🏵❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄ 🏵
🎍 🏵 ❄❄🏵🏵❄❄ Written ✍
By
Nusaiba i Usman Z. S
O9.
Saiyaga mutane agaban sa da bayan sa sun masa zobe 2 gaba 2 baya kawai saiya saki baki👄 da hanchi👃🏻 yana kallon👀 su, sai mazurai suke, tsoro da fargaba suka kama sa saiya lula duniyar tunani shikenan sun ganta sundauketa tunda gashi nima zasu kamani shikenan yazanyi na taima na kaita Hospital🏩 don nasan kasheni zasuyi don baa shiga hurumin su sukyale mutin sai sun kasheshi, hakanan suka kashe wani mai kyoss a wani unguwa daga daya 1 daga chikinsu yazo siyayya shagon saiya yadda layi sai yache wai lallai saidai afara sallamar sa daga yache aa bazai yi tsallake ba shikenan suka kullache sa suka kone shagon karshemadai saidai suka aikasa 🅱 arzahu sannan hankalin su ya kwanta shiyasa ake tsoron su gashi nai kane2 nai masu katsa landan a lamarin su aini gunduwa2 zasuyi dani Allah gani gareka kataimakami.... bai karasa abunda zaiche ba sakamakon wani wawan kwashewan da akai masa jikake tiiiimm akasa saukin shima don ruwan saman ba'a dade da gamawa ba kasa yayi taushi amma duk da haka ya bugu 🆘 ai.
Sukuma suka kwashe da dariya🤣Acid ya fara aika masa da sakon naushi are not fuska, Saleem ya shanye wannan dukan Dan duna mahaka shima ko gezau Ebola shima da yatashi kai nasa sai yakai inda yasan Saleem zaifishan wuya yakumayi saurin illatashi, Saleem saida yasaki wata Yar Kara don azaba oga yace ya isa kutsaya, ya juyo have "hee young man"gakadai dajikin jarumta amma nasa ayima welcome amma naga alama zakayi taurin kai tunda bakayi yunkurin ramawaba, yayi wata Yar dariyar shuumanci da mugunta kiri2 cikin dariyan tashi yacigaba da cewa, yanzudai duk ba wannan ba wata Yar tambaya zan maka kana bani amsarta zamu kyaleka muyi gaba abinmu amma kasani muddin kabijire kaki gayamin gaskiya zaka haduda fushina kuma bazakaji da dadiba saboda tamyar dazanyi amsarta ba wahalane da itaba. Ina yarinyar daka karba a wurinmu, Ko kana tunanin bamuganeka bane? Saleem dayariga yagalabaita sakamakon dukan dayasha a hannunsu fuskanshi duk ta baci dajini yasaki wani malalacin murmushi sannan yakoma yayi shiru kamar baijisuba, acid yace, oga wannanfa dan rainin wayaune daga ganinsa zaiyi taurinkai yakamata muyi maganinsa Ebola yace oga irin wannan karamin alhakinne zamu tsaya yanayi mana shuumanci? Mumafa shiuumancin nan tsoronmu yakeji ballantana dan wannan karamin alhakin, danduna yace koni daya aka barni yanzu zanfarka masa ciki saidai kuga hanjin yana zuba akasa eye oga kasan kadan daga cikin aikinmu ne umarninka kawai nakejira, yana maganar ne yana wani tutturo baki kamar shantu gwanin ban tsoro, oga yafa kafadarshi yace cool ur mind, mikakeci nabakana zuba? Yanzu zaa fara game din tunda yaki bani amsar tambayar danayi masa. Nabaku izini ku gyaramani shi amma kafin nan bari inkara tambayarshi,. Oga yadakama Saleem tsawa yace Hey young man ina yarinyar take? Saleem yakalleshi shekeke batareda yayi maganaba, oga yasake cewa ina yarinyar take? Ina kaboyeta, nace ina take? A fusace oga yadawa yaransa tsawa yace kumotsa, ai sunajin haka sai suka afafkama Saleem da duka tunyana shanyewa har yagaji yafara ihu amma duk da haka basu barshi ba duk da haka basu barshi ba duk da shima Saleem ba bayaba wajen motsa jiki tunda haryafara maida masu martanin duka duka amma sai daya 1 yazaga ya mamage sa yarike masa hannu tabaya don suma sun daku agun sa sunga yana neman ya wahalar da su shine sukai masa haka, amma kuma duk da haka Hausawa sun che sarkin yawa yafi sarkin karfi,tahaka suka chi galabar sa Oga yana gefe yana kallon su, sun tambayeshi harsun gaji yaki yabasu amsa jini sai yarari yake a fuskan sa da jikin sa da duk suka fasa masa da duka.
3:00am. GIDAN ALH ANNUR
🅱 abu abunda kakeji sai karan minshari*snowring*kukur2 Alhaji! Alhaji!! Alhaji!!! tafada da karfi tana bugun katifa da suke kai da hannu, uhm! Uhm!! ya amsa ta yatashi zaune yana murza ido👁👁 yayi mika hade da salati,. Hajiya lafiya na ganki duk a kidime? meya faru? ko wanine ba lafiya? tache aa Alhaji amma daiba lafiya, da akai me?.
Toh me Hajiya taji🤔 oho
Manege dis pg plSsss Love u all for ur catering 😘 tnchuu😌
Star Nucee360✨💫