chapter 24

470 17 5
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

      _isn't it funny how people create their own drama out of pure jealousy when they realise that you are doing better than them? 🤣 *LOL* at them bitches if they really think i care!_

In dedication to y'all who love and adore me you guys are everything to me!😻

*MARCH, 2017*
         2⃣4⃣

Seida ta kawo musu abinci suka gama ci sannan suka zauna suka sake bud'e shafin gist ganin labaren na su bazai k'are ba and har 2 yawuce yasa farah tayiwa drivern su waya domin yazo ya d'auketa bei d'auki lokaci ba yakirata cewa ya iso "so gobe zakizo school tunda yanzu kin warware right?" ta tambaya tana k'ok'arin mik'ewa ta6e baki leemarh tayi kafun tace "i really wanted to come but im not ready to face him" (har yanzu tana jin kunya , time d'in dayaga period nata tunani takeyi koh wani irin kallo zei dinga mata yanzu oho🤣)
Lifting face nata farah tayi tace "common besty i thought we are done with that kawai kisa a mind d'inki smtyn like that never happen" in unreadable expression leemarh tace "ok babe i will try and do that"
pulling nata tayi into a brief hug wanda yayi lasting for 2sconds cikin murna tace "that's my best friend i know u can do it babe"
Duk a bakin gate suke wannan maganan daidai lokacin su azrah suka dawo da sauri farah tasake hannun leemarh  tayi hugging d'in mama murmushi  neh ya su6ucewa leemarh ,faraah can be so childish at times a hnkali tayi pulling out seida tayi hugging azrah sannan ta gaishe da mama  cikin walwala ta amsa had'e da tambayanta ya momynta amsawa tayi "duk suna lafiya" wucewa ciki mama tayi ta barsu agurin bayan ta ce farah ta gaishe da momynta

blankly azrah ta maida idonta kan farah "ya faraah badai kina nufin zaki tafi yanzu bah?"
"Yes baby tafiya zanyi" ta bata amsa tana murmushi sturbonly azrah tace "gaskiya ban yadda ba we didn't even talk properly" gardama sukafarayi inda farah takeh ta lalla6inta tana turjewa sei lokacin leemarh ta sa baki "kaji mun yarinya fah waye mate naki anan farah is your fault mah dakike biyewa yarinyan nan wlh"  hararan wasa ta bi leemarh dashi kafun tace
"Babe ba ruwanki" juyawa tayi tacigaba da lallashin azrah data turo baki ita a dole tayi fushi
ita leemarh haushi neh ma ya kamata ta koma cikin gida ta barsu a gurin tunani tayi farah and azrah they get along sosai they like each other so much  ta6e baki tayi koh d'an attitude nasu is almost thesame oho

Dakyar azrah ta bar farah ta wuce bayan tayi promissing nata cewa next time gunta zatazo su sha uncountable selfies
       
      
The next day tare leemarh tafito dasu mama inda akayi dropping nata sukuma suka wuce

hall tawuce direct but duk saurinta seida tasamu marl yarigata shiga hall tsayawa tayi a bakin hall d'in not knowing what to do itadai bazata shiga ba ya ji d'ad'in wulak'antata kaman last time juyawa tayi zata bar gurin kaman wnda aka cemai ya juya ya sauk'e manyan  idanunshi a kanta tana sanye da dogon pink hijab wnda yazauna da kyau a jikin silky skin nata fuskanta sei shining yakeyi ta mishi kyau sosai

had'iye duk abinda yakeji game da ita yayi in clear masculine voice nashi ya k'wala mata kira "haleeemarh!" Wani yarr taji at the sound of sunanta a lips nashi
har cikin heart nata taji kiran kasancewar ba kasaifai yakeh kiran sunanta direct ba juyawa tayi ta sauk'e manyan idanuwanta akanshi yana tsaye sanye da red hoodie and black jeans it was impossible for her to keep her eyes off him ji tayi kaman an d'aura mata abu mei nauyi akan k'irjinta lokacin da idanunsu ya had'u she hated her self for her body's instant reaction to him.

In the last few days yasata cikin wani emotions kala kala wanda ta kasa gane na mene ne
but at that moment kunya neh ya kamata sosai da tatuna abinda yafaru last few days kawar da eyes nata tayi daga kallonshi

Duk'ar da kai tayi tana feeling eyes nashi akanta a hankali yace "come in" sannan ya koma cikin hall d'in

bayanshi tabi direct seat nata tayi that was gefen farah taje ta zauna tayi mamakin barinta dayayi tashigo sosai bcos she knows a k'aidanshi inya shiga ba mai shiga tunani tayi kohdan batada lafiya neh ya mata uzuri ? (Oho, meerah tace intayi wari zamuji koh readers?😁)

class members nata mah they were all surprise kasancewar sunsan halinshi yayinda wasu suka yi tunanin akwai wani abu a k'asa

Duk time d'in datayi lifting idanunta seitaga yana kallon direction d'inta
har akagama lectures d'in bata fahimci komai bah abinda bei ta6a faruwa da ita ba koh menene indai tashigo class watsar dashi takeyi tayi concentrating but today it was different! 

Tafe suke itada farah hanyan canteen suka d'auka suna ta6a hira har suka iso chairs suka samu suka zauna  sunyi odern snacks da drinks suna zaman jira wani handsome guy tall and cholculate ya nufo gurinsu chair d'in dakeh facing d'in na leemarh ya ja ya zauna kallo leemah  tabishi dashi cike da mamakin k'rfin hali irin nashi ga chairs dayawa yazo kusa dasu ya zauna "hi ladies!" Yafad'a eyes nashi akan leemarh had'e fuska tayi not ready to answer him daidai lokacin faraah dakeh danna phone nata ta d'ago da sauri exicetedely tace "wow yaya sameer is this you" murmushi yayi wanda ya k'ara fito da ainihin kyanshi kwaikwayon muryanta yayi sak yanda tayi "wow faraah baby it's me"
atare suka yi bursting into an uncontrollable laughter kallonsu leemarh takeyi cikeda mamaki dama farah nada brother and she nvr told her kallo ta k'are mishi
_he was attractive da midnight black hair nashi mei uban yawa and eyes nashi were deep green in colour though he was dark in completion_

muryanshi neh ya katse ta "favourite! friend naki bata magana neh?"  kallonshi farah tayi tace  "tana magana manah yaya sameer"  kallon  leemarh tayi da murmushi akan face nata tace "babe meet my favourite cousine sameer muhammad a final year student of electrical engineering" juyawa tayi gurinshi yaya sameer meet my best friend "haleemah othman" dramatically yace "wow haleemah sunan gf d'ina" funny sad face yayi making kafun yace "but unfortunately we broke up" dariya yabawa leemarh sosai wanda ta kasa controlling kallonta yakeyi yana admiring yanda takeh dariya  still laughing tace "you are very funny!"
Sa hannushi yayi acikin gashin kanshi sannan tace "yeah i know" a tare suka k'ara fashewa da dariya itada faraah daida lokacin ordern su ya iso "yaya sameer kai mei za'a kawo maka" "noh fav dont worry zanci na leems" k'ada kai kawai leemarh tayi jin sabon nickname d'in dayasamata "by the way it's was nice meeting you" "my pleasure" tabashi amsa
Childishly yace "no the pleasure is mine"

snacks nasu sukafara ci sei satan kallon leemah ya keyi "yaya sameer u ain't eating" farah ta katse shi had'a fuska yayi kaman dagske yace "toh ay ba amun bismillah bah" tasan da ita yakeh dan haka tace "bismillah" crossing arm nashi yayi
"Noh kici abunki tunda seida na rok'a"
Haka dai suka gama cin abincin she can't denied the fact that she enjoy being with him cos yanada abun dariya ayanda ta fahimta he's the funny type!

Guys kumun uxuri wlh karatu yasani a gaba jamb@ the conner😓

*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥

dream guyWhere stories live. Discover now