Ina baiwa masoya wanna littafin hakuri, ko kadan ban samun lokaci shiyasa na tattara rubutu baki daya na ajesa gefe guda. Amma insha Allahu zan kawo muku last page in a dunkule sai dai banyi alkawarin a nan kusa zai zo ba dan insha Allah zaizo ne a farkon sabon littafin da zanyi kuma na karshe wanda daga shi insha Allah zan bar harkan rubutu nima na dawo makaranciya. Hope u bear with me, luv u ol
YOU ARE READING
Prince Sadiq
FanfictionUmmul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure ts...
