part 13

944 43 17
                                    

💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Ina muku barka da sallah masoyana

Bismillahi rahmani raheem

Happy eid mubarak 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗

P🅰GE 1⃣3⃣

Umma Ce zaune tsakar gida tana cin abinci sai ga ilham ta shigo gida da sallamar umma ta kalli yarta duk da murmushi akan fuskar ilham amma hakan bai hana ta hango damuwa a tare da 'yar tatah ,
Ilham umma ta kira sunanta , naam umma ko ki zauna akwai maganae da zanyi dake,
Take gaban ilham ya fadi ,tana tunanin kadai ace umma ta gano wani Abu dangane da aurenta da mishaal ,
Bayan ta zauna ,umma ta jiyo cikin daure fuska ,
Tace ilham inaso ki fadamin gsky kina son Auren nan da abbanki yake shirin yi miki,
Murmushin karfin hali ilham tayi na fadin umma mi kika gani ne ,
Umma ko da bana son mishaal  , ai zan zauna dashi kodan Abba ya zaba man shi, umma kinsan Abba bazai taba zaba man Abu marar kyau bah, kuma ma umma ni na turo mishaal ,
Umma wlh babu komai kawai dai ina tunanin zanyi kewar Ku ,
Take hawaye suka zubo mata , umma tace kiyi shiru ilham , ai ba mutuwa mukayi kuma gari guda muke, kuma ai can da zaki ai gidane , Dan haka ki cire komai aranki , kinji ko , toh umma bari naje nayi wanka nayi sallah , ta fito na dora girkin dare ,

Mishaal ne ya fito daga falon Abba ya isko adnan da kausar suna firarsu   sai cewa yayi idan ka gama tsara masu yarinya ya zo mu wuce gida ,daga nan suka yi bankwana da kausar ya karbi numbertah suka wuce,
Kausar kuma ta wuce gida ,

Bayan Sati daya ilham ce zaune umma ta saka ta agaba akan ta shirya kayan ta gobe zasu wuce India gurin family din momyn mishaal ,
Ta cikin hada kayanta sai ga kira a wayarta tana duba taga number momyn mishaal ne , cikin ladabi kmr tana gabanta  ta dauka ,cikin salama , acan gefe momy cikin jindadi ta ansa salamar daganan suka gaisa , momy take ce mata kada tayi wahalar hada komai domin komai na tafiyarsu an tana dar masu ,daganan sukayi salama akan yau dadare driver zai zo ya daukeso ,

Kausae ta kira a waya tana fada mata kada ta zo da komai momy ta kira ta tace mata zuwa  dare zasu wuce ,

Umma da Abba ne zaune suna ma ilham nasiha akan ta kula da kanta, kada ta aika abunda zaayi Allah wadarar da ita, sannan ta tsare mutuncin ta da addini duk da sun San halin yarsu amma anason ka kara tunatar da yarka ,

Da dadare kausar ce zaune cikin gidansu ilham ana musu nasiha , iyayen nasu suka yi musu transfer na kudi domin idan suka ga wani Abu su siya daganan ,
Driver yazo suka yi bankwana da iyayen su cikin kewar iyayen nasu,
Daga nan sai Gidansu mishaal ,

Momy ce zaune tana jiran karasowar yar tata ,sai sukaji horn da sauri momy ta fito daga part din domin zuwa taro yarta, tana fito daidai da tsayawae motar su , suka fito suka duka suka gaida momy cikin sakin fuska ta rungemi yar tata , tana fadin sannu da zuwa daughter ,
A haka suka wuce cikin gida , suna shiga cikin gida sai ga mishaal ya shigo yana fadin mom baki kikayi,
Za zai gani ilham cikin sakin fuska yazo yana fadin my love sannu da zuwa ya hanya , mom kice man matata ce tazo mami ta kama kunnensa tana fadin. Son naga alama baka da kunya koh,
Ihu ya fara yana fadin mom kizo ki taimake ni mami zata cire man kunne,
Aiko a falon kowa ya saka dariya ,
Mom tace son bazaka taba hankali bah ,
Daughter ya sunan kawar taki,
Mom kausar ne sunan ta okey toh ynx Ku tashi kuje daki kuyi sallah zan turo muku masu aiki su kawo muku abinci da gobe da safe zamu wuce ,
Mishaal naji yana cewa mom bazaku bari da jibi bah wlh mom nayi missing dinta kibari na ganta ko na kwana biyu ne , momy harararsa tayi tana fadin mishaal ka fita hanya ta
Tashi ma ka koma part din ka marar Kunya , zaka fara sa yata t fara jin kunya tah koh , toh wuce kaje part din ka,
Mishaal naji yace mom na dauka part dina zasu sauka,
Murmushi mom tayi ta wuce tana fadin bazaka taba canza wa,

Bayan su ilham sun tashi daga bacci , mom ta sa su twins suka kai ma ilham da kausar breakfast bayan sunyi breakfast sukayi wanka ,

Mish-al ne ya kira mami a waya  mami banda lpia , kaina ke ciwo ki turo man ilham muyi salama dan bazan samu damar fito wa bah, okaey son bari na turo tah. Tare da kitchen workers su kawo maka breakfast dinka ,
Murmushi yayi yana cewa luv u mami,
Mami tace luv u more son!!!,

Ilham ce ta shigo part Din mish-al tare da kitchen workers bayan sun aje abinci suka koma ,
Ilham ta juya kenan sai taji wani softly hand ya rike mata hannu take taji wani iri , a hankali ta juyo da face dinta , wazata gani ban mish-al tsaki tayi tana fadin, how dare u touch my hand ,
Mtswww wannan hannun naki mizan ji acikin sa , ke dakata malama kibari sai kin zama macce sannan kiyi tunanin zan taba ki Dan naji wani feeling,
Kinsan mie kinsan mata nawa ne ke son nayi musu magana kawai ,balanta ma na rika hannunsu ,hmmm ilham kike ko wah baki.kai matsayin da zan rika miki hannun Dan naji wani Abu bah ,
Anyway dama na kiraki ne Dan kada su momy su fara tunanin wani Abu ,kuma na baki wadannan kudin Dan banso afara tunanin ba sonki nakeyi bah ,
Dollars ne ya jefo mata ajikinta yana fadin ki dauka ki fitarman a daki Dan Na gaji da magana dake,
Kuma nasan sai zumudi da murnar zaa fara Shiga private jet Abu ga Dan talaka ,
Ya wuce kenan ilham ta jawo hannunsa ya dawo baya, ta kalleshi daga sama har kasa, tace mish-al yau na kara tabbatar da cewa kai dabba ne ,da kake magana akan wani private jet akan tafiyar nan dan ni nasan darajar dan adam da kuma mom dinka da take sona kamae yarta Dan haka na amince zanyi tafiyar nan da biyaya ga iyayena ,Kasan ni inajin maganar iyayena ,

kuma yan matan da ke son su dinga muamula da kai ,
Okay no bad amma tsaya kaji duk maccen da takale ka da sunan burgewa toh wlh wawuya ,jaka Ce dan kai baka da abun so ,
Dan haka kasani ko cikin mata suna ne Dan haka ka Shiga hankalin ka ,hope ka fahimta baby ,byee sai mun dawo ka kula da kanka kaji ,
Anan tabar mish-al yana tunanin magan ganunta ,
Tsaki yayi ya daga kafada yana fadin zamu hadu ne

Daganan private jet dinsu ya tashi sai India , tare da mom,mami,ilham,kausae and twins ,
Sai dai muce sai mun hadu a India ,

Sai mun hadu a page na gaba kada Ku manta kuyi comments taku har kulum
Hassana tafarki

#vote,
#comment,
#share,
#follows,
# wattpad @hassana tafarki💘💘💘💘💘

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin