ISMAT 11.

30 1 0
                                    

❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄ 🏵

🎍 🏵 ❄❄🏵🏵❄❄

Written*✍

By

Nusaiba i Usman Z. S

I Dedicated Dis pg to u my fee Nafeesat Yusuf m

®Online Hausa Writters. (O.H.W)

®Baiwa Writters Association. (B.W.A)

View...

nusaibaiusmanzs.WordPress.com

11.

Alh Annur kam rakasu da ido👀 yayi don kasa ma motsawa yayi agun dayake saboda yadda yaga andauke su baiyi tunanin zasu yi raiba, don haryariga da yafara karaya. Sukam yayan Alh Ashraf da majid suna jingine jikin mota🚙, suna kallon mahaifinsu yadda yabi ya daburche kuma jikin sa duk yayi sanyi sukan su, sun tausaya masu ganin yadda aka shiga dasu chiki rai ga hannun Allah, Ashraf toh yanzu tsayuwar me muke mushiga daga chiki mana ni sanyi nakeji ga lokachin sallah ya gabato majid yache hakane toh muyi wa Alh magana don naga alama tausayin su yashige shi 🆘 ai, gaskiya kam inji Ashraf dukkan su suka taka zuwa gurin Alh nasu sukai mai magana Alh mushiga daga chiki mana munga katsaya baka shigaba, kabisu ba Alh yakalle su yache toh kumuje ya tasasu suna gaba yana bayan su, basu tsaya ko inaba sai bakin kofar Emergency 🚨anan suka yada zango suka zauna a kujerun da aka tanada agun suna jiran tsammanin fitowar su. Suna shiga emergency 🚨 nurse din chikinsu tache bara nakira Dr sukache tai sauri tache toh dahanzari tafito daga emergency 🚨 din ta nufi office din Dr Nafeesat tana murda bundle din kofar ta hango ta akan sallaya tana lazimi tai saurin yin sallama ta kunna kai chiki,Dr Nafeesat najin sallama tai saurin waygowa, yadda taganta akidime tasan ba lahiya ko....... 🅱 ata karasaba nurse din takatseta ta hanyar chewa munada emergency 🚨 patients kuma suna chikin mawuyachin hali rai ga hannun Allah tache Ok! Ok!! Ok!!! Kimaza office din Dr Zainab da Dr Salma, Ki sanar da su kiyi sauri ok Dr Nurse din tafita da sauri, ita kuma wanda aka kira da Dr Nafeesat tai maza ta waya*phone📱*dinta daga kan table ta kama latsawa sai kuma ta kara a kunne👂, sakanni kadan sai tafara magana, Hello! Hello!! sire sorry 🙇 sare natashe ka abachchi ko, banji me akacheba ta kuma chewa, dama emergency 🚨ne aka kawo kuma suna chikin mawuyachin hali, kuma muna bukatar ka shiyasa na sanar da ma sai takuma yin shiru tache ok Dr saikazo, ta katse wayar*phone📱*ta ije tachire hijabin jikin ta, tajanyo court din ta tayo waje da sauri ta kullo 🅾 ffice din, fitowar ta yayi dai2 da zuwan Dr Zainab da Dr Salma suka dunguma zuwa emergency🚨 ahanyar Dr Nafeesat ta sa ka court din ta sukuma sauran Drs din sunsaka dama nasu suka karasa da saurin su, suka shiga, Ya Salam abunda suka fada kenan atare, chikin sauri suka chigaba da basu taimakon gaggawa tunda da ma nurse's din suka shigo dasu sun fara treating nasu, sun kammala da Saleem Alhamdulillah sun samu numfashin sa ya dai2ta kuma. Ta fannin wannan yarinyar kuma sunyi iyakan iyawar su don ta farfado amma abun yachi tura sundai samu jinin dake fita akanta ya tsaya da kafar ta da ya farfashe da kuma kananun chiwukan da ke jikin ta duk sun mata dressing din guraren sun saka bandeji sun nade mata kai gakuma kannata ya kumbura,a hasashen nasu sun suke ganin dogon suma tayi, takuma rasa jini da yawa hakan yasa sai an mata karin jini yanzu dai drip suka samata kafin babban Dr yazo susan abunyi, Dr Nafeesat tache masu sauran Drs din kutsaya akan ta shikuma namijin tun da mungama da shi kukaishi dakin daya kamata tache ma nurse's din tasa kai tafuta, futanta keda wuya tachi karo da Dr Bashir harya iso suka gaisa sai zasu juya chiki Alh Annur yayi sauri2 yaje ya tare su yana tambayar masu jiki Dr Nafeesat tache mai ayanzu baza mu iya chemaka komai ba sai dai idan mungama sannan.

Kuyi sorry da wanna Bani da lahiya ne shiyasa kukajini shiru ina bukatar Addu'ar ku Tnx for care

Muna Mugun Tare🤝

Taku Har Kullum

Star Nucee360✨💫

ISMATWhere stories live. Discover now