Babi na biyu

6.1K 203 1
                                    

👑🤴🏼🤴🏼🤴🏼👑

      *PRINCE SADIQ*

👑🤴🏼🤴🏼🤴🏼👑

*Na Billy Ladan*

_Akwai dan gyara da nake son inyi kan in cigaba, masarautar su Sadiq itace *MASARAUTAR WURSAMA* wanda dama tun fari shi naso sawa, sabida littafin gaba dayansa dan mutanen masarautar wannan kauye nayi, up up d *YIRINGAU's*_

*2-5*

*Sarki Marwan* shine mai mulkar garin *WURSAMA*, matarsa daya hajja Zinatu,
daya garesu Prince Sadiq wanda bayan shi Allah bai sake basu wani ba. Tareda dan uwansa Yarima Mahmud suka taso wanda ya kasance da ga wan mahaifinshi wanda shine asalin sarkin masarautar, bayan rasuwar mahaifin nashine sarautar ta dawo hannun sarki Marwan. Hajia Maryama itace mahaifiyar Yarima Mahmud. Akwai rashin jituwa sosai tsakanin hajja Zinatu da hajja Maryama sabida kowannensu nason dansa ya gaji sarautar wanda hakan yasa iyayen suke nasu small version na Game Of Thrones a masarautar dan kowannensu ya dau aniyar dansa ne zai gaji Sarki Marwan. Hakan ya sa suka dauki gaba tsakanin junansu,sam babu jituwa a tsakaninsu yayinda yaransu kuwa suke matukar son junansu, dan duk iya kokarin iyayen na su ga sun shiga tsakaninsu abun ya gagara.

👑👑👑👑👑👑

Bayan kwana biyu Hajja Zinatu ta nemo trainer wa Prince Sadiq kamar yanda tayi alkawari. Ranar da zasu fara yana kwance yaji ringing wayansa, raba jikinsa yayi da baiwar da ke kan gadonsa ya daga wayan, yana ganin ummarsace ke kiran ya ja wani tsaki ya yi rejecting tareda kashe wayar gaba daya. Bubbuga baiwar ya shiga yi ta tashi a firgice, wani banzan kallo ya watsa mata wanda ya sata durowa daga kan gadon bata ma damu da cewa ba kaya a jikinta ba ta shiga bashi hakuri "tuba nake ranka shi dade" gyara kwanciyarsa yayi tareda juya mata baya tareda cewa "kar in juyo in ganki a wajen nan kiyi maza ki bace mun dagani" hannunta na rawa ta shiga jawo kayanta ta fara sawa amma tun kan ta ida taji an banko kofar da karfin tsiya, Prince Sadiq cikin bacin rai ya juyo dan ganin wanda ya masa wannan dabbanci,ganin Hajja Zinatu ya sa shi sadda kai kasa dan yau an kamasa red handed amma dukda hakan bazai nuna kamashi da tayi yasa yaji wani abu dan haka ya juya mata baya yayi kwanciyarsa, wani wawan kallo Hajja Zinatu ta yi wa Baiwar da tun shigowarta ta sa hannu akai tana kuka, bayi ta kira ta ce su dauketa su tsare mata ita, rarrafowa tayi ta zo gabanta tana mai kaskantar da kai "ranki shi dade tuba nake, ki yi mun rai, wlh wlh bazan sake ba" ko kallonta batayi ba ta ma bayin ido alamar suyi waje da ita, har sun sa kai zasu fice *Prince Sadiq* ya dago yace "ku kyaleta" cak suka tsaya dan sun san halinsa sarai ko mai martabane ya bada umarni baya shakkan karya wannan umarni, saukowa yayi yana mai rufe jikinsa da bedsheet in gadon, wardrobe nasa ya nufa ya ciro wani jallabiyarsa baki ya zura sannan ya juyo ya dubi bayin dake tsaye yace "meh kuke yi anan haryanxu,kaman nace ku bace mun dagani ko" har suna buge juna suka fice tsantsan tsoro, hannu ya daga wa baiwar dake durkushe bakin kofar alamar itama ta fice, godia ta mai sannan itama ta fice tana mai kara gyara kanta, sai da Hajja Zinatu ta tabbatar sun fita sannan ta dubesa cikin bacin rai tace "wats d meaning of dis Sadiq? Ta ya zan bawa bayi order sannan ka hanasu aikatawa, wat r u trying to prove, kasan illan hakan kuwa, do u tink dos slaves zasu cigaba da ganin kimata tunda har dan da na haifa ban isa inyi da shi ba" ko kallonta baiyi ba ya nufi bakin fridge nashi ya ciro ruwa mai sanyi ya fara sha, ji yayi an buge robar ya fadi kasa, juyowa yayi ya dubi ummarsa da ta canza ta dawo kamar kura sabida bacin rai "how dare u walk away from me wen am talking to u, ds should b d last tym u do such tin if not zan manta da cewa kai danane inma hukunci mai tsauri, kuma maza ka shirya ka fita ur trainer is waiting n FYI daga yau duk wani hidiman da bayi mata ke maka an dauke musu, an haramta musu zuwa side naka tunda na fahimci sam hankali bai isheka ba, u r a Prince for Gods sake or do i nid to kp reminding u, ka rasa wanda zakayi shekiyancin naka dasu sai bayi, u disgust me Sadiq, u dnt act like sum1 who has d blood of royalty at ol n dt mks me feel lyk gvn up on u sumtimes, bt dt wl mean u win ova me hajja Maryama gt wat dey want n i wunt sit and let dat happen so get  going" bai ko kalleta ba ya dauki towel yayi hanyan toilet, jawosa tayi tareda juyasa ta sauke mai tagwayen mari a fuskarsa, he seemed unaffected with d slaps he received from his mum cos he didn't even flinch n hs face holds a blank expression, nunosa tayi da yatsa tace "yanxu na gama warning akan cewa u dnt walk away wen am talking to u n u gt to answer me, i gave u and order and u must follow, if u want obey me as ur mum den u obey me as ur Queen, i giv u five minutes to clean and present urslf b4 ur trainer" tana gama fadin haka ta juya ta fice ta bar dakin.

Prince SadiqWhere stories live. Discover now