ISMAT O4.

53 2 0
                                    

❄❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄ 🏵 🎍 🏵 ❄❄🏵🏵🏵❄❄

Written ✍🏼

By

Nusaiba i Usman Z.S

O4.

**** **** **** ****

Tabangaren yarinyar nan da akewa Kallon Mahaukachiya kuwa Haryanzu bata daina tafiya ba duk da tsoron da take ji Kuma bata fasa Addu'a ba kuma surutun da takeji sai Karuwa yake ga wani Uban wari da takeji yana tashi kamar na mushe ita a tunanin ta ko bolane ke wannan rashin. Hankalim wannan yarinyar bai gama tashi ba kuma bata gama tsinkewa ba saida taga HADARI na haduwa a gari ga tsawa da walkiya🌩da rugugi.da garin keyi ga 'kura da iska💨sanyin da yafara kadata tafara makyarkyatan sanyi,da gari yayi Rugugugugu sai ta sake fashewa da wani irin Kuka mai shiga rai tabi ta takure ta, mammanne jikin ta,tana chikin wannan halinne ko akai wata walkiya Allah ko ya taimake ta,taga wani gida da shima ba'a gamaba amma anmashi rufin kwana Kuma babu kofa aiko ta falfala da gudu za ta Sana gu don akewa kasanchewa anfara yayyafi ita tama manta da surutun mutanen da takaji dazu yana tasowa saidai har alokachin bata daina jin warin ba ta wuche tasamu ta fake agun ko tsoro bataji ba ga gurin daji,Dajin sai Uncompleted Building.

**** **** **** ****

Oga Gaskiya kana shanawarka da bushasha in banyi ba waye zaiyi,Oga yache Ebola Wai ya maganar budurwar nan takache naji kache kun samu sabani da ita, wanda aka kira da Ebola yache "Eh"Oga takawo wani wargi ne shine kawai na haiyake mata na huta da ita harma Acid ya samu rabon sa,wanda aka kira da Acid ya bude wasu yellow din hakoran sa yana washe wa ya che Ai Oga yarinyar ba Karya ta hadu Oga daga zuwanta tafara mana wani fetsere2 shine mukai maganinta muga wanda zatai mawa tunda mun kwache abunda dake takama dashi, yaja tsaki mtsww kadai ji dashi Dan Duwala meye abun tsaki achiki saida nache maka kazo mutafi tare kache Kai gata hanyar da zaka bi barabon ka bache daka huta da ita tunda andade ba'a haduba kache Kai ta gaba zaka bi mukuma muka bi ta baya,Oga yache Wai mi ya hadakune Ebola yache aikasan 'ya'yan hajiya Marka mai tuwo2 mayun San kudine da banza ina lokachin da mukai wannan Operation dinnan da muka samu,masu kauri2 to lokachinne ina zaune a bayan gari ta gunnan da ake shortcut dinnan to tanan naganta da ita da kanwar ta zasu wuche sainache mai tuwo suka juyo nache abani tuwo tache tohm suka Kara so suka sauke,kulolin tuwo da Miya tache miyan me nake so nache duk wanda tatamin samin zanchi tachemin na,nawa nache mata na N200 naman N100 tache tohm ta zuba min ta ban nafara chi sai wani fari ta da ido👁👁takemin ina gamawa na bata kudin Kuma na nemi ta ban lambar wayar📱 ta,ta ko bani ba musu nache mizan sa sunan tache tache naja'a nache tohm dazasu tafi nakira kanwarta nabata Mai dan kauri achikin kudin shikenan tun daganan muka fara soyewa.

Hartakaini gun Hjy Marka mai tuwo2 itama na saketa da masu gidan rana sai washe baki take ita kuma naja'a kullum chikin tambayana kudi take gata da shegen kwadayi da son banza komai tache in mata Kuma in,inadashi ine mata har kudin suka Kare,shine ta zomin da maganar in mata anko kawarta zatai Aure shine nache mata banda shi haryakai bana iya dauka phone 📱nata sosai shine kiran karshe da taimin tache min ina inah nagaya mata inda nake shine tache gatanan zuwa.Akai dachen muna tafiya da Acid shine nache dashi mutsaya a kangon gidan bayan munan mujira ta ta na zuwa tafara min masifa da fitsara gashi tasha wani matsatstsun kaya da kyar take tafiya ni kuma tana magana amma hankalina baya tare dani nayi nisa atunani duk ta tadamun da hankali irin shigan datayi shine kawai naga bana iya hakura ba shine kawai na haiya kamata nida Acid bayan hakan shine take Kuka Wai na chucheta na rabata da martaban ta shine nache ba ita tache nayi komai zanyi da ita nabata kudin ANKO,nache nayidin dakike wannan maganan Kina ihu bayan hari kenan mukai tafiyar mu,ban San yadda ta kareba yana kaiwa nan Alabarinsa suka bushe da wata mahaukachiyar dariya,Oga yache kayi mata dai2 tunda kwadayayyune masu son abun Duniya mu irinsu muke so ai,Dan Duna ai gara da Kukai mata haka gobe ta Kara.Acid yache ai bantaba ganin wawuyan yarinya irin ta ba duk fadin garinnan ta rasa inda zata hadu da Saurayinta sai bayan Unguwa,ai mai mutunchi batayi haka ba,Oga yache ai in Aure zamuyi sai mai mutunchi wanda tasan darajan kanta da mutun chi mai riko da Addinin ta Sauran suka hada baki waurin chewa maganarka Dutsi Oga:dai2 nan iska 🌫da walkiya🌩ga rugugin da gari yake yi duk suka mike don tafiya inda suka Saba kwana. Dai2 nan Dan Duna yaga kamar wulkawar mutum ya che Oga kunga abunda nagani duka suka che a'a mekagani kamar wuchewar mutum nagani suka che dagaske yache dagaske mana Oga yache toh muje mu duba mugani aiko suka d'unguma gaba daya suka fita daga kangon da suke chiki aiko suna fita suka hango lokachin da ta shiga chikin kangon da aka rufe da rufin kwano Ebola yache Kai Oga kamarfa yarinyar che Acid yache wuuuu wannan shine nama daga sama gasashshe Oga yache muyi mata samame mukamata karta ganmu sukache tohm kowa ya kama gabansa suka rarrabu suna sanda ahankali har suka kai inda tashi ga *Acid ya leka yaganta ta rakube a jikin bango.

Toh Komai zaifaru

Mudai je zuwa.

Taku Har Kullum🤷🏻‍

Star Nucee360✨💫

ISMATWhere stories live. Discover now