chapter 32

437 17 0
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

       _forgiveness is not a one time event; it's an attitude of wanting to patner with your spouse in spite of his imperfections and irritations_

The song that goes with this chapter is justin bieber (love yourself)!

*APRIL,2017*
        3⃣2⃣

Kawar DA idonta tayi daga barin kallonshi tayi focusing eyes Nata akan TV
Bedroom mama ta wuce bayan sungama gaisawa

idonshi ya d'ora akanta she's looking cute as always but yau fuskan a d'aure yake
Mamaki neh ya kamashi ganin yau bata gaishe shi kaman yanda ta Saba ba he wonders meyasa

Aje duk wani pride nashi yayi a gefe softly yace "haleemah how are you feeling"
Heart Nata neh yafara beating DA sauri jin voice nashi amma seita fusge batare data kalleshi ba tace
"Naji sauk'i"

"I have been calling ur phone bakya picking why?" Ya tambaya eyes nashi akanta

"Ayya bangani ba" tabshi amsa eyes nata akan TV

Mamaki neh yasake kamashi jin yanda takeh amsa mishi questions rudely
As far as he is consign bei Mata komai ba toh meyasameta? maybe sickness Nata neh yasata yin hakan

Idonta nakan TV but a zahiri ba tvn takeh kallo ba ji tayi ranta yasake 6aci ganin yanda yakeh acting  as if he cares she hates her self for falling in love with him again and again

Duk irin love d'in datakeyiwa chocolate muffins jitayi gabadaya sun fita kanta appetite Nata yayi disappearing
K'ok'arin mik'ewa tafara yi lokacing dataji kanta yafara spinning kallonta yasakeyi hannunta rik'e DA plate ta dafe
Kai "are you alryt?" yasake tambayanta fr the hundredth time

Nodding Kawai tayi sannan tayi hanyan kitchen ta aje plate d'in akan counter
Cikeda mamaki mama ta kalleta Dan bata taba ganin anyi muffins leemah ta rage kullum ba sei ta cinye har ma tanemi k'ari
"Meysa bakici ba?" Ta jefo Mata tambya

Murmushin tayi Wanda bei kai zuci ba kafun tace "don't worry mama zanci anjima"

Har ta juya zata fita kuma sei ta juyo
"Amm mama inaso inje gidansu faraah" tafad'a tana kallon k'asa

Worridly mama tace "are you sure zaki iya zuwa gashi azrah bata nan balle ta raka ki"

"Karki damu mama i  will be fine" tanafadin haka ta wuce bedroom nasu uptill now jamarl na zaune a parlor da  cup na zob'o a hannunshi wanda mama ta kawo mishi

after dress ta d'ora akan skirt DA top Nata sannan tayi rolling da pink kashka KO powder bata shafa ba
Tana cikin saka igiyan flat shoe Nata mama ta shigo

"Jamarl ya ce zeiyi dropping naki"

Dago Kai tayi DA sauri ta kalle mama
"What?" ta tambaya not sure of what she heard 
"I said Jamarl yace zei baki lift" tayi repeating

Tsayawa tayi stunned for  while .what the hell was he playing at?

"That's ok" tace tunanin yanda zatayi ta doje daga lift d'in takeyi but she really wants to visit Farah today

"He assured me that it won't be a problem" tafad'a tana fixing curious Nata akan leemah

In tace tafasa zuwa mama will definitely suspect something  she had no choice but ta yadda murmushin k'arfin hali tayi kafun tace "ok"

   Hanyan fita tayi tana k'okarin calming kanta ! Koh ganinshi batason yi
Why on earth had he offered to give her a lift , actions nashi ya k'ara confusing nata sosai

But tariga tayi making decision Nata! She will never allow him to have his way and hurt her all over again

Wayanta ta Ciro a cikin jaka tayi dialing numbrrn faraah
Tambayanta tayi in tana gida
Amsa ta bata DA cewa tana nan

A parlor ta sameshi zaune yana kallon TV murmushi neh ya subuce mishi lokacin daya hango ta tana tahowa tayi kyau sosai cikin after dress Nata
K'arasowa tayi batareda ta maida mishi murmushin ba
It was too hard for her to pretend that everything was alright when it wasn't.

"You ready to go?" Ya tamabaya
Slide nod tamishi in respond

Hanyan fita tayi yana biye daita a abaya gurin motanshi sukayi
Sleek black SUV ce Mai tinted windows

Front seat ya bud'e Mata tashiga deep breath tayi taking

Despite fushin datakeyi dashi she couldn't help feeling nervous to his close proximity! K'amshin shi duk ya cika motan
Lumshe  ido tayi lokacin dayayi sliding into driver's seat

"Where are we going" ya tambya yana k'ok'arin tada motan

"Sultan road" tabashi amsa lokacin DA Motan yafara tafiya

Focusing eyes nata tayi gurin window!
Usually she loved to be around him tana using wannan opportunity d'in domin tayita kallon handsome face nashi tanajin dad'i
but this time it just hurts to be so close to him inta tuna yanda taganshi datawata babe

"Are you sure you are ready for tomorrow's paper?"

Pressing lips Nata tayi for  moment kafun ta amsa
"What do you mean?" Ta tambya tana raising eyebrow Nata

" i mean reading! U know .you are supposed to be keeping your strees under control for your migrains,"

Kallonsho tayi  yayi fasting eyes nashi akan titi

"I don't have any other choice dole neh inyi reading bcos I want to pass"

"But what happens when it increases your migraines? Ya tambaya a little bit tensed

"Then dole in koma hospital for more scans" tabashi amsa

Tafada mishi hakane kawai but a zahirin gskia zuwa asibiti it isn't her thing
farko dataji lbrn tanada migraines tsoro neh yakamata but doctorn yayi assuring Nata cewa they could easily be managed with medication also yace in yayi increasing dole neh takoma hospital Dan ayi running new test  tsoro takeji just at the thought of that

Bata Ankara ba taji hannunshi akan Nata kallonta yayi cikin ido itama shi take kallo "you will be fine" yayi assuring nata

"Thanks" tace tana k'ok'arin calming nerves Nata to the warmth of his hands akan Nata

Kallonshi tayi koh a jikinshi DA alama hands contact d'in beyi effecting nashi kaman yanda yamata ba he always seems so calm and in control.

Jin datayi anyi parking neh ya tabbatar Mata da sun iso lifting hands nashi yayi akan Nata

"I will wait for you here" magann shi ya katse Mata tunani

"Its OK I will manage" tana fad'in haka tayi saurin bude'ewa ta fice batare da ta jira  jin abinda zei fad'a ba

Hakan datayi ba k'aramin batamishi rai yayi ba
He is jamarl ambee every ladies *dream guy* girls are dying to be with him while itakuma tana treating Nashi like a piece of shit is it bcos he cares alot? Then dole neh ya danne duk feelings dayakeji akanta is time DA  koma his real self the guy who could hv every lady at the blink of an eye
DA wannan tunanin ya ja motan yafice with bittered heart

Zee kushi and ummi hambali  i hv finally post !you guys can now go to sleep 😁

COMMENT AND SHARE!

*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥

dream guyWhere stories live. Discover now