farah ta lalla6o Leemarh sukashiga cikin en rawan Dan DA frko cewa tayi bazata je ba

Suna zuwa dance floor d'in eyes na kowa ya dawo kanta dukda bawani rawa takeyi ba but taja hankalin mutane dayawa
Wani friend na ango  neh yataso yana mata manni DA dollars nan DA nan gurin ya d'auka applaud su leemah Lawal da Ameena gusau  suka fara video taping da iphone nasu 🤣

d'ago Kai tayi ta kalleshi murmushi ya mata mei k'ayatarwa ba ka'rya he's handsom seidai bashi baneh a gabnta
Batagama processing abinda keh cikin mind Nata ba taji anyi dragging hannunta da k'arfi
Daga idonta dazatayi
To her greatest surprise ta sauk'e su akan angry marl
Tun tana k'ok'arin k'wacewa har tagaji ta saduda Dan k'arfin ba d'aya baneh

Dragging Nata yayi har wajen hotel din
Leaning yayi a jikin wall d'in gurin had'e DA fixing dark gray eyes nashi akanta

Cikin masifa tace "wht the hell is wrong with you?"

Sake K'ura Mata manyan eyes nashi yayi kafun yafara takawa a hankali ya isa dab da ita har
Breath dinshi yana hura Mata fuska

Searching eyes Nata yayi a hankali kafun yayi curving face Nata DA hannunshi

Cikin wani irin seductive voice yace "you!"

The next thing sei jin lips nashi tayi a kan Nata
Gently yafara caressing lips nashi da nata

Hankalinta neh ya gushe gabadaya
All she could concentrate on was the tingle of his lips agains her own
Heartbeat Nata neh yacigaba DA speading har tanajin k'aran bugun acikin kunnenta

  a hankali ya cire lips nashi daga Nata wani shuumin kallo yafara Binta dashi
Helding breath Nata tayi still struggling to believe what is happening

Matso da ita ya k'ara yi sosai ta hanyan dropping  hands nashi a kan hips nata Roughly ya k'ara smaching lips nashi akan nata

_omg! It finally happen!at last they *kissed*_ 😱😍

COMMENT AND SHARE!

*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥

dream guyWhere stories live. Discover now