https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~**_~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~_*
💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘ILHAM💍💘💘
💘💗 ( LOVE STORY)💘
In tha name of Allah d most beneficent d most merciful,praise be to Allah ,master of d day ov judgementIna miqa sakon godia zuwa ga Golden pen writers association
Written by mamien umar&Abdul
Wattpad _hassanatafarkiBismillahi rahamanil raheem👏🏼
P🅰 GE 5⃣Ilham da kausar nake hango zaune cikin library suna karatu sbd 3 weeks ya rage masu fara second semester exams ,
Hmmmm zo ka ga murna gun ilham domin wannam Hutu gida zasuyi shi kasan cewar tunda suka zo wannan ne hutun da zasuje gida.Bayan kmr 2hrs suka fito daga library suna tafiya a hankali sai suka ga kmr a bibiyarsu amma basu damu bah sun dauka kawai wani Abu yakawo su skul din,
Bayan kmr minti goma in isa bakin gate din skul din Dan suna so suje restaurant ,sai kausar ke cewa innalillahi ilham kije kawai zan isko ki na manta phone dina a library ,kada mata kai kawai tayi ta wuce,
Ilham tanan tsaye sai ga wata black mota ta tsaya da sauri wasu naga sun fito sun dauke ilham sai cikin motar ,tana ta ihu kawai wani daga cikinsu naga ya hura mata wani Abu take bacci ya dauke ta,
Tafiya suke yi da sauri har suka iso gidan , da gudu naga wasu mata sunxo sun dauketa sai part din mishaal ,
Dai daga cikinsu naga yadauki waya ya kira mishaal yana cewa mun kawota oga sai yace aikin Ku yayi kyau , Ku wuce kun gama aikinku ,
Wasu mata naga sun shigo ,suka cirema ilham kayan jikinta suka saka mata kayan wanka ,
Massaging na hango suna mata,sannan suka fara mata wanka bayan kmr 3hrs sai naga dayarsu ta dauki waya tace sir mun gama,Wata tsawa naji ya daka mata yana cewa , ba ce muku nayi bah kuyi mata wanka Wanda ko shekara tayi batayi wanka baza'a gane bah ,
Bayan kmr 2hrs bayan sun karama ta wani wanka ,suka mata gyran gashi , har suka mata makeup suka dauko wata wata doguwar riga black colour ,masha Allah zo kuga ilham diyar malam Yusuf ,ta dawo princess ilham ,
Bayan kmr minti biyar ilham ce tafara bude idonta sai akan wadannan matan masu kama da yan korean ,
Ilham ta kara rufe idonta Dan ta dauka mafarki takeyi mizai kawota irin wannan guri haka ,amma sai taji ana taba jikinta ana saka mata yan kunne ,
Kutt uban can naji ilham tace ,sai tafara kokarin saukowa daga kan gadon,
Sai ga kira ya shigo sai naji tana cewa okey sai ka iso,Bayan kamar minti biyar sai ga wani katon mutum yazo aiko take cikin ilham ya kada , nan tafara kuka Dan ita kam yau tasan tazo gidan masu yankan kai ,
Sai naji mutum yace cikin girmama wa madam ki fito mu karasa gurin oga,
Ilham na hango tana ta kuka da taga babu sarki sai Allah ,ta tashi ta biyo mutuminan , tafiya suke Duk inda ta wuce sai taga ana bata girma ,
Sai ilham yake cewa kodai sarkin Dubai ya aiko a dauko ni Dan wannan gida ko Nigeria bantaba ganin irinsa gida kmr gari daya,Nikam sai dariya nakeyi ina cewa Ai ilham baki ga komai bah mah , can naji ilham tana cewa na tmbayeka ,
Sai yace eh , sai tace amma wannan masarauta Babar masarauta ce koh sbd naga kowane ma aikaci da uniform sai naga yayi murmushi yace ynx zan kaiki Inda zaa amsa miki tmbayarki,Cikin wani hadaden falo naga an shigo da ilham sai taji mutumin yana cewa sir ga tanan an kawota , kawai daga masa hannu naga yayi,
Baka ganin fuskar mutumin sai bayansa kawai kake gani ,cikin zuciya naji ilham tana fadin amma wannan prince din ya hadu ji ko magana baya yima bayinsa ,
Sai da tayi minti biyar a tsaye mutum bai yi magana bah , a hankali naga yayi tabi kawai naga wutar wurin ta dauke ko tafin hannunka baka gani,
Sai ya kara tabi sai wutar ta dawo amma fah idon ilham rufe da kyale kawai sai naga wasu ma'aikata sunxo suna kara fesa ma wurin turare,
Bayan kmr minti biyar kowa ya fita , mishaal ne ya taho a hankali yana wani yatsinar fuska ,nikam nace kmr an saka dole ,
Gurin da ilham take naga ya karasa ta bayanta yana gwance mata abunda aka rufe mata fuska , Ai kuwa yana kuyo wa wazata gani inba mishaal bah,
Ai kuwa ilham tace kai mikakeyi anan gurin ,ko Kaine kasa aka kawoni na gun mi zaka man , ko rapping dina zakayi ,guri naga ya zauna kusa da ita ,
Sai naji ya daka mata wata tsawa ,yana fadin ke har kina da abunda nakeso da zaisa na yi rapping dinki toh ai ke bana miki kallon macce sai namiji,
Kinsan mie ni ko kallon fuskarki banyi sbd na tsani fuskarki ,hancinki kmr na dankali, idonki kmr na dodo, bakinki kmr na jaki ke komai a fuskarki na tsaneshi ,
Shiyasa ko Kafin ki shigo part dina sai da nasaka aka cire miki duka dattin dake jikin ki Dan ni na tsani middle class people ,
Kinsan ko ke miyasa nasaka a kawo man kenan Dan na nuna miki wani Abu ,Waya naga yadauka yana fadin Ku shigo , su matane suka shigo sanye da uniform , a hannunsu reka da system kawai naga sun budo wani vedio koda suka bude suka kawo kusa da ilham wa ilham zata gani in banda babanta ya fito daga gida zaije makaranta ,
Sai naga matan sun fita, sai da akayi kusan minti talatin tana tunanin yaakayi yasan mahaifinta? Miyasa ya sa aka dauko ma vedio dinsa,? Kodai kashe mata mahaifi xaiyi,
Ai kuwa take naga ta tashi taje gurinsa tana tmbayrshi.minene dalili na binciken mahaifinta,
Wani murmushi naga yayi yana fadin idan kika kwantar da hankali za kiji komai a hankali,
Inaso nafara sannar dake. Wani Abu I hate middle class people , amma bansan miyasa kikayi kokarin shigowa rayuwata ,
Sharadi na farko bana son kowa yasan da wannan maganar da zan fada miki,
Na farko nan da kwana biyar zan sa asake daukoki domin mahaifinki zai kiraki kuma duk abunda yace miki kice eh
Na biyu kuma kada ki sake waya da kowa gidanku ,ki kashe wayarki har sai ranar da na aiko da daukeki,
Kuma idan kika sake bari mu hadu skul har zuwa ranar da zan aiko a daukeki
Idan kin kiyaye wadanan dokokin zaki samu mahaifinki cikin lpia amma idan kika sake kikayi kuskure koda daya hmmmm kinsan sauran, da idan inaso yau akawo man mahaifinki kasar nan toh wlh yau dinan sai ya iso ,Dan haka ynx zaazo a maidaki hostel sai mun hadu gani na gaba kawai nan yayi gaba yabarta,Tanan zaune sai ga wani yazo yace cars suna waje suna jiranki kawai ta tashi tabi Bayan sa ,
Ai kuwa tana fito tana ganin gaba gidan sai tace kai ji gidanan kmr baa mutuwa.Shin ko mie mishaal yake shirin aikata wah?
#/ vote
#/ follow
#/ share
#/ comment
@ wattpad_hassanatafarki