💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞✍✍✍✍✍✍✍
*GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*
✍✍✍✍✍✍✍❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words A product of our pen Savour our words, for it will cause you no pain_❄
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,
Written by mamin Abdul&umar
Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir
Wattpad@hassanatafarki
Ina godia gareku masoyana kuma nagode da adduarku gareni ,
Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,
Ina muku barka da sallah masoyanaBismillahi rahmani raheemraheem
P🅰GE 1⃣4⃣
Bayan su mom dasu ilham sun iso a baban birnin kasar India wato new Delhi ,
Wasu hadadun bakaken motoci ne masu kyau a jera a Indira Gandhi international airport Delhi ,Motocine na alfarma masu tambarin sarauta kasar India ,
Cikin mamaki nace dama mom jinin sarauta ne ,Daga nan muka shiga cikin motoci , duk inda muka wuce sai naga ana daga mana hannu alamar girmamawa ,
A bakin wani hadaden gida, Wanda daga ganin gidan kasan gidan sarauta ne, domin tunda bakin gate din gidan suke ganin sojaji a harabar gidan,
Tsakanin bakin gate da parking space tafiyace sosai, sunyi kusan 20mins kafin su isa, duk inda suka wuce sai suka ana duqawa ,
Bayan sun iso wani hadaden gini ne irin na sarautar kasar India ,
Sai bushe -bushe da kadade kade irin na aladun kasar India idan suna gudanar da shagalin bikinsu,Wasu yan matan India ne cikin white gown sunyi ado kamar wadanda zasuje bikin ,a hannunsu rike da red flowers ahannunsu,
Wasu ma'aikata suka zo shinfida wata red carpet an rubuta princess razia sultan,Ashe mom sunanta da India razia sunan mahaifinta sarkin Delhi Muhammad sultan,
Bayan mom da mami sun fito daga mota tare da su ilham da twins, a kafara busa kayan kida yamtan nan masu flowers suka fara watsa masu ,suna dukawa,
Duk inda suka wuce sai kaga ana duka ana kiran princess razia tazo tare da yayanta ,Suna karasa cikin wani katon falo duk an kewaye shi da kayan ado da kujeri irin na gidan sarauta , a saman falo din akwai wasu kujeri kusan guda biyar, akwai atsakiyarsu akwai wata kujera Wanda akayi ta da ruwan gold , wani tsoho na hango akan wannan kujerar mai kyan gsky sai dayan kujerun wata macce ce a kujerar hannun damarsa , sai wasu maza guda biyu akwai kujeru guda biyu empty Ashe na mom ne da mami sune kawai basa nan,
Sai sauran jama'a dake zaune duk sun kewaye falo din kowa ka kalla gun zaka Ganshi cikin shiga ta alfarma ,
Su mom na shigo suka karaso har zuwa gurin sarki sultan take suka zube suna kwasar gaisuwa agurin iyayensu cikin sakin fuska sarki sultan ya iso gurin kyakywae diyarsa Wanda yakeso fiye da duk yayansa , wato princess razia, wato mom kenan ,
Kiss ya musu a goshi wannan itace al'adar gidan sarautar kuma itace gaisuwa garesu,
Bayan nan wannan matar dake zaune a gefen sarki ,
Itace mahaifiyar su mom Dan mom itace first born a gidan shiyasa kowa ke sonta ,
Bayan sun gaisa da mahaifiyarsu , anan sarki yabada umurnin da an tashi daga fadar sai zuwa gobe Dan yana so yaje ya gana da yayansa,Da ganan kowa ya duka alamar girmama wa ga sultan , ko Kafin kowa ya tashi sarki tare da iyalinsa sun wuce zuwa cikin gida,
Hmmm zo kuga gida abunda ake cema gida duk inda aka wuce sai kaga maaikata ma zube suna kwasar gaisu ga sarki da iyalinsa,
Su ilham kam sun xama yan kallon don ilham da kausar har sun fara rena kyawunsu ,
Bayan sun karaso cikin wani hadaden falon Wanda ke dauke da hotunan yayan sarkin da danginsa , da alama wannan shine falon sarkin ,
Anan kowa ya zube aka kara gaisawa ,
Sai lokacin naga sarki yayi magana yana fadin ,
Princess razia ina kika baro ango mish-al ,
Cikin girmamawa Wanda ke tsakanin uba da yarsa mom tace ai yana gida amma next week xaizo ,Sarki naji yace toh ina amaryar tasu , sai lokacin hankalin ilham yadawo daga duniyar tunanin da taje, su kausar da ilham suka zama yan kallo agurin da ba indianci suke ji da ma larabci ne ,
Mom take cema sarki ai basa jin Indian sai dai larabci , mom tama ilham alama da hannu su matso su gaisa da sarki,
A hankali suka tazo suka iso gurin sarki da maman mom , bayan sun zo suka zauna akan carpet din falo din ,
Sai sukaji sarki yana magana da larabci yana cema mom ina diyar tashi ,
Mom tayi murmushi , sai mami ta nuna ilham tace itace amaryar mish-al ,
Sarki cikin sakin fuska Yamata magana da larabci suka gaisa, daga nan suka gaisa da kowa dake cikin falon,Anan ne mami tayi musu bayanin kowa dake falon ,
Suka kara gaisa cikin son junansu daga nan suka tashi aka wuce part din maman su mom,
bayan kowa ya zauna mazan sun fita zuwa part dinsu,Bayan fitarsu mamansu mom tace ilham zonan kusa dani ki xauna ,ko bakisan mijina kikeson aure wa bah ,
Cikin jin kunya taxo ,ta rungemta tama ta kiss a goshi tace Allah yama rayuwarku albarka.Sunan zaune ana labari sai ga wata yarinya cikin sari doguwar Riga yarinyar bazata wuce Saar su twins bah , kyakyawa don kana ganinta xaka ga tayi kama da yayan gidan ,
Bayan tazo ta gaisa da kowa sai ta zo gun mom tana cewa mom ina brother mish-al ,wlh mom nayi missing dinsa sosai kusan fah two year rabon da naganshi ,
Mom tayi murmushi tace ,gsky kun Dade Baku haduba aliyaaa,
Amma insha Allah xaki gansa next week cikin jin dadi tayi kissing mom ta wuce zuwa part dinta .Daga nan su twins suka ce granny zamu wuce part dinmu muyi wanka mu huta , okey sai kun dawo amma fa Ku sauko cin abinci Dan Ku gaisa da sauran yan uwanku,
Kuma itama kishiyar tawa ta gaisa dasu ,
Kun masan Dan uncle dinku aarav yadawo daga america Dan baka ku sauko , Ku gaisa dashi,Okey granny daga nan suka wuce xuwa part din mom Dan duka yayan sarki kowa da part dinsa a gidan Dan idan kuka zo Hutu anan kuke sauka.
Bari mu koma gurin mish-al , bayan su mom sun wuce , ya kira abokinsa wato adnan yaxo suka fara shirye shiryen biki Dan yanaso ayi bikkn da baa taba yinsa a Nigeria bah ,
Kasan mi adnan inaso mu kare komai Dan inason next week mubi so mom zuwa India Dan akwai bikin da grennyy ya tanadar mana zai mana ,
Kuma inaso kaje ka yanko ma duka friends dina da zasuje da nata Dan nan da two Weeks zaa fara bikin ,
Sai mun hadu a next page kuyi hnkr da rashin jina kwana biyu mun danyi hidimar biki ne ,
Shin ko waye wannan aarav din?
Shin ko miye alakar tsakanin mish-al da aliyaaa?
Shin ko mike shirin faruwa ga wandannan masu auren daukar fansa?
Shin ko iyayen mish-al da na ilham zasuyi da nasanin auren da suka ma yayansu?
Shin ko mizai faruwa a wannnan tafiyae da sukayi?
Sai mun hadu a ilham next page ,
Yawwan comments yawwan typing din da zanyi ,And drop ur comments line by line, if u want d next page👌🏻
Da zakuyi comments yadda ya kamata da kun dinga ganin 2pages kulum,
Luv u oll my guys💗💗💗💗💗💗💗💗💗
#/follow
#/vote
#/comments
#/share
Wattpad@hassanatafarki