part 11

1.2K 40 1
                                    

💘💘💘💘💘💘💘💘. 💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Bismillahi rahmani raheem

P🅰GE 1⃣1⃣

Mishaal ne yafito daga part dinsa zai je massalaci , sai ya hadu da dad shima zaije massalaci,

Dad naji yace wato son tunda ka dawo baka nemi bah ,tunda kaga mom dinka ka manta dani koh,
Nooo dad ba haka bane da na dawo na tambayi mom tace baka nan kaje abuja wurin meeting ,
Kuma dad bansan yau zaka dawo bah ,I'm sorry dad,

Hmmm son ba komai ina fatan dai kaje gidan su ilham kuwa, eh dad naje, ina mason muyi wata magana amma sai mun fito , okay son ,suka shiga massalaci,

Gidansu ilham baba ne yadawo ilham tafito tana gaidasa , yar albarka ina bakon naki yake badai ya tafi bah , Eh baba ya wuce sabida akwai inda zaije amma zai dawo next week shida abokinai , zan kira kausar sabida a tsara komai na biki, okey toh Allah yakaimu,ameeen baba,

Bayan sun fito.daga massalaci mishaal naji yace dad dama inaso na gyara gidansu ilham ne  ,
Murmushi naga yayi yana fadin na dade ina wannan tunanin ,amma nabar abun araina Dan kai yakama ace ka gyara ma iyayen matarka gida,
Okey dad nagode ,

Bayan kwana biyu da faruwar abun kausar ce zaune kan gadon aminiyar tata , sai jin nayi tana cewa ilham wai minene dalilin da yasa kanen mishaal sukazo gidanan , sannan kuma naji yan unguwa suna cewa mahaifin mishaal yazo, sannan shekaranjiya ma wani saurayi yaxo har ya shiga cikin gida kuma ina da tabbacin mishaal ne,

Inason ki fadaman mi kike boyeman , kar kimanta tun a school nasha ganinki cikin damuwa na tambyeki kice man bakomai,

Kausar tun muna skul aka daura aurena da mishaal,
Ido kausar ta waro kuma ta daure fuska ,hmmm ilham sai yanxu na yarda baki daukeni abakin komai bah ,hmmm yanxu ace har akwai wani sirrinki da zaki boyeman,
Ba haka bane kausar bari na baki lbr haka tabawa kausar labarin komai amma banda na shirinsa akanta tah dan nuna ma kausar tayi soyayya suke shiyasa aka masu aure tun acan ,

Hmmm ilham ba komai ya wuce amma Dan Allah kada kisake boyeman matsalarki ,insha Allah ,
Kinsan Allah nadade ina mafarkin kunyi aure da mishaal har da yayanku masu kyau,
Ke nidai dakata da wannan shirmen naki,
Dama next nakeso kixo zaku yi magana da abokin mishaal akan bikinan ne ,
Okey toh sai sunxo ,kinsan mie duka maganar nan ta zuwan baban mishaal ta zagayi unguwrnan , toh barai anji auren dansa yaxo nema ,hmmm mahasada zasuji kunya ,

Mom ce suke magana da dad akan lefen da zaa kai gidansu ilham ,
Dad naji yace kinsan mie bansan abunda zaa tara masu dawainiya ta taron lefe kawai inason ki kira  kanwarki maimuna da kanwata Fatima su zo su biyu sukai lefen , sai su twinsis suje tare , yayi koh,
     Eh alhaji yayi ,Dan nima gsky banson aje da yawa kasan halin wasu zasu ta gulmace gulmace musaman wadanda sukaso ya auri yayansu ,

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin