ISMAT 12.

37 1 0
                                    

❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄ 🏵

🎍 🏵 ❄❄🏵🏵❄❄ Written ✍

By

Nusaiba i Usman Z. S

®Online Hausa Wrtters. (O.H.W)

®Baiwa Writters Association. (B.W.A)

View...

nusaibaiusmanzs.WordPress.com

12.

Saidai idan mungama sannan zamu iya sanar da kai abunda akwai saidai muna bukatar jini sai asamo mutane ko chikin yan uwan kune in babu kuma sai dai a saya Alh, yache toh duk kan su ne za'ayi mawa tache "Aa"machen che take bukatar jini saboda tarasa shi da yawa Alh yache ba matsala agwada nawa inzai yi mata mana tache ok sire bara na turo ma wadda zata kai ka gun diban jini yache toh, tasa kai ta koma chikin dakin tunda dama Dr-B yariga ta shiga tunda yaga ta tsaya yin masa bayani tana shiga bada dadewa ba saiga wata Nurse ta fito ta tambaye sa ko kaine za'a gwada jini ka? ya amsata da eh tache toh biyobi ya tashi suka tafi takai shi aka gwada jinin mai gwajin jinin yache nan da 10mint za'a samu result din suje sai ta dawo ta karba suka tafi. Dr-Bashir na shiga emergency 🚨ya chi karo da nurse's Suna suna gunguro gadon Saleem zasu kai shi daki suna ganin sa suka gaisheshi yadaga masu hannu kawai ya wuche yayi gaba abun sa ai inda sabo sun saba da halin sa Dr-B yana shiga dakin yaga su Dr Zainab da Dr salma tsaye kan mara lahiyar suna ganin sa suka gaishe sa ya amsa yafara duba saiga Dr-Nafeesat tashigo tache Dr-B kaga irin condition din da take ko ya gyada mata kai yache sai ansa mata oxygen tache tohm Dr Zainab dauko kayan aiki ta dauko suka fara kokarin sa mata suna ganawa yache mikomin file din ta suka bashi yayi rubuche2 din sa yamika wa Dr Nafeesat ta karba yasa kai ya fiche daga emergency 🚨 din ya nufi 🅾 ffice din sa ya bude yashiga ya zauna sai kuma yatashi yaje toilet ya wanke hannun sa yafito yabude frized din 🅾 ffice dinsa ya dauki ruwa ya zuba a cup🍷 yafara sha yanata tsaki shi daya a 🅾 ffice yana gama shan ruwan ya ije cup🍷din ya koma ya zauna a kujera ya jingina bayan sa ya lumshe idon sa kamar maiyin bacci likimo yayi inji Queen, fee da Suby nidai ba'aji abakina ehe😝😛.

15mint later

Kon! Kon!! Kon!!! *yes come in * nurse che ta murda bundle din kofar tashiga yawwa kindawo yanzu nagama ga result din tache *OK sire *thanks *yache mata you are welcome *tasa kai tafita, tanufi emergency 🚨. Dr Nafeesat;yarinyar nan fa tanashan tantanajin jiki duk aikin da nake vantaba chin karo da wanda kansa yayi irin wannan ba, duk halittan ta ya sauya irin _*haka.*_ Dr Salma;Nimadai kusan haka don Allah dibi yadda kanta yayi kato kamar an hura balam2 tunda naganta jikina yayi sanyi kamar kankara shiyasa nakasa komai sai dai nabiku da ido👀. Dr Zainab Hmmmm😕tasauke nannauyar ajiyar zuchiya tache kedai bari ni ai jikina la'asar yayi daa bachchi nakeji amma ina ganin ta sai naji na watstsake abun da yafi dagamin hankali da yarinyar shine gata karamar yarinya ga kumburin kai uwa uba chiwon da ke kan ta _*Hmmm.*_ Dr Nafeesat takalle su da fuskan tausayi ta maida kallon ta ga yarinyar tane mata kallon tsantsan tausayi ta kuma dago kai ta kalle su tache bara na je 🅾 ffice din Dr-B nakumajin abunda yakuma ganowa game da ita sukaxhe toh saikin dawo ta amsa da toh tasa kai ta fita, fitanta keda wuya tachi karo da Alh Annur zaune kan kujera bakin emergency 🚨 din yache Dr yamai jikin tache Alhamdulillah an dibi jinin naka yache eh andiba tache ok bara na biya naji koya gama gwadawa din rufe bakinta keda wuya saiga nurse din ta bullo da takarda a hannun ta tache Dr ga result din blood din ok ta karba tache thanks, You are welcome Dr ta tafi. Dr Nafeesat ta duba result dinta kalli Alh Annur tache sorry sire group blood dinka badaya ba da nata kodai kasamo chikin yan uwa yafi akan nasiyannan amma in ba'a samuba ba yadda za'ayi sai dai na siyan Alh yache Dr sai dai na siyan yache ok bara naje gun Dr-Bashir yache tohm nagode Dr toh Alh bakomai ai yakoma yazauna ita kuma tayi hangar dazai sadata da 🅾 ffice din Dr-B. Manage Dis Plsss Ina godiya da Addu'ar ku kuma ina samun sauki Alhamdulillah.

Muna Mugun Tare🤝

Taku Mai kaunar ku Har Kullum

Star Nucee360✨💫

ISMATWhere stories live. Discover now