Babi na daya

9.8K 353 6
                                    

👑🤴🏼🤴🏼🤴🏼👑

        *PRINCE SADIQ*

👑🤴🏼🤴🏼🤴🏼👑

*Na Billy Ladan*

*01*

Bayine ke ta zarya acikin babban masarautar *MAHBUSA*, matan sanye suke da riga da zani da dankwali duka navy color yayinda mazan ke sanye da riga da wando shima navy color. Takun da bayin suka jiyo shi ya sa su juyowa, suna ganin meh zuwar naga sun durkushe sun sadda kai kasa har sai da wannan meh zuwar ta karaso inda suke,batareda sun dago duk suka mata gaisuwa irinta sarakuna,bayin da ke biye da ita ne suka amsa tareda basu umarnin su cigaba da aikinsu sannan sukayi gaba. Daidai wani kayataccen fili suka tsaya tareda cewa "a fito lafia ranki shi dade" ko amsawa batayi ba ta shige dan tunda ta ji kirar sarki a rude take, zaune ta samesa yana nazarin wani mujalla ta karasa da sallamarta, batareda ya rufe mujallar ba ya amsa mata,bata jima da zama ba sai ga wani dan saurayi  shima ya shigo,gaishesu yayi tareda zama,sunfi mintu biyu a haka sannan mai martaba yayi gyaran murya yace "Hajja Zinatu ba komai yasa nayo kiranku ba sai akan batun Sadiq, na gaji da korafin da ake kawomun akan yaron nan,na iya bakin kokarina a kansa amma abun yaki ci yaki cinyewa dan haka na yanke shawarar turasa aikin soja" a razane duk suka dago dan abun ya rikitar da su, "Allah ya ja da ran sarki" cewar Hajja Zinatu "wannan abu da ke kokarin aikatawa bai dace da dan sarki ba a masa duk wani hukuncin amma wannan ya mai tsauri, shi kadai gareni bazan so na rabu da shi ba, kayi hakuri in abunda na fada ya bata ma ranka shi dade"
"Hajja Zinatu ba shawara na kiraku dan muyi ba,tunda wannan yaro ya zabi ya tozartani a idon dunia, ya zabi ya zubar mun mutunci toh banga dalilin da zai sa bazan turasa aikin soja ba ko in yaje yayi hankali" cewar mai Martaba, cikin wani yanayi Hajja Zinatu ta dubi dan saurayinnan tace "Sadiq maza bawa mai martaba hakuri tareda mai alkawarin bazaka sake ba" sai sannan Yarima Sadiq ya dago ya kalli mahaifiyar tasa tareda cewa "banga abun bada hakuri ba kuma a shirye nake da in tafi aikin sojar dan yafi mun wannan rayuwar da nake anan, atleast zan samu freedom a can ba kamar a nan da komai zakayi idon mutane na kai ba kuma bakada say sai abunda aka gaya maka" hannu Hajja Zinatu ta daga ta wankesa da mari yayinda hawaye suka taru a idanunta, rike kuncinsa Prince Sadiq yayi tareda sadda kai kasa "amun izini ni zan koma ciki" batareda ya jira amsarsu ba ya fice daga lambun, bawansa da ke jiransa yana hangosa ya taso da wuri ya gyara mai takalminsa ya sa sannan ya bi bayansa suka bar wajen.

Koda Prince Sadiq ya koma daki kasa zama yayi, kayansa ya canza ya dauki daya daga amintaccen bawansa suka fice, ba shi ya dawo gidan ba sai can cikin dare, ba karamin mamaki yayi ba ganin mahaifiyarsa tsaye gaban dakinsa da alamar jiran zuwansa take tana ganinsa ta yo kansa,cikin baccin rai tace "daga ina kake? Maimakon ya amsa mata ya bi ta gefenta zai wuce ta riko hannunsa tareda juyo da shi tace "magana nake maka koh baka ji bane" murmushin gefen baki yayi tareda kawar da kansa yace "since when did u care? Rike kanta hajja Zinatu tayi ta dubi bayin da ke wajen tace ku barmu, suna barin wajen ta riko hannunsa tace "am ur moda Sadiq, ofcourse i care about u,dts y na zo gayama na shawo kan sarki u r not going to d army cos i wunt have dat, av worked so hard to see that kai ka gaji sarki bazan zauna inga dan uwanka ne ya hau ba" wani daria Prince Sadiq yayi sannan yace "ol u care about is d bloody damn throne, i dnt gv a damn about it, i dnt wanna rule, ma bro can have it, plus am going to the army" yana gama fadin haka ya cigaba da tafia, shan gabansa ummansa tayi cikin bacin rai tace "U"ll do no such tin swthrt, bazaka je ko ina ba and from today u r grounded, an haramta ma barin masarautar nan, naga alama ka manta waye kai bazan zauna ina kallo ka sa training da aka kwashi shekaru ana ma ya tashi a banza ba, wannan zance na mata da ka sa a gaba bashi zai taimakeka ba, from tomorrow u start a new training, ka aje zancen soyayya ko wani shirmen mata a gefe in lokaci yayi ni da kaina zan nemoma nitsattsiyar yarinya yar sarauta in aura ma" dago jajayen idanunsa yayi naga har kwalla sun taru a idonsa,cikin sanyi yace "ni ba yaro bane banga dalilin da za a tsare ni a gida ba, n wani training za a mun bayan wanda na sha yi, sumtyms i wonder if uv eva loved me or dad, cos ol u care about is d bloody throne, maybe abunda ya sa kika auresa.......marin da ta sauke mai shi yasashi yin shiru, nunasa tayi da yatsa tareda cewa "in ka manta matsayina bari in tuna maka, mahaifiyarka nake, nayi rainon cikinka for gud 9 months and kwana biyu nayi ina labour kafun in kawo ka dunia so u dnt gt to stand infront of me and talk to me anyhow, kuma u"ll do as i say ba shawawarka nake nema ba, muddun ka fita a gidan nan ko na samu labarin ka ma trainer inka rashin kunya zaka hadu dani,mu kwana lafia"

Prince SadiqWhere stories live. Discover now