Part 35/38

1K 38 8
                                    

💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Bismillahi  raheemraheem

P🅰️GE 3⃣5⃣➡3⃣8⃣

Yau ake bikin familyn din Ahmad waziri ,

Yau a garin Kano duk inda masu tsaron lpiar mutane ne,

Tun daga bakin titin da zai shigo da kai cikin hotel din duk sojojine ,
Kowane rike da bindigarsa ,
Tun daga bakin gate zaka gane yau biki akeyi na manya ,

Tunda su mish—al suka shiga mota babu Wanda yayi ma Dan uwansa magana har aka kawo hotel din ,

Hatta maaikatan hotel din da
Ankon black and white kaya zo kuga kyan da sukayi ,

Bayan an tsaya da motocin sai loakcin ilham ta kalli mish-al Ashe anko sukayi danshi brown hadadiyar shada ya saka zo kuga yanda yayi kyau ,

Sai da akayi minti goma kafin azo a bude musu mota ,
Suna fitowa wasu red flowers 🌺 aka fara watsa masu ,

Sunyi kyau sosai kamar ka sace su ka gudu ,
Hmmmm bayan sun fito hannun mish-al taji cikin hannunta ya rike mata hannu ,

Sai da kowa ya fara shiga dan dama tun kafin su iso Masu video da masu hoto hatta yan Jarida duka sun hallaci gurin,

Bayan sun shigo hall din Wanda akayi masa decoration da pink and brown ,

Anko ne kalla kalla ,
Wasu da ash material,
Wasu purple anko ne Kayi kusan kala ishirin Dan hatta family mom na India su maroon material sukayi ankonsa ,
Kowa da nasa anko sai abun ya bada kalla ,
Abokan ango kuwa ankon white shadda sukayi da black hula da talkama ,komai dai black,

Manya abokan ango kuma kusayi ankon ash shadda ,tare da manya abokan amarya da su twins Sukayi ankon materia ash colour ,
Sune waddanda suka biyo ango da amarya daga baya ,
Zo kuga Haduwa yau fah akeyi bikin manya ,

Bayan sun shigo wasu hadadun kujera ce wadda kana ganinta basai an fada maka bah kasan ta manya ce ,

Bayan su zauna abokan ango agefen amarya ,
Abokanan amarya a gefen ango zo kuga kyawun da sukayi ,
Nan aka zo Ana ta musu pics ,

Masu video suka fara aikinsu ,
Yan jarida kuma suka fara aikinsu na yadda ma jamaa bikin yaron A waziri ,

Dad ne suka shigo shida mom cikin shiga ta alfarma ,
Duk inda suka wuce sai daga musu hannu akaeyi ,
Acan gafe an musu gurin Domin su ,

Daga nan mami taje guriin mc tace ,
Ya fara aikinsa ,
Mc aka kunna kida yana tashi kmr zai fasa hall din ,

Acan gefe na hango yan ilham group suna ta zuba indo ganin inada abinci zai fito musamman su ooooooh .......😂🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀
Ban fada bah fah
,"amma duk Wanda ta tsargu da ita nake ,

Aka Kira abokin ango yaxo ya bada tarihin ango ,
Fahad ya fito ya bada biography na mish-al cikin harshen turanci ,
Daga nan aka Kira kausar taba da biography na ilham ,
Itama cikin harshen turanci ,

Daga nan aka kira ango da amarya dan su taka rawa ,

Mish-al ya riko hannun ilham har zuwa gurin rawar ,
Dan rungumota yayi kadan yana kallon idonta a hankali suke taka ,
Dangin dad suka fito suka fara Lika musu kudi zo kuga yanda ake barin kudi a gurinan ,

Daga nan dangin mom suka fito zo kuga yanda mutane suke ta kallon india wa a nigeria ,
Dollars suka fara likawa Daga nan aka Kira familyn ilham ,

Dama tun kafin su gwaggo su fito ilham ta bawa Ummi kudi akan idan an je su yi liki tare da Maman kausar ,
Su ma su gwaggo da abokan Maman ilham suka fito su Kayi liki ,

Hmmm yau fah myb kudi sai sunyi magana da kansu ,

Abokan ango suka fito tare abokan amarya kafara rawa suna ma amarya da ango liki ,
Bayan an gama mish-al yace a fada ma mc ya Kira amarya tayi rawa ita kadai ,

Bayan an kira ilham tayi rawa ita daya ,
Mish-al ya fito cikin tafiyarsa mai daukar hankalin mai kallo ,

Liki yazo yafara mata tundaga saman Kanta ,
Zo kuga yanda aka fara ihu a hall din dan ya burge kowa ,

Ya wani jujuya ta suna rawa. Mom ce ta fito ita dad
Mom tayi kiss koshin ilham tana murmushin suma sukayi masu liki ,
Mami ma tafito tayi musu liki ,

Bayan nan ka ce Suzo su yanka  cake Wanda ke dauke da sunansu ,
Cake ne manya zai kai kusan guda biyar harda mai pic  dinsu ,
Bayan sun gama ciyar da juna ,

Daga nan maaikatan hotel din suka fara kawo ma kowa abinci tare da ruwa da drinks ,
Daga nan kowa yaci ,

Su twins ne da kausar aka saka musu waka suka fito suka fara rawa  ,
Bayan an gama aka fara hotona Daga nan aka bawa kowa wata katuwar jaka mai dauke da katon pics dinsu ,

Daga nan kowa ya wuce gida ,
Cikin jindadin bikin ,

Yanda akaxo haka aka koma ,
Cikin mota mish-al Wayarsa tayi ringing yana dauka yaga adnan ne,
Bayan ya dauka can yace nooo kada ku biyo ku wuce kawai Dan da ita zanje gida can zata kwana ,

Ilham cikin zuciyarta tace kutt ubancan da wa yake nupi ba dai ni bah koh ,

Bayan ya gama wayar dama da biyu yayi maganar Dan yaji mizata ce ,
Da wa zaka wuce gida ,
Yi yayi kmr baisan Dashi take bah ,

Kaji ana maka magana ka wani kyale mutane ,
Toh wlh ni mai dani gida dan ni ba Yar iska bace ,
Toh ni Dan iska ne ya kenan ???

Juyowa tayi amma kmr bashi yayi maganar bah ,

Harararsa tayi tana fadin nadai fada maka koh ,
Okey Ashe baki yarda ni Dan iska bane bari na nuna maki toh,

Hannunsa yasa ya riko bayanta ,wani abu da Dana kawai sai kujerarta tayi baya ta koma kmr Gado ,

Kallon cikin idonunta yakeyi tura ta yayi a hankali ya fara kissing dinta kmr zai canye mata baki ,
Tun tana Jin dadin abun har ta dawo ya fara mata zafi ,

Kuka ta Soka mashi shine ya dawo dashi daga duniyar da ya tafi ,
Sai cewa yayi gobe ki sake hararata kiga mizan miki ,

Driver juya da motar mu zuwa gidansu ,
Daga nan bai sake kulata bah ,

Itama bata sake kulasa bah dan taga abun nasa dgsk yakeyi gara ta kyalesa ynx ,

Amma ai akwai lokacin da zan Rama ne ,
Dan wlh bazan taba yafe maka bah balanta har na so ka  ,yama zaayi naso mugu kmr mish-al ,,,,

#/vote
#/ comment
#/share
#/follow
Wattpad @hassanatafarki 💗💗💗💗💖💖💖💖💖💖

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin