❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄
🏵 🎍 🏵 ❄❄🏵🏵❄❄
Written ✍🏼
By
Nusaiba i Usaman Z.S
Dafatan munkammala Azumi lahiya,Allah karbi ibadun mu yasa muna cikin yantattun bayi Amin dafatan kowa yayi Sallah cikin koshin lahiya Ameen.
O6.
i deducate dis page to Zainab Yakasai(My Queenna)
**** **** **** ****
Ahmad ne ya katse masu tunani da da chewa,toh tunda dai shi yayitafiyar sa mukuma mai muke jira,suka che mai kuwa zamu jira mutafi kawai,Salis kila dawani abun da yataso masa wurjanjan shiyasa yatafi ba Sallama,Usman yoh Sallamar che yau tazama abu mai wuya a gunsa kumu tafi kawai tsayiwarnan bazai karemu da komai ba sai mukara bata wa kan mu lokachi in Amatse nake na kosa naje naga my Queen.muje dan Allah,Sukache toh mai Queen tun dazu ka ishe mu da kiran sunan ta harhaka,sukai dariya😄😁😆😅😂suna barin gurin. Sun danyi nisa da tafiya,Salis ya juyo ya kalli abokanan nasu yache MAZA kunsan wani abu kuwa dukkan su suka tattaro hankalin su,Suka mika wa Salis don jin mai zaiche masu yache kubaku lura da sauyin da Salim yayi ba tunda muka bar dandali bakuga kamar yashiga yanayin damuwa ba,yanisa duk sai suka fara dan tunani chen sukache gaskiyar ka ya sauya sosai amma baida maraba don yasaba iron wannan miskilanchin nasa"Some times"inji Usman,Ahmad yache amma gaskiya wannan na dabanne baitaba iron na yauba,Salis yache kun kara tunamin ko matsalar gidan sune ya sashiyin hakan,gaskiya kam Salis yakara da chewa amma in kun lura tun barin mu dandali yashiga irin wannan halin,nidai abun da nasani Salim akwai shi da rausayi abundant nasani kenan Usman da tun dazu ya gaza cheek komai kuma yanata nazarin maganganin su yache amma bawani abun tausayi da muka hadu dashi ayausai wannan mahaukachiyar yarinyar da ta wuche dazu a dandali inbanda it's babu komai suka jinjina kai aukache Eh kuma hakane.Toh amma chikin ✌za air daya inba mahaukachiyar yarinyar nanba toh wani abun ke damun sa"But any way"Ni nagudu gun zanche Salis yache in nawuche dandali 'kwalama nasan kannena nache zan kadosu muwuche gida,Ahmad toh ni nawuche gida Usman yache kozaka rakani ne"Nop"bachchi nakeji kawai saida safe suka amsa da Allah tashemu lahiya kowa yakama gaban Sa Ahmad yafara isa gida tunda shi baitsaya ko ina ba SALIS shikuma yana zuwa dandali kamar yadda yayi tsammani hakanne kuwa yana zuwa yaga kannen nasa yatarkatasu sukai gida saida yatabbatar kowa yashiga makwanchinsa sannan yadawo ya rufe gida shima ya koma nasa dakin yabi lahiyar katifa ya koro Addu oin kwanchiya. Shikam Usman sarkin yayayya yana zuwa kofar gidan su Queen👸🏻 dinshi yasamu mai gadin su yayi masa Sallama da ita wai tache ache wanene sai yayi murmushi tache aje ache mata"is her king"bada dadewaba saigashi sunfito tare da Uche mai gadi Usman yayi masa dan ihisani Uche yayi godiya ya koma bakin aikinsa,Usman yajiyo kanta tache barka da fitowa ya abar kaunata hasken ruhina abar alfaharina akoda yaushe itako Queen👸🏻 da tunda ta fito taketa wani murmushin nuns tsantsan far in chiki daganin abar kaunan ta,tana wani aissinne kai kasa(kamar yeeh basaina karasabah😜)kuma taji dadin kalaman da suka fito daga bakinsa yaratsa ta tundaga kanta har zuwa yatsun kafar ta.
Takuma yin murmushi sannan ta bude baki tache Assalamu Alaikum warahmatullah ta ala wabara katuhum ya habibina kuma"my only king of my heart"duk tayi maganar nan ne chikin yar siririyar muryanta maikama da Busan sarewa(😧haaa She tana mgn harhaka)shiko Usman sankamewa ya kusanyi don dadin maganar kamar karta dena sannan ya Sosa keya yace" Opsss I forget to said that"sannan yayi Sallama ta amsa masa suka lula duniyar soyayya sunata labari,yana bats labarin irin"missing"nata da yayi itama tana bashi iskane ya taso tunda dama garin da hadari badan ransu yasoba sukai Sallama ya tsaya har saida yaga ahigarta gida sannan shima yatafi zuchiyoyin su tab da far in chiki da kewar junan su.
**** **** **** ****
Bayan fitowar Sa Daga masallachi"darect"hanyar dandali yabi don bin hangar da zai sadashi da hangar dayaga yarinyar nan tabi dazu yana tafe yana Addu ar Allah yasa yaganta ga kuma hadarin days ke ta kara dauruwa agari,yanata tunanin zuchi,zuchiyar sa tab da Alhinin Allah yasa yaganta kuma yasa tafada hannu nagari idan ma shi baigantaba duk unguwar da yazo saiya dubata lungu da sako amma haryanzu baiga koda birbishin da yayi kama da itaba kuma duk wanda gani saiya tambaya ko sunganta tawuche amma bawanda yache masa yaganta har yama fara chire rai da ganin ta tunda yaga har yakai kusan karshen unguwoyin dake gun,tunda duk yaduba baigantaba sai kawai ya juyo don komawa gidan zuchiyar sa tab da kunchi ga hadarin da ke garin ga iska yataso,anata walkiya yana chikin wannan haline akafara yayyafi yachi gaba da tafiyar Sa chikin wannan yayyafi Cen yahangi wani tsoho mai Dan kyos ya doshi gurin tsohon yana zuwa yayi mass Sallama tsohon ya amsa masa.
Muje zuwa.
Star Nucee360✨💫