chapter 10

428 17 0
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

_the emotions that can break your *heart* is sometimes the very one that heals it_

~~~~~~~~
FEBRUARY,2017

1⃣0⃣

A sanyaye ta ja chair daya ta zauna tana goge hawayen dayafara zubo mata da gefen hijab nata

Komawa chair dinshi yayi yazauna yanaji a jikinshin kaman bei kyauta ba
Shi kanshi ya yi mamakin kanshi yanda yawani damu lokacin dayaga gift din da aka bata
He thought he hated her and he knows she feels the same too
But yanxu shi abinda ya dameshi mah zata reina shi taga kaman ya damu da ita neh

Sheshekan kukan datakeyi neh ya dawo dashi daga tunanin daya fada saurin zuba mata ido yayi har cikin heart dinshi yakejin kukanta

Rufe ido yayi yabude a hankali yace
"And what's the tears for dadi kikaji ban baki punishment bah shine kikaji dadin damuna koh?
Dago kai tayi takalleshi dant bata taba zaton ya iya Hausa ba
Kukanta ta cigaba dayi batare da ta yi magana ba
"If chocolate naki da na barar neh kikeh kuka  I promise to get another one tomorrow,now shut that mouth of yours I'm trying to concentrate on something!

Saurin barin kukan tayi Dan ita yanzu tsoro mah yake bata dukda dai bazata ce ga takamammen abinda takeh yiwa kuka ba

Wasu papers ya dauko yana cikin dubawa phone  din leemah s4 yafara ringing *farah Bae* tagani a jikin screen din
Saurin Daga phone din tayi 
"Babe I have been waiting  for you since! yunwa nakeji in baki zo ba zan ba zan cinye
Kallon bangaren shi ga mamakinta yabar duk abnda yakeyi ya kura mata ido

Saurin kawar da idonta tayi lokancin da eyes nasu ya hadu
Muryan Farah neh yakara katseta
"Babe are you there?
Saurin dawowa hayyacinta tayi
"Um..oh yes I'm there farah u can start eating I will join you soon
    "Babe are you sure you are OK?
"Yes karki damu I'm not that hungry! inazuwa yanzu

Saurin hanging phn din tayi kafun Farah ta ka kara magana

Marl kuwa all this while kallonta yakeyi ba koh kunya
Yanda takeh magana da cute lips nata kaman bataso yakeh admiring
Yanda duk lokacin datayi blinking eyes nata long lashes dinta suke haduwa he felt a strange connection duk lokacin dasuka yi making eye contact

He felt guilty lokacin dayaji tanacewa frnd nata she's not hungry which means that batayi lunch ba kenan

Saurin fighting consciousness dinshi yayi

_anyways why should i care ita tajawa kanta so she needs to be thought a good lesson so that in  future bazata kara tunanin crossing dina ba_

Murmushi yayi arrogantly seida dimple nashi ya lotsa sannan ya jawo laptop dinshi ya kunna yafara game

Ganin ya shareta ya cigaba da abinda yakeyi yasa ta mike tsaye cikin sanda zata fita
Har takusa kaiwa entrance din office din muryanshi ya katse ta ina a deep husky voice yace
"And who gives u the permission to leave?

Juyowa tayi zatayi magana ya katseta

"Shhhh! Get back to your seat!

Tsayawa tayi a gurin ta marairaice kaman zatayi kuka Dan seriously tagaji sosai ga wani uban yunwa da ya addebeta

In a serious note yasake Magana

"Haleemah Othman don't let me repeat my self!
This is the first daya kira sunanta
Wani irin Abu taji yana yawo a jikinta wanda takasa tantance koh menene
Bayanda ta iya haka ta koma ta zauna cikin sanyin jiki

Ba da dadewa ba i phn 7 nashi yafara ringing

Bata fuska yayi ganin mei kiran wata girlfriend nashi neh tun a UK Cynthia
Seida yayi ringing hr ya kusa yankewa sannan ya dauka

"Hellow cyntia how have you been? Yafada cikin takama

Tunda ya dauki wayan hankalinta ya koma kanshi
Kare mai kallo tayi sosai
Fari neh sosai yanada manyan eyes Wanda suke dauke da grey eye balls and long eyelashes nashi Wanda ya kara wah eyes nashi kyau
Gashin giranshi yayi curved kaman wnda akayi curving ga small cute lips nashi and long pointed nose Wanda yayi fitting perfectly a long face nashi
Yanada suman kai mai uban yawa  Wanda ya sha gyara
She thinks sei yanzu tagano abinda yasa ladies din kasu suke binshi is bcs he is so handsome
Saurin scolding kanta tayi
But to me he is not!

Juyowa yayi karaf ya kamata tana kallonshi ta kura mai Ido ba koh kyaftawa
Giranshi daya ya daga mata alamun lafiya?

Kunya neh ya kamata sosai taji kaman kasa ya bude tashiga saurin maida idonta kasa tayi tafara wasa da zoben yatsanta
Still tanajin idonshi a kanta

"Yes cyntia I really miss you too

Haranshi tayi tagefen ido a mind nata tace
Damah daga ganinshi zeiyi son mata
Huh! Allah ya sawwaka tsaki tayi kasa kasa

Sunkai 10mins suna waya ganin maganan bazai kare ba yasa yace mata yanada aikinyi ya kashe batare daya kara bata chance din yin wani magna ba

Juyo da eyes dinshi yayi bangaren leemah to his greatest surprise ta mike a kan sofan office din da alama  bacci ya Dade da sacheta

Tasowa yayi ya karasa daidai gurinta
Kneeling yayi yana karewa kyakkyawan fuskanta kallo
hijab nata ya Dan sabule hakan yabshi daman hango gashin Wanda kwanta luf har saman  goshinta kasancewar bata daura dankwali ba

Yayi dating mata uncountable but Tunda yakeh bei taba ganin Wanda bacci yakeyiwa kyau kamanta ba

_she looks so flawless_!

Hannushi yasa a hankali ya shafo face nata har zuwa pink kissable lips nata

Cikin rada Maman yana tsoron wani yajishi yace

" *_such a sleeping cuteeey_*!"

_Hae fans its Friday_
_Y'all shouldn't frgt to_ _recite suratul Al- khaf!_ _And yes comment and share_! _good night_ ILYSM XO!❤

Yours
*lilmeerahcute*

dream guyWhere stories live. Discover now