part 6

929 44 0
                                    

💘💘💘💘💘💘💘💘. 💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha

Wattpad@ hassanatafarkihttps

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*

*_~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~_*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

Ina miqa sakon godia ga yan uwana ,abokanai nah, da masoyana ,na nagode da soyayar da kukema ilham,😘😘

Tare da members da admins na golden pen writers association ina godia

Na sadaukar miki da wannan page din saudart sahabi leeman(baby). Naki ne kiyi yanda kikeso dashi
 

P🅰GE 6⃣

Bayan kwana biyu mishaal ne hango kwance akan gado nai, yana tunani ,  a take naga ya tashi yana fadin yawwa haka za'a yi ,

Laptop naga ya dauko ya fara kiran vedio call ,
A Nigeria kuma wani hadaden mansion house na hango ta ko kina a gidan kuma kowane ma'aikaci yana da uniform , a cikin garin kano  ,a hankali nadinga tafiya domin na dauko muku ko suwaye a cikin gidan,

Wata matace kyakyawa mai kama da India ko kuma nace muku ba India    cikin wani hadaden falo ,taci ado kmr wadda zataje gasa kyau , hmmmm  a gefenta ma.aikatane masu yi mata hidima ,
Wata Nagani xaune kasa ta yayanka mata fruit ,
A hankali taji wayrta na ringing sai naji tace talatu miko man wayata,
Bayan tayi picking sai naji a can gefe ana fadin mom bude system dinki zamuyi vedio call,

Cikin murmushi naji tana fadin talatu je bedroom dina ki dauko man laptop dina , bayan minti guda sai ga talatu da system , da Sauri ta bude sai ga kiran kwalin danta abun sonta ya shigo ,
Cikin Sauri tayi picking  , sai naji mishaal yana fadin mom sai tace my boy ya kake ya skul , sai naji yace mom duk baki ga na rame bane sai tace   my boy miya faru da Kaine?
My boy ko skul dince a baka so nasaka ayi maka transfer sai naji yace aa mom inaso,

Mom dama wata magana na kira na fada miki amma kunya nakeji , hmmmm idan kuka ga mishaal gaban mom sai kace wani karamin yaro sai shagwaba yake xuba mata ,

Dama mom aure nakeso, sai mom tace toh aure masha Allah dama abunda nake so kenan ,yau Kaine my boy keson aure lallai yarona ya girma,
Toh amma kasamu yarinyar da kakeso ne, ko kuma cikin dangi zan duba maka guda nawa kekeson aure hudu ko biyu,
Mishaal naga yana dariya yana wani langabe kai yana fadin haba mom wane irin hudu ,kuma nifa mom akwai Wanda nakeso ,
Toh ita wacce halan diyar wanene a kasar nan ,
Mom uhmmm ba diyar kowa bace diyar malamin makarnata ne  , toh alhmdlh dama ni ba son nakeyi ka aure diyar wani babba , kawai inaso ka auri yrnya mai mutunci wadda ta fito daga gidan tarbiya,

Amma son yoshe kakeso ayi bikin ko sai kadawo, aaa mom nifa so ma nake nan da 1month ayi bikin idan yaso idan muka dawo ayi biki , mom naji tace ai ba komai dama mu farincikin ka shine namu insha Allah nan da 1month ta zama matarka ,
Sai kadena ceman idan ka rasa taza mutu ,
Idan dady ka ya dawo daga London yau xamuyi managa , okey mom I love you ,  byeeeee kawai ya kashe kiran ,

Mishaal na hango yana fadin nagama da wannan matsalar sora dady na yaje Neman aurenta ,yana ta tunanin har bacci ya daukesa nida sai dai nace sai da safe angon ilham ,

Ilham na hango kan gado tana ta tunani , tunani takeyi wai mie mishaal yake nupi da kalamai nai, toh minene dalilin na bibiyar rayuwar mahaifinta ,
Sai kuma.can tace koma dai miyake shiryawa Allah yafishi ,kuma ni a shirye nake da shi,
A wannan tunanin bacci ya dauke ta nidai nace good night Mrs mishaal 😅,

Da safe ilham na hango zaune kan gado tana jiran kausar ta shirya su wuce class yau suna da lecture da safe , ilham naji tana cewa kausar kodai na wuce kisa meni , aaaa yi hakuri ilham ga  na shirya mu ce daga nan suka wuce class ,

Mishaal na hango ya shigo skul din shima yana da lecture , bayan duka sun fito anan mishaal ya hango ta tana fito daga class suna lbr ita da kausar  ,fahad naji yace ga abokiyar fadanka can fah murmushi naga yayi yana fadin naganta ai , kausar naji tana cewa ke ga mishaal can yana kallonki ,kallo guda ta masa ta dauke kanta ,bawai Dan tana tsoro nai bane aa , kawai bata son wani Abu ya samu mahaifinta ,

Mishaal ne kwance a gida Sai yaji wayarshi na ringing yana dubawa yaga ai mom ce take ya dauka mom ka kunna laptop dinka zakayi.magana da dad dinka okey mom,
Da sauri ya dauko system dinsa , Sai ga Kiran dad ya shigo wato vedio call ,
 
Dad sannu da huta yawwa son yakake , ya skul ko baka sonta a maka transfer, nooo dad inaso ,,okey jiya mom dinka take bani wani good news wai kace mata ka samu mata a skul dinku ,
Eh dad anan muka hadu da ita okey ka turoma mom dinka address din yarinyar gobe zanje naga mahaifinta , okey dad nagode ai son abunda kakeso shi nakeso kada ka manta fah Kaine kadai da namiji da na Haifa fah ,
Okey dad nagode nima inasonka okey byeee

A Nigeria bayan mishaal ya turoma mom da address din ilham , dad yasa aka masa bincike akan baban ilham ana yagano Ashe tsohon mai gadi nai ne wanda yasa aka samoma karantawar a secondary sannan ya bashi jari yayi Sana'a ,

Dad ya aika a fadama baban ilham yanan zuwa gidanai malam Yusuf yayi farinciki da ziyarar da alhaji aminu waziri zai masa ,

Alhaji aminu waziri ne na hango zaune tare da malam Yusuf yana fadin dama abunda ya kawoni naxo Neman ma Dana auren yarka ilham ,malam Yusuf yayi farinciki sosai ,alhaji ai ilham yarka ce ko wani kazo kace yana sonta ai xan amince balantana kai mai bada aurenta ne balantana danka, alhaji kuje kawai Ku shiryo na ba danka aurenta , alhaji yayi farinciki da haka toh malam Yusuf na gode amma ina Neman alfarma daya ,inaso malam zuwa nan da 1month ayi aurensu idan suka dawo ayi biki, alhaji idan wannan ne babu matsala , toh nagode ,

Alhaji umurni yayi da ashigo da kayan kaya aka fara shigowa dasu zuwa cikin gidan,
Malam Yusuf yace haba alhaji wadanan kaya fa Dan na baka  auren yata ,aaa malam wannan nayine Dan Allah ,
Toh alhaji nagode daganan alhaji yatashi yace gida cikin murvote
matar ya isko tana kallon kayan ,yawwa malam dama ynx nakeso na kira ka naga kaya ana shigowa dasu, daga ina halan ,ko batan gida sukayi,    Aisha zauna inason magana dake, bayan ta zauna yake zayane mata abunda ya faru tsakaninsa da alhaji , maman ilham ta tashi haba malam miyasa bakayi shawara da kowa bah ka yanke wannan shawara, ko.amincewar yarinya bakayi bah ,ke dakata Aisha ,ilham dai yata ce kuma inada ikon na Na bata mijin da nakeso Dan haka nabada ita ga yaron alhaji kuma badan wani Abu sbd abunda yaman aruyuwa ,lokacin da kowa ya kini shine yabani aiki agidansa daga baya yasa nasamu aiki da takardun secondary ,kuma ya bani jari har na kawo a ynx yanda nake, ko wani ya kawo zan basa aurenta balanta dansa Dan haka na yanke magana,

Toh malam Allah yasa haka shine yafi alheri ,ameeen

Dad ne yadawo gida yake ba mom labari taji dadin lbr sosai take cewa zamu bawa my boy mamaki

Malam Yusuf ne yake cewa idan aka kawo kayan aure zan kira ilham na fada mata,

Shin ko mishaal yake nupi da auren ilham?

Shin ko malam Yusuf da alhaji zasu Dana sanin auren da zasu ma mishaal?

Shin ilham zata ma iyayenta biyayya akan auren mishaal ?

#/vote
#/ share
#/ comment
#/follow
Wattpad@hassanatafarki

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin