part 49-50

1.6K 40 2
                                    

💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Ina muku barka da sallah masoyana

Bismillahi rahmani raheemraheem

P🅰️GE 4⃣9⃣➡5⃣0⃣

          LAST PAGE ❤❤❤❤❤

*Abin Da Ake Fada idan aka firgita*

لاَ إِلَهَ إِلاَّ الله

La ilaha illal-lah
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah.

....
Bayan fitar da minti biyar sai ga bodyguard dinsa tare da kausar, dukawa suka yi suka gaida Ilham, ansawa tayi sannan tayi musu umurni da su fita.

Dariya tayi tana fadin; "besty kin ganki kuka duk kin canza min kwana biyu!".

Murmushi Ilham tayi sai cewa tayi; "ni dai kin san halinki ko yanzu zaki fara yi min bincike, mu je dakina ni dai kafin ki fara tamboyinki".

Dariya tayi, "toh uwargidan Mish'al!".

Shareta tayi ta tashi ta fara tafiya, zafi taji a kasanta shiyasa ta dan bude kafar.

Dariya Kausar ta fara tana fadin; "besty meya faru da kafarki kina tafiya kamar mai ta-ta-ta?".

"Yar iska ban sani ba!".

"Haba besty meya faru da kafarki?".

"Ni dai ki kyaleni kizo muje ko".

Bayan sun shiga dakin Ilham sun zauna kan gado, Ilham kallon kausar tayi tace;
"Besty me za'a kawo miki?".

"Ke wallahi a koshe nake maybe zuwa anjima dai, ni dai fada min me ya faru da kafarki kuma mijinki ya kirani akan inzo in tayaki zama miya faru?".

Kawai sai ilham ta fashe da kuka. Hankalin kausar ya tashi.

"Me ya faru Ilham?".

"Kausar kin dai san sanadiyar haduwa ta da Mish'al koh?".
"Eh na sani, me ya kawo wannan maganar yanzu kuma?".

"Kuma na baki labarin me yasa ya aureni koh?".

"eh na san da wannan".

"kin san me ya min jiya?".

"A'a sai kin fada".

Kara karfin kukan tayi.

"fyade yayi min!".

😳Fyade kuma? Ai mijinki ne babu maganar fyade kawai dai ya anshi hakkinsa ne koh?".

"Eh toh ai duk daya ne tunda ni bana so!".

Yayımlanan bölümlerin sonuna geldiniz.

⏰ Son güncelleme: Jan 09, 2020 ⏰

Yeni bölümlerden haberdar olmak için bu hikayeyi Kütüphanenize ekleyin!

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin