chapter 43,& 44

633 22 5
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

       _I wholeheartedly dedicate these 2 following chapters to_ _*fatymarh zahra (Pherty), badia musa and Ummi aysha (mom) ,pinky, zeekuchi* and to y'all who_ _prayed for my success I really _appreciate the result isn't out yet so i hope you will keep praying for me_ _I Luv y'all to the edge of infinity❤ and yes this page is in ur honour_

The song for this is *mine* by Ann Marie!

*MAY, 2017*

    4⃣3⃣
Sunkai 5mins suna Abu daya seida sukgaji Dan Kansu atare sukayi pulling suna maida numfashi

Sunne Kai tayi Dan wani kunya neh yakamata mamakin kanta takeyi wai itaceh takeh kissing namiji
She knows abinda sukeyi is wrong but what to do?
She doesn't hv control over her self when ever he is with her

Soft kiss yayi pressing a goshinta cikin lustful voice nashi Wanda baigama dawowa daidai ba  yace
"Your lips feels so gwd baby"  (d'an air🤣)

Kara sunne Kai tayi
A kunyace

Murmushi yayi ya  fahimce kunya takeji danhaka sai ya d'an matsa baya domin bata space

Deliriously happy is what she felt tym d'in dasuka d'auki hanyan gida 

Idonta ta d'aura akanshi ya maida concentration nashi a kan titi
He is looking so breathtaking tunani takeyi how can someone be so perfect?

Qayataccen murmushi ya watsa mata lokacin dayayi noticing kallon datakeh binshi dashi
Kawar da kanta tayi tana murmushi

"I like to see you happy" yayi magana still eyes nashi akan titi

"Mie too"

tabashi amsa k'asa k'asa

Hands nata yayi gripping d'ayan hannun kuma na kan stiyari
Sarai ya fahimce abinda take nufi amma sai yayi kaman baigane ba

"You too what?"
Yayi magana ya na fixing eyes nashi akanta

Shiru tayi for a while kafun tak'ara yin k'asa DA voice Nata a kunyace tace
"I like to see you happy too"

Kallonta yayi adorably yace  "You look cute when u blush" 

K'ara duk'ar da Kai tayi kaman k'asa ya bude tashiga haka takeji at the moment

Murmushin jin dad'i yayi kafun ya maida mind Nashi kan driving

10:28 am daidai suka iso gida
Kashe motan yayi yafita dasauri ya bud'e Mata
A hankali ta fito

Hannunta ya rik'e slowly yayi leading Nata har door na parlon knocking yafarayi jin ansa lock

DA sauri azrah dakeh tsaye abakin window tana lek'ensu  tun isowansu ta zo ta bud'e musu door d'in

Tsayawa tayi tana kallon hands nasu dakeh jone
(gulma😂)

Saurin cire hands Nata tayi daga nashi tym datayi noticing abinda azzy takeh kallo

  "wait!! are you guys dating" ta yi magana tana binsu DA suspicious look
D'aga Mata gira marl yayi

dream guyWhere stories live. Discover now