💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞✍✍✍✍✍✍✍
*GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*
✍✍✍✍✍✍✍❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words A product of our pen Savour our words, for it will cause you no pain_❄
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,
Written by mamin Abdul&umar
Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir
Wattpad@hassanatafarki
Ina godia gareku masoyana kuma nagode da adduarku gareni ,
Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,
Bismillahi rahmani raheemraheem
P🅰️😘GE 1️⃣9️⃣
Bari mu koma gurin su ilham da mai gyaran jiki.
Mai gyaran jiki ce zaune kan kujera tana jiran fitowar ilham ,
Kausar ce ta fara fito sai ilham ,
Mai gyran jiki tace kafin mu fara ranki yadade inason gabatar miki da kaina ,Nidai sunana Anjali Aditya amma zaki iya kirana da mrs Aditya,
Ynx inaso mu fara da kyaran jiki ,
Umurtar yarinyarta tayi da taje ta dauko mata Jakarta a dakinsu ,Bayan ta dawo wasu ruwan magani ta dauko ,
Sai cewa tayi a dauko ma ilham towel ,
Umurni tama ilham da ta daura towel din,Daga nan matar ta ja hannun ilhm zuwa toilet ,
Ilham cikin ranta sai cewa take bari naga iya gudun ruwanta Badai wanka zata man bah ?Bayan ilham ta fito daga wanka ,
Daya daga cikin maaikatan ce bakin toilet tana jiran fitowar ilham bayan ta fito iso ta mata zuwa falo ,Fruit 🍉 ta bata tace ta cinyesu gaba daya ilham waro ido tayi tana fadin duka wannan Kayan xata cinye,
Murmushi mrs Aditya tayi tana fadin hmmmm bakisan duk suna cikin aikina bane ,
Ai babu ke babu cin abinci da dadare sai fruit kawai ,Mrs Aditya tace man kausar sis ki taimaka man ki saka ranki yadade ta ci fruit dinan duka ,
Murmushin kausar tayi tana fadin zata maci idan bata ci zan Kira Angon nata nasan dole ma zata ci,
Waro ido 👁 ilham tayi tana fadin basai kin fada masa bah , allah zan ci mah amma ni bana son nayi katon ciki 😭😭😭😭😭,
A haka suka saka ta a gaba sai da ta cinye duka fruit 🍉 din,
Daga nan ta dauko wasu ruwa tace mata ta shanye su duka ,
Bayan nan wani Hadin lalle ne da Kayan gyaran fara aka hada ,
Daga nan aka fara Shafa mah ilham wannan hadin ,
Bayan kmr awa guda aka saka wani farin towel cikin ruwa ,
Aka goge jikin ilham dashi ,Daga nan ta bawa Kausar wani hadin ruwan turare tace idan ilham tayi wanka nan da awa daya ,
Ta shefe jikinta dashi ,Daga nan tayi musu sai da safe ta wuce dakinta ,
Ilham ta juyo wurin kausar tana fadin kiyi dariyarki abunki ,
Kisan Allah da Nigeria muke wlh da cikin Daren nan na gudu ,
Wai kinji ruwan da ta bani babu dadi kmr Inyi Amai ,
Kawai daurewa nayi ,
![](https://img.wattpad.com/cover/184779660-288-k439042.jpg)