30

2.5K 286 15
                                    

Last.......... Last........ Last Chap

A nutse ya turo kofar parlour, dayake saboda mosquito Latifa bata barin kofa a bude, suna xaune kan carpet din parlonta na kasa inda dukkan yaran suke zagaye da ita, Angel na hannun Amal tana basu labarin school, jin sallamar Nasir yasa gaba daya hankalinsu ya koma kanshi, cak ya tsaya yana binsu da ido yayinda nadama ta lullubeahi, kenan wasa ya dinga yi da farin ciki wadda tabashi nashi farin cikin lallai Latifa tayi hakuri dashi,

Latifa kuwa ganin ya tsaya se binsu yake da ido yasa tayi tunanin babu lapiya kuma gashi yanayin shi duka ya sauya ba kamar lokacinda ya bar gidan ba, Yana dariya da murmushi tareda sakewa cikinsu, mikewa tayi ta isa inda yake, kamar jira yake tana zuwa ya rungumeta sosae a jikinsa tamkar wanda Za'a kwace masa ita, mutsutsu ta Fara saboda sanin su Amal na kallonsu, cikin kunnenta yace

Shiiii sun koma daki, am sorry, am sorry!

Dago kanta tayi ta aje cikin idonsa wanda nadama da tayi kwance ciki,

Why you saying sorry?

Sake rikonta yayi yace

I inflict pain to this heart datake sona take min uzuri, I didn't stay beside you the days you need me, I never give you my time, I'm very sorry love kiy......

Hannunta tasa ta rufe bakinsa don she can't continue hearing such words from him, Allah ya amshi adduar ta, her husband is back to his normalcy

Kadaina appologising it's fine, I just want you to love me like you always do, voice it out and stay by my side.

I'll definitely do that love, I'm sorry for the slap, I shouldn't be mad at you but I dunno was making me behave that way.

Sakinta yayi suka zauna cikin kujerun zukatansu fes, hakika Latifa is d best, what will life be without this noble soul.

BAYAN WATANNI BIYU

Tana tsaye jikin motarshi, yayinda yake tsaye a gefenta, gaba daya fuskokinsu zasu tabbatar maka da cewa suna cikin nishadi,

Da farko bayan naji cewa Ke Tsohuwar matar Sani ce, Naji kamar zan fasa auren amma wannan shi kadai ne zaisa ire iren su Sani su san cewa dan Adam yanada daraja no matter yadda yake kuma me zai sameshi, Ina sonki Lubabatu kuma ina fata zaki sama min matsugunni cikin zuciyarki

Sosae Lubabatu taji dadi Don Ja'afar ya iya soyayya he's very wise, friendly and caring

Da ace ana gajiya dajin wannan kalmar ina tabbatar maka da na gaji amma farin cikin da take jefani ciki yasa bazan taba gajiya da jin ta daga wannan bakin naka ba, ina sonka kuma ba na wasa ba. Zamewarka abokin Sani bazai canxa komai ba, se ma kaimi da ya kara min wajen ganin na aureka badan komai ba se dan Allah ya nuna mishi karfin ikonsa.

Ajiyar zuciya ya sauke yace

Yaushe kike son muyi aure? Yau ko gobe

Dariya tayi tace

Kamar muna gaggawa?

Dariya shima yayi yace

Nan da wata uku gaskiya I can't wait anymore

Batace komai ba se wasa da yatsunta da take, hira ya dinga janta dashi aikuwa ta sake sosae suka sha hirarsu. Bayan sati daya iyayensu suka hadu suka saka rana wattanni hudu saboda sun tabbatar yaran sun amince da junansu.

Hansai! Hansai! Hansai!

Haka Baba ta dinga jin ana kwalla mata kira, da sauri ta fito don kuwa ta shaida muryar, Basira ce makociyar gidan councillor, tabarma ta shimfida mata Daga kofar dakin inda sani da Surayya ke Zaune suna shan iska

Basira wannan Kira haka kamar makauniya, ina fata lapiya

Zama tayi tace

Baki san abinda Ke faruwa cikin garinnan ba da alama

Menene kawata, nasanki kuwa Kece radio

Murmushi Basira tayi tace

Kinsan jafaru yaron gurin kansila abokin Sani?

Kanta ta gyada alamun ta ganeshi, hakan ya jawo hankalin sani wanda jin an ambaci Ja'afar da sunanshi yasa ya maida dukkan kunnuwansa nan

Kinsan Nanda watanni kadan zai auri Luba

Cikin tunani tace

Wacece Luba kuma?

Tsohuwar matar Sani danki

Ido ta kwalalo waje Cikeda mamaki amma ta rasa abin cewa kawai gani sukai sani ya fice, bai tsaya ko ina ba se gidan councillor inda ya tura ayi masa magana da likita, wata Yarinya ce ta leko tace

Doctor baya nan, Yana gurin aiki

Batajira abinda zaice ba tayi tafiyarta, shima wucewa yayi duk inda ya tsaya se ana ce masa ashe kuma Ja'afar zai auri matarka, baki daya duniyar tayi masa zafi yaji tamkar yayi hauka haka ya dawo gida kamar zautacce Yana fadin wai Ja'afar yaci amanarsa itama Baba hansai haka ta dinga fada kamar me harseda makota suka shigo bin ba'asi inda Bayan sunji sukai tayi mata dariya.

Cikin mota suke Baki daya, Nasir na driving se Latifa gefensu sannan da yaran a baya se wasansu suke,

Yaushe zaku gama MSC. dinnaku ne?

Nan da 3 months Inshaaa Allah

Kansa ya gyada yace

Lokacin Amal tana Hutu ne?

I think so but I'm not sure, wani abu ne?

Sake maida hankalinsa yayi akan driving din da yake yace

Inason mudan je Hutu ne, its been long da mukaje vacation

Cikeda jin dadi tace

I'm so happy kuwa don jiya Nana Ke cemin wai se Yaushe zamu je muga snow nace su tambaye ka

Dan murmushi yayi yace

I dunno why har yanzun yaran sunki sakin jiki sosae Dani, dunno me suke so nayi

Karka damu kaidai ka cigaba da jansu cikin jikinka with time zasu ware amma kasan wani abu?

Kansa ya girgixa, hakan yasa tace

They are so happy da hakan da kake musu, just continue

Yaji dadi har ranshi yace

Amal

Na'am daddy?

Wanne kasa kuke so muje idan Kunyi Hutu?

Da sauri Nana tace

America

Noooo, Turkey

Amal ta fada yayinda Mimi tace

Disney World

Baki daya suka saki dariya Cikeda jin dadi.

Alhamdulillah!

Issa long journey I know, Alhamdulillah GIDAJENMU is up, Allah yasa messages dina sun je inda nakeso suje.

I thank all my readers, followers, voters, commentators and silent readers, I love you so much, you guys are amazing you kept me going ♥️♥️♥️

Shatuuu ♥️

GIDAJEN MU Où les histoires vivent. Découvrez maintenant