ISMAT 14.

31 1 0
                                    

❄❄🏵🏵 ❄ ISMAT ❄ 🏵

🎍 🏵 ❄❄🏵🏵❄❄ Written ✍

By

Nusaiba i Usman Z.S

®Online Hausa Writters. (O.H.W)

®Baiwa Writters Association. (B.W.A)

View nusaibaiusmanzs.WordPress.com

I Dedicated Dis pg to my lovely skull mate Zainab sani zaria,

Ruqayya Muhammad kwangil kuna Osilon ku

14.

Hello kije ki kiramin wannan Alhajin daga d'ayan b'angaren aka amsa da ok Dr kitt ya katse wayan. Kon! kon!! kon!!! Yes come in ya murd'a handle din k'ofar ya shiga yace have a site ya ja kujeran kusa da shi ya zauna ya d'ago daga kallon paper din dake gaban shi idon shi sanye da farin glass siriri wanda yake wanda yake k'ara fidda masa kyau a siririn fuskan fulanin sa ya azan idon sa kan fuskan Alhaji Annur ya saki lallausan murmushi da yake k'ara masa kyau, ya ce Alh sannu, Alhaji ya ce Dr ku ke da sannu da ya mai jiki Alhamdulillah, Alh mungama gwaje2 da zamuyi Alhamdulillah yadda muke tunani abun duk bai kai haka ba, abun dake faruwa shine buguwan da tayi da ciwon dake kanta sun had'u, nufina anan shine ciwon da taji ya tab'i k'wak'walwar ta wato jinin ya shiga sabili da haka wani lokaci zata dinga yin abu kamar tab'ab'b'iya babban matsalan kuma shine ba'a so ta ga abunda zai razana ta ko adinga yawan yi mata tsawa, ko b'ata tsoro wad'annan abubuwan dana jero zai iya sata ta rasa tunanin ta *lose of memory*don haka a kiyaye." Abu na gaba kuma shine kunnin ta tagun inda ta bugu shima ya samu matsala amma da sak'i don zamu daura ta akan magani, sai kuma hak'waran ta sun bugu har wasu sunfara girgid'i shima mun daurata akan magani sai kuma na k'arshe shine hancin ta amma hancin da sauk'i don mungamavda shi Alhamdulillah Alh yayi hamdala yace toh yanzu zan iya ganin ta, Dr yace eh zaka iya ganin ta toh shima d'ayan zan iya ganin sa kuwa shima shima haka ok na gode Dr Allah ya k'ara taimakawa, Amin Alh bara na kira Nurses ta raka ka d'akin su yace toh. Kon! kon!! kon!!! Yes come in sannu sir yawwa, morning Dr, morning, ki kai shi ward ki nuna masa d'akin patient d'in da yakawo tace ok sir Alh ya tashi suka fita bayan sun sake musabaha ta kai shi d'akin dukan su yaga jikin Alhamdulillah sannan yayi haramar tafiya gida. Yaje reception ya had'u da Dr Nafeesat suka tsaya suka gaisa yace mata zai tafi gida yaza'ayi da wanda zai zauna da su Dr Nafeesat tace wannan ba matsala bane yayi mata godiya ya fita ya tare taxi ya kai shi gida. Assalamu Alaikum, Amin wa'alaikassalam gate man ya amsa shi ya bud'e k'ofar gate din yana ganin Alh ya washe hakora don d'ad'in ganin shi ya ce Alh barka da dawowa ya masu jukkunan ya ce Alhamdulillah suna samun sauk'i to to to Allah ya k'ara afuwa ya kumak'are gaba Alh ya ce Amin sannan ya wuce zuwa cikin gida.

6:30pm

Alh ya shiga farlon gidan sa Hjy na ganin sa da yara suka taso da sauri suka nufeshi suna masa sannu da zuwa dama sun isheta da tambaya ina yaje kuma ga shi yashigo, bayan sun gama gaggaisawa yace bara naje na yi wanka kafin na fito ahad'amun abunci don rabona da abunci tun na daren jiya Hjy tace toh don tasan mijin nata bai iya cin abunci a waje ba sai dole tai maza ta had'a mashi abuncin a dining area, ta bishi d'aki ta taya shi yin wankan bayan yafito ta gogeshi ta shafa masa mai ta bashi kaya marasa nauyi ya sa, ta fara had'a masa shayi ya sha sannan suka koma dining area ta ciyar da shi daya gama sai yayi shirin zuwa sallah magrib, bashi ya dawoba sai da yayi isha'i yana dawowa ya tadda Hjy sa ta cancad'a masa ado tayi kyau ta dawo yarinya yar shila da ita, nan Alh ya shagala da kallon ta ita kuma sai karairaya take masa tana fari da ido bayan ta gama kai komonta ta dawo kusa da shi ta zauna suka fara hiran irin missing din buna da sukayi daga nan sai ta jefo masa tambayan masu jiki nan ya kwashe duk yadda yadda akayi ya gaya mata itama ta tausaya harda zubda hawaye da hakadai suka kwanta bacci sai ince mu kwana lahiya.

Nima StarNucee360✨💫 nace muku sai jango.

Muna Mugun Tare

Taku har kullum

Star Nucee360✨💫

ISMATWhere stories live. Discover now