💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,
Written by mamin Abdul&umar
Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir
Wattpad@hassanatafarki
Ina godia gareku masoyana kuma nagode da adduarku gareni ,
Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association
Bismillahi rahmani raheeeem
P🅰️GE 4⃣3⃣
Da safe bayan sunyi sallah umma ta shigo tana cewa ku tashi kuyi wanka Dan yau ma Baki duka zasu koma ,
Kausar ki wuce gida ki hada kayanki ,
Toh umma ,
A haka duka yanmatan amarya suka shirya kowacce ta Wuce gidansu ,
Tare da iya ilham fatan zaman Lpia ,
Bayan ilham ta shirya zuwa karfe takwas da rabi na safe,A bangaran mish-al kuma da safe bayan yayi wanka ya shirya ,
Ya wuce part din iyayenshi dan yayi breakfast ,
Dady da momy ya tarar suna breakfast ,
Zama yayi ya fara nashi,
Bayan sun kare dady yace son wai jirgin karfe nawa zaku bi,
Na sha biyu okey toh shikenan ni zan wuce Abuja ,
Allah ya kiyaye ,
Amin dady ,
Sannann inaso ka kular musu da diyarsu ,Bayan dady ya Wuce momy ta fito tana cewa toh Ka tashi kaje ka shirya kazo mu wuce gidansu amaryar taka koh ,
Toh momy ,
Parking sukayi a kofar gidansu ilham ,
Bayan sun shiga sun gaisa da kowa ,
Ilham taxo ta gaida momy ,
Zuwa karfe 11:30 suka wuce airport ,Ilham da kausar da mish-al sai abokansa fahad,
Sukayi bankwana da kowa suka shiga cikin jirgin tare da kewar iyayesu ,Da misalin karfe hudu na Nigeria Wanda shi yayi daidai da karfe takwas na dare a kasar Dubai ,
Bayan jirgin su ya sauka wasu hadadun Motocine suka zo daukarsu daga airport zuwa gidan mish-al ,Tun a Mota yake cema gida zamu wuce fah amma bari mufara kai kausar skul koh ,
Ita dai batace masa komai bah sai uhmmm,Wayarsa yaji tayi ringing yana dauka yaga momy ce ,
Hello
Momy !
Son kun isa Lpia ,
Lpia lau mom ,
Dama inason idan isa ka kai daughter da friend dinta skul dan munyi magana da ita taceman skul takeson ta zauna sbd tadinga karatu ,What !!!
Momy hostel taya zaayi Matata ta zauna hostel Bayan Ina da gidaje da yawa a Dubai ,Haba bazai yuyuba,
Son idan kana son ganin matarka zaka iya zuwa kadinga daukarta sai ka dawo da ita dadare sbd karatu ,
Kuma son kasani umurni nake baka ba Neman shawara bah ,
Ina fatan ka gane ,Eh momy nagane ,yawwa good boy ka kulaman da daughter tah ,
Ita kam ilham tunda taji anyi maganar hostel tafa murna Dan tasan zaman su gida guda da mish-al a kawai matsala,
Waya ya dauka yafara kiran waya hello,
Jennifer!
Yes sir ,
Kije part nasa a hada kaya , ki kawo man su a skul dina ,Okey sir !
Bayan kmr 30mins sun isa bakin hostel din su ilham ,
Tsaya akayi da motocin kallonta yayi ,
Yafa magana .
Nasan cewa ke kika je kika gayama mom kina son zama hostel ,
Okey nabi umurnin mahaifiyata na kawo ki ,
Kema inaso kibi umurni a matsayina na mijinki ,
Zaki dinga 4days a hostel 3day a gida nah ,
Idan kinxo zan nuna miki aikina agida ,Kuma inason ki sani koda da rana daya baki bi umurni bah ,
Hmmmm ki sani daga rananr kin dawo gidana da zama kenan ,Zan turo masu aiki wadanda zaku dinga aiki ,da masu girki ,da driver da zai dinga kai ku class ,
Toh Insha allah .
Ita dai fatan ta ta ganta a hostel ,
ATM dinsa guda uku ya bata ,ga wannann koda wata bukata ta taso miki bana kusa ,Waya ya dauka mata latest iPhone da sumaung,
Ga wannann ko da kina son Kira gida ,
Ilham sai kallonsa take Dan bata bata Sanin yana da good heart bah sai yau ,Wannann kallon fah,
Bakomai okey zaki iya tafiya idan kingama kallona,
Fita tayi daga Mota ,wata mata taga ya fito daga wata hadadiyar Mota .
Madam sir ya ce na kawo miki wannann sakon ta fara kallo,
Wasu hadadun trolley ne set Biyar ,
Bayan ilham ta shiga hostel dinsu dakinsu ta Wuce ta je tayi wanka kausar ta isko tana shirya Kanta.
Sai kallon Kayan da ake shigowa dasu takeyi ,
Besty wadannan duka kayan wane ?
Nawane besty mish-al yasa aka kawoman su ,
Kinga ma wayar da yakawo man ,
Ynx bestie miyasa kikeson zaman hostel bayan kina da miji agarinan,Haba kausar kina. Sone in barki ke kadai a dakinan haba gaksy bazan iya bah ,
Hmmm bestie miye aciki Dan kin banni anan ai zamu dinga haduwa a class koh ,
Nidai koma mi zaki ce na dai dawo koh toh shikenan ,Ai kuwa wlh bestie sai na kira umma na fada mata ,
..............
#/ vote
#/ comment
#/ follow
#/ shareWattpad @hassanatafarki