ISMAT O7.

42 1 0
                                    

❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄ 🏵 🎍 🏵 ❄❄🏵🏵❄❄

Written✍🏻

By

Nusaiba i UsamanZ. S

O7.

Saleem yache da akwai man zafi"ROBB"tsohon ya amsa da akwai yaro guda nawa yake so Saleem yache biyu(2) tsohon yadauko ya mika masa ayayin da shi yake kallon chikin kyos din sa yaji shiru2 bai amsaba sai ya dago kai ya kalle sa sai ya lura kamar dan matashin yaron yana chikin tunani ne mai zurfi, Shiko Saleem yana chen yana tunanin yadda zaiyi ya samu yarinyar nan chikin darennan darennan sai wata zuchiyar tache ya tafi gida sai gobe yachigaba da dubata, amma yanzu wani tunani ne ya darsu azuchiyar sa na irin bata garin da suke Duniyar nan da Yan zu ake bin kananan yara har Unguwar su a bata su,Balkan tana ita da bata da kowa sai Allah, yache inah bazan iya barin ta ba, in Allah ya yarda sai na taima ka mata, shiko duk a tunanin sa azuchi ya ke maganar eshe baisan har tafito filiba. saidai ya tsinkayo muryar tsohon nan na che masa, dan samari Saleem ya kallo tsohon yache na'am Baba tsohon yache maiya sameka ne kuma wa kake nema harhaka? Saleem yache masa wata yarinya che kamar mahaukachiya tun dazu nake ne manta amma bangantaba hankalina duk ya tashi,Baba duk ma ba wannan ba yanzu yanzu duniyar nan talalache komai zai iya faruwa da ita tunda bata chikin haiya chinta batasan yadda zata taimaki kantaba gashi dare yayi ga hadari🌩 a gari in ruwan nan ya sameta da matsala sannan yaja dogon numfashi yasauke dan tsohon nan ya mike yache gaskiya kafada amma ka kwantar da hankalin ka yarinyar zatakai shekara nawa Saleem ya sosa keya yache bazata wuche amm emm uhmm bazata wuche shekara gomasha biyar"15 to 16" ba tsohon yache amma meche che taka Saleem yarasa mai zai che kawai saiya tsinchi kansa da chewa kanwa tache tsohon yachi gaba da chewa da laluran hauka aka haife ta Saleem yayi wiki2 da idanu👀kamar(my feena taga kura🦁 a gabanta☺)dan bai san irin amsar da zai basa ba, ya rasa ta chewa kawai sai tsintar kansa yayi da chewa daga baya ne lalurar ta same ta tsohon yayi hamdala yache toh da sauki taimako biyu2 kawai yan zu zan iyayi maka na farko1 idan ka samu yarinyar kazomin da ita nan, ga gidana sunana malam mammadu mafarauchi duk layinnan ko inache garinnan ansanni da makobtan,ko karamin yaro ka tambaya yasan gida na Saleem yache eh nima inajin sunan amma ban taba ganin kaba yache hakane ai wani abun sai da dalili da yanzu dalilin ya hadamu ai gashi mun sadu, Saleem yache hakane,Saleem duk ya kagu ya ji na biyun tsohon yache masa na biyu kuma dazu ina zaune kafin magrib naga yara suna bin wata yarinya suna ta tonon ta har nakada yaran alokachin zan tafi masallachi amma kaganan ya nuna masa titin da yakai karshen unguwa layin karshe nan zaka nan, naga tabi kuma gun sabon layi ne gidajen gurin d'ai2 ne saikwangaye ne kaje ba'a rasa inda tashiga ba ta guraren ga wanna abun hasken katafi da shi kaduba duk kwangayen gurin in Allah ya yarda za'a ganta Allah bada sa'a Saleem ya amsa da Ameen baba Ngd. Saleem ya bar gun da saurin sa ya nufi inda aka nuna masa yanata sassarfa ji yake kamar yayi fiffike ya ganshi a layin saboda akwai dan tazara tsakanin gun tsohon da layin da ya nuna wa Saleem din, Saleem na isa layin yayyafin🌧 da akeyi ya kara yawa ga iska💨da ya taso da karfi, hakanan chikin yayya fin yachi gaba da tahiya yana waige2 yayi nisa sosai da tahiya duk kangon da yagani saiya leka ya duba KO Allah zaisa yaganta amma duk babu ga ruwan sai karuwa yake yana dukan sa shikansa yana tausaya wa kansa(chen naga Subyy a bayan Noor tana fuskan tausayi😞😜) yasan sai yayi zazzabi wannann wajibi ne dama in ruwa ya dake sa sai yayi jinya yachi gaba da tahiya chen saiya farajin alamar takon gudun mutane tun yanajin kadan2 sai ya karajin takon na kara karuwa kuma kamar ta gurin dayake ake dosowa sai yayi maza ya kunna fitilar🔦 dayake hannun sa ya haska saitin inda yake jiyo takun da alama gudu ake kuma ba mutum daya ba aikuwa yayi arba da hango wannan Mahaukachiyar yarinyar dayake nema.

GODIYA

🤝 Godiya mai tarin yawa ga Masoya wanna littafi ISMAT da irin kulawar ku agareni Ngd., Ngd, Ngd Masubi na ta pravt kuma inagodiya da kauna da fatan Alkhairy da kukemin Da wanna dama nake rokon ku dan Allah🙏 arziki ku sa kaka ta chikin addu'ar ku muna shika Hospital anyi mata aikin ido yau Allah yasa anyi asa'a Ameen.

Star Nucee360✨💫

ISMATWhere stories live. Discover now