*DREAM GUY*
*_written by lilmeerahcute_*
_A big shout out to my girlfriends *Khady ,pinky, yasmeen mg, heekmah aysha bayero, sameerah adamu ,Mrs mykhtar* and lots more! Yoo guys made my yesterday with your awesome comments I Luv y'all more than the heat of a thousands sun_
@lilmeerahcute*
~~~~~~~~
*MARCH, 2017*18
Ihu tayi iya k'arfinta Wanda ya firgitar da marl a rud'e yak'arasa gurinta ya mik'ar daita jinin dayaga yana bin kafanta neh yasashi freezing wani irin kallo mei wuyar fassara ya d'inga binta dashi daidai lokacin idonta ya rufu kafun tafadi kasa yayi saurin tareta ta fad'a k'irjinshi wani irin electric spark yaji ya tsirga mishi tundaga tsakar kanshi har cikin tafin kafanshi sosai ya lumshe ido tun dayake beita6a tsintar kanshi a pleasure irin wannan bah jikinshi gabad'aya ya mutu
dakyar ya daure ya dagata in bridal style yayi mamkin yanda yaji batada nauyi kamn ba mutum ya d'aga ba
Cikin sauri yafito da ita daga hall d'in nan da nan kallo ya koma Kansu gosippers sukafara aikinsu direct inda yayi parking motanshi yayi da ita bayan motan ya bud'e a hankali ya ajeta akan seat zagayawa yayi yayiwa motan keyGudu yakeh kaman zeitashi sama hr suka isa wani private hospital zagayawa b'aya yayi ya d'agota kaman wata er baby yanashiga nurses suka amsheta sukayi emergency da ita zama yayi akan reception seat bei d'ad'e da zama bah wata kyakyawar yarinya er k'arama ta karaso zama tayi tana ta kallonshi murmushi ya mata itama ta maid'o mishi ,matsowa tayi kusa dashi tambya ta jefo mai "kaima bakada Lafiya neh kazo antyna ta maka allura?" murmushi yayi "noh baby girl Lafiya nah qalau" turo baki tayi tace "niba baby bace!" Dariya sosai tabashi jawota jikinshi yayi "tohm tell me your name!" " *Fauzy* zaka ce"
( *BABANA DA MIJINA NA FATIMA ZARAH*)
"wow fauzy nice name"
"Kaifa mey sunanka"? daidai lokacin wata kyawkyawar matashiya ta k'araso da lab coat ajikinta rik'e baki tayi "sarkin yawo damah nan kika yo toh ay sei ki tashi mutafi" kallonta ta maida kan marl "sorry ta dameh ka da surutu koh?" Murmushi ya kirkiro "noh bakomai" gaisawa sukayi sannan ta ri'ko hannun Fauxy har sunfara tafiya ta juyo "laaa aunty kalla jini a jikinshi irin na yaya" rakwashi *Dr iman* ta kaimata a kai "ina ruwanki bana hanaki yawan magana ba?" Baki ta turo kaman zatayi kuka Dan rankwshin ya shigeta sosai ,janta tayi suka bar gurin dasauridaidai lokacin marl yabi jikinshi da kallo jini ya gani a kasan wandonshi dafe kai yayi "it must be time d'in daya d'agata neh jinin ya tabashi" sei yanxu yatina itamah she needs smtyn to wear Dan time d'in dayakawota har hijab najikinta ya 6aci mik'ewa yayi yafito gurin motanshi shoppingmall ya wuce direct
wani yellow elephant gown ya siyamata da gyalenshi red hr zei wuce kuma sei ya dawo ya d'auki parket d'in pad biyan kud'in yayi ya wuce a mota ya chanza trouser jikinshi zuwa black kasancewar yana yawo da extra kaya a mota saboda tsaro.Yana shiga receptionist wata nurse ta nufoshi (badia musa ce nurse d'in) kallo ta dinga binshi dashi Dan ba karamin tafiya da soul nata yayi ba
Manyan grey eyes nashi ya watso mata "Lafiya?" Ya tambya cikeda tak'ama lankwashe voice tayi "uhm patient d'in dakawo neh she needs some clothes Dan najikinta ya 6aci"
ledan hannunshi ya mik'a mata sannan ya koma ya zaunaZama yayi yanata sak'esa'ke a mind nashi gameda ciwon Leemarh duk dashima course din dayayi (bio medical engineering) is related to medcine but bei ta6a cin karo da irin wannan bah! Ta6e baki yayi maybe Dan ban ta6a medicine din sosai baneh ya raya a ranshi
voice din Dr iman neh ya katse shi
"Excuse me your wife is discharged " saurin dago kai yayi cikeda mamakin addressing d'in leemarh datayi as his wife ,what made her think so? idanunshi neh ya hasko mai Leemarh dakeh biye da Dr iman _she looks so pale_ jikinta ya dinga bi da kallo yellow dress din bakaramin kyau yamata ba cos yafito da duk wani curve najikinta seiyanzu ya lura itan siririya ce na k'rshe but tanada cikan k'irji and hips nata are wide
kunya neh ya kama leemarh sosai kaman k'asa ya bud'e tashiga ,dukar dakai tayi tanah feeling idanunshi a kanta
Gyaran muryan da Dr iman tayi neh ya dawo dashi daga daydreaming d'in daya fad'a cikin cool voice nata tafara bayani "please adaina barinta tanshan sugary Abu kaman su choculate ,sweet da sauransu and tadena stressing kanta dayawan karatu" murmushi ya k'irk'iro "insha Allah Dr zaa kiyaye"
"OK Allah yasa" har ta fara tafiya kuma sei ta jiyo kayataccen murmushi tayi musu "by the way you two makes a gwd couple"
kafun d'ayansu yayi yunkurin magana har tawuce abunta tabarsu a tsaye totally startled!
Awkwardly suka tsaya a gurin not knowing what to do!_lol guys jamarl is becoming a sweetheart how many of like like that_?
COMMENT AND SHARE
*IT'S LILMEERAHCUTE*