Part 3

1K 40 4
                                    

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*

*_~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~_*
💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘ILHAM💍💘💘 
💘💗 ( LOVE STORY)💘
In tha name of Allah d most beneficent d most merciful,praise be to Allah ,master of d day ov judgement

Written by mamien umar&Abdul
Wattpad @hassanatafarki

Bismillahi rahamanil raheem👏🏼
                   
P🅰 GE 3⃣
Karfe takwas na safe  na hango kausar zaune akan gado ilham ta fito daga toilet, ilham take cewa kausar ki kira mana kadija ki tambayeta wanne colour din kaya zaa saka,sai kausar ta kira khadija bayan sun kare wayar sai take cema ilham colour din black and white sai tace okey ki shirya muje muyo shopping na kayan da zamu saka.

Da karfe biyar suka fito daga hostel zuwa bakin titi suka samu taxi sai Mercator mall suka shiga boutique ayla anan fah na bude idona domin nayo kallo, kayana kmr ruwa dogayen riguna ,English wear, designer din kayane gasunan kmr kadauka kata gudu lolx,
Anan naga su kausar sun wuce gurin dogayen riguna suka dauko wasu white and black doguwar riga mai kyau kmr ta sarauniyar Dubai suka dauko jaka da talkami black colour, designer din kaya suka dauko latest sukaje suka biya suka dawo hostel,

Zuwa karfe Tara na dare mutane neh nake hango abakin M&A hotel 'yan matane da maza masu ji da Kansu kake hango ta ko ina suna parking motocinsu,

A hankali na 'kara sa gidan mishaal domin na dubo muku mike faru ,a can gefe na hango wani zaune akan kujerun da na gewaye falo din acan gefe kuma fahad ne, yana rokon mishaal akan ya shirya suje birthday dinan domin yasan shine baban bako agun a hankali naga yana magana kmr bayason magana naji yana cema fahad ,toh sarkin son party ai nasan idan ban tashi mukaje bah bazaka barni na huta bah yau,

Wayarsa naga ya dauka yana kira sai can naji yana cewa Ku sameni a sama kawai naga ya aje waya, sai naji yana cema fahad kaje ka shirya ni ynx zaa zo a shiryani ,fahad yace tab!! Kace dai naje nayi bacci Dan nasan kafin a kare na tashi daga bacci awa daya ,mishaal naga ya tab'e baki yana cewa kai dai akeji ,ya haye sama bayan kmr minti biyar naga wasu hadadun larabawa sun shigo gidan , Ina ta mamaki su waye wadanan mutane ,wai Ashe masu ma mishaal gyaran jiki ne, sai naga sun yi hanyar sama,

Suka kira mishaal ranka yadade mun iso sai naji yace Ku karaso sama,sai da sukayi minti goma kafin ya fito ya bude musu kofa , sai naga sun dauko kujera sun aza masa ya zauna suka fara aikinsu           bari na dubo gun su ilham

Ilham ce zaune wasu larabawa ne mata  su biyu ke masu makeup ,wato da ilham ta juyo masha Allah na dauka gun gasar kyau zata wato tayi kyau sai kace sarauniyar kasar Dubai ta dauko doguwar rigarta tasaka ga gashinta yasha gyara ta dauko veil ta azaa saman gown din zo kuga ilham kmr balaraba idan kaga ilham a lokacin bazaka taba cewa wai a Nigeria take bah. Sai naji kausar yana waya da saurayinta aliyu tana cewa mun gyara ,sai yace okey kubani 10mins ganin karaso wah .

Mishaal ne zaune a falo ya sha kyau fadin kyaun da yayi nazai ma fadu bah, bayan kmr minti biyu sai ga fahad shimaa yasha wasu hadadun kaya white and black, bama sai na fada muku irin kayan da mishaal zai saka nasan kusan mishaal baya saka kayan da ake saidawa sai dai ayo masa nasa na na daban wanda ba kowa ke iya sakasu sbd tsadarsu.

A can M&A hotel kowa ya halara harda su ilham da kausar suna zaune a Inda aka tanadar musu su zauna an fi kusan one hour baa fara bah sbd ana jiran baban bako ya karaso,
Bayan kamar minti biyar sai naji mc yana sanarwa ga baban bako nan ya karaso ,wa ilham zata gani sai abokin fadanta Wanda take fatan Allah tasake hadasu domin ta rama marinta da yayi,
A hankali mishaal da fahad suke shigowa acikin filin gurin hmmmm zo kuga yanda mata suka
Wanda daga shi sai fahad ke zaune a gun ,mishaal sai yatsina fuska yakeyi ganin idon kowa akan sa ,bayan sun zauna aka fara gudanar da abunda yakawo su da aka zo yanka cake sameer ya yanka cake,    

A hankali na hango wata kyakyawar yarinya tana tafiya na zuwa daidai inda mishaal yake, a hannunta dauke da coke guda daya tana tafiya tana murmushi ko kunsan wacce wannan yarinyar ilham ce bayan tazo daidai inda mishaal yake ta tsaya sai da ta kalleshi daga sama har kasa sannan ta bude coke dinan kawai ta fara zuba masa a jiki ,innalillahi zo kiga yanda kowa hankali nai ya koma gun mishaal dake zaune kawai yafara jin saukar wani Abu kmr ruwa ajikin kayanai koda yaka dago idonai sai acikin idon wannan matashiyar budurwa danshi bai dauka ilham bace abokiyar fada nai,

A hankali acikin cool voice dinta tafara magana dama nace duk ranar da muka hadu sai naji rama marin da kaman kuma gashi na rama ,take yayi mata wani mugun kallo mai tattare da tsana ,kiyaya,tare da sai kinyi nadamar abunda kika aikata duk da sai da gabanta yafadi sbd kallon tsana da taga yana mata amma a haka tadinga murmushi ,sai alokacin mishaal yagano ko wacce ita ,mishaal bai ma tsaya yi mata wata magana bah kawai yatashi yabar gun party din,
A lokacin daka ga mishaal zakasan ba karamin bacin rai yake ciki bah kawai ya bude motarsa bodyguard dinsa sukazo suna tmbyar miya faru kawai daga musu hannu yayi yaja motarsa sai gida.

A can gun.party kowa mamki ya keyi miye mishaal da wannan yarinyar Wanda bata da tsoro ko kadan domin kowa yasan waye mishaal, wasu suce bata kyauta bah wasu kuma suce sunji dadinsu yau ya hadu da daidai shi,masu dai Sonai cikin mata jin sukayi kmr su duk
Kausar da gudu ta karaso gun ilham taja hannunta suka fita daga hotel din sai hostel bayan sun koma sai kausar ke cewa ilham kinsan miki ka aikata kuwa anya kanki daya kuwa ,ilham ni nadauka kibar maganr Ashe kudirin ki nan  na sai kin  rama!    Na shiga ni kausar nasan lokacin Barin makarantarmu yayi domin wlh ni nasan mishaal sai ya rama fiye da abunda kika mai ,ilham naji tana cewa sai mie dan ya rama wlh ni bana tsoro nai duk abunda yaman sai na rama ,

Gefen mishaal bayan yadawo gidan waya naga yadauka ,naji yana cewa na Baku 24hours Ku binciko man wacce ita? Domin sai na lalata rayuwarta sai tayi Dana sanin sani na datayi sai tayi dana sanin zuwan Dubai sai tasan wanne mishaal ahmad waziri!!!

Ko ya zata kasance tsakanin mishaal da ilham?
Ko ilham zatayi Dana sanin abunda ta aikata?
  Sai mun hadu a page na gaba domin sanin mie zai faru.........

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin