❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄ 🏵
🎍 🏵 ❄❄🏵🏵❄❄
Written ✍By
Nusaiba i Usman Z.S
O8.
Su kuma masu binta suna ganin ana hasko su da haske sai suka kara sauri don su chimmata,ita kuma tana ganin an haskota sai tai saurin ta doshi gurin tana zuwa ta zube a gaban sa tana hada hannaye ta gu daya👏alama tana rokon sa tana nuna masa mutanen da suke zuwa, shi kuma yana ganin haka sai ya damki hannun ta da gudu suka ranta ana kare suka gudu, Su kuma su Dan duna suna ganin haka sai suka kara azama gurin gudu ammah inah su Saleem sun yi masu fibrin Kay sun tsere masu.Garuwan saman ya tsanan ta anayinsa kamar da bakin kwarya su dan duna sunma daina hango koda dishi2 su. Oga yabuga kafa da kasa da karfi ya yarfe hannu yache "damn it" bazai yiwu ba duk gudunnan da mukayi yatashi abanza bamukai ga chika burin mu ba yakara daga murya ya furta da karfi yache INAHHH sauran yaranshi sukache mai Oga ka kwantar da hankalinka insha Allah sai mungan su harmukai ga chin ma burinmu Ebola yache ga shawara yan zu mu rabu ne kowa ya bi hanyar sa muita duba su lungu da sako duk wanda yasame su saiya sanar da mu ta waya(targaho)sai muyi masu kofar rago yakarasa zanchwnsa da koya kukache Oga yache kana ganin haka dabara che baka tunanin yanzu sun samu mafaka sun fake tayadda bazamu gansuba oga ruwafa ajeyi inji acid zasuso fakewa KO yarinyar tagaji tafadi inka lura damuke Binta, akwai jini duk indatabi inaganin tanada ciwone a wani wuri a jikinta muyi dubada wannan dan duna yace ta wannan jinin dayake zuba zai iya galabaitar da ita yasata takasa tabuka komai mukuma daganan inmukaga inda suka buya sai mu afka masu dukansu sukace hakane baba oga yace tinda haka kukace banaki takuba ayi hakan, hakan kuwa sukayi kowa yakama hanyarsa suka fara dube2 su lungu da sako akuma daidai wannan lokacin ruwan da ake zugawa yafara sauki ya kuma dare ya tsala. Jayeda ita yake sunata chin gudu kamar zasu tashi sama, Saleem jiyakeyi kamar yabudi ido yagansu sun kawo gidansu amma inahh, don ratar dake tsakaninsu dama unguwarsu, bama gidansuba da nisa sosai yana chikin wannan tunanin ne yajita tafadi yaraf akasa yayi maza yaja burki shima har yakusa yin Allan dungure yakife Allah yataimakeshi baikaiga kifewarba yayi maxa yaduka yatallabo kanta yana jijjigata amma KO motsawa batayiba sai a lokacin ya lurada ciwon dake kanta dakuma jinin dake bin jikinta yayi salati yasanar da ubangiji,. Yafara waige2 koda inda zasu, sammu mafaka su fake? kasanchewar garin da wutan nefa💡saboda inhar da fitila akofar gidan amma duk yawaiga baiga mafakaba can yayi maza yasureta yadagata charaf kamar yarinya yafara sauri2 yadanyi nisa datafiya can yahango zauren wani gida sai yadoshi wurin chikin Sauri tare da ita yanazuwa sai yashiga yakwantar da ita ya yaye uban gashin kanta gashin a jike, a hankali ya daga2 gashin wurin ciwon sai a sannan ya lura da kumburin dake kanta gashi ciwon bakadanba, hankalin Saleem yakara tashi irin wannan ciwo haka ai dole dole sai andanganta mutin da asibiti yakoma yajingina da bango yayi shiru yarasa mike mashi dadi a duniya yarasa MIYE MAFITA sai kawai yarushe da kuka hawaye wani yana bin wani duk tausayinta yagama lullubeshi kawai sai yafara sambatu duk abinda yazo bakinshi shi yake fadi yana kuka yana magana yana fadin,baiwar Allah yanzu mutuwa zakiyi kibarni, inkika tafi a wane hali zaki barni don inaji a jikina tausayinki kawai zai iya halakani yasa nima inbiki, naci burin taimaka miki don ganin kin warke kincigaba da rayuwarki kamar kowa inmaidaki gaban mahaifanki kema kidingajin duminsu kamar kowane yaro subaki tarbiya yadda kowane yakesamu a wurin iyayenshi, din Allah karki mutu kibarni don Allah.... Yakarasa maganar yana kuka(Ooh ni Nusaiba nimadai na tausaya masu don bansan sanda nafashe da kuka ba naimaza na toshe bakina karya jiyoni, nakuma che Allah kawoma mafita, chen chikin muryar kuka naji anche ameen narazana najuya da saurii inga waye kawai sainaga mutane abayana Queen 👸 che agaba sai Feenah dasu suby, Fatalwa fatiti da mmn zahra kamar bindi wai ishe suna biye dani sai sharbar hawaye suke😪😭😜). Chain dai kamar anche ya waiga sai yaga kamar jajajan abu nafitowa ta gurin kanta sai yayi Sauri yakara sa matsowa kusa da ita yataba abun don tantanche meye agun tabawan sa keda, wuya saiyaga me eshe jini, ne kefita akanta 🆘ai, sai Yakima razana,sai a sannan ne yalura da jikin sa duk sun bachi, da jini aiyana ganin haka ya maza yazabura ya mike kamar wanda aka tsikara da allura, yayi maza yakama hanyar fita daga zauren bayan daya, yagi kasan sket din dake jikin ta ya daure mata kan gurin chiwon da jini ke fita, sai jinin ya tsagai ta fita don ya toshe gun saida yatsaya ya kalleta sannan ya fito yafara tafiya, dakaganshi kasan yana chikin tashin hankali don duk akidime yake, dama alokachin ruwan da ake ya tsagaita, yana tafe yana tunanin zuchi, yana tunanin chikin tsohon daren nan ina zai samu mota ko adaidaitan(napep)da zai kai su asibiti(Hospital) 🏩chen sai ya tuna da wani bawan Allah mai suna Alh Usman naira bugaggen dan siyasane maijin kan talakawarsa achen unguwar su Saleem yake kuma shi yabada sanarwar chewa duk abun daya ke faruwa a unguwar na taimako toh azo asameshi gwargwadon iyawar sa yanai taimakawa, don komai dare akaje gunsa kamar idan mutum baida lahiya ko nakuda takama mache chikin dare da dai sauran su don kobayanan agari yanada direba(Driver) na musamman daya ege edan irin haka yafaru kuma in ange Hospital 🏩din shine maiyin komai da komai har a sallami mutun dama na Allah basa karewa a Duniya saidai sunyi karanchi, Saleem kawai saiya, yanke shawaran zuwa gidan saiya chanza akalar tafiyar sa yakama hanyar unguwar su shiko sanyin da ake agari baya damun sa, saboda akidime yake don baimasan inda yake gefa kafar saba, Sai addu'oi yakeyi, yanayi yana kuma hadawa da gudu don gani yakeyi kamar kafin yadawo zasu sache ta.
**** **** **** ****
Tafannin kuma sure Oga sunsha duba har sun gaji basu gansu ba har sun fara chire rai da samun su Oga yayi musu masu waya yache su hadu abayan gidan Alh Annur aiko bada dadewaba saigasu duk sun hallara a gun, Oga yache masu nasan bamusan kanmu da fadiba duk abunda mukasa agaba sai munyi nasara gashi wannan karamin aikin yana nema yayi nasara akanmu amma duk da haka bara muchire raiba ina so muchigaba da neman su ba dare ba rana duk inda muka gansu sai mun kaddamar masu, ita yarinyar mu dauketa shikuma mukaishi inda ba'a dawowa yaransa dukkan su, sukahada baki gurin chewa chau3 Oga aikin ka na kyau Oga yakara dachewa kuma daga yanzu samu soma soma farautansu inyau sun gudu gobe ai zamu kamasu, kuma duk inda kukaga dayan su yawuche banche kuimasu komaiba kubi su kuga gidan da suke sai musan yadda zamu bullo masu,"am i clr" suka amsa da yes sire Oga yache toh mutafi duk suka kama hanyar tafiya harsunyi nisa kamar anche Acid waiga sai kawai ya ya tsinkayo mutum yashawo kwana sai yayi maza yayi masu magana yache BABA gafa wanii mai tsautsayin mutuwa nan zuwa sai sukai sauri suka juyo suna kallon gurin da yayi pointing aiko kuwa suka hangoshi.Oga yayi sauri yache kowa ya motsa(subuya kenan)aiko kafin kiche me har sun 🅱 uya chikin duhuwar chiyawa sunyi lamo kamar bakowa agun.
**** **** **** ****
Allah sarki bawan Allah Saleem shi tafiyar sa kawai yakeyi amma hankalinsa bayaga tafiyan da yake, hankalinsa yanaga yarinyar da ya bari kwanche chikin jini raiga hannun Allah don harya gaji da gudun dayake bai wuchi saura layi biyu"2"ba yakai layin su, saijin diiidiiip"4 "yayi kawai.
WASA FARIN GIRKI.
_*Star Nucee360✨💫*_