Part 23 ➡️25

1.1K 45 10
                                    

💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Bismillahi rahmani raheemraheem

P🅰️GE 2⃣3⃣➡2⃣5⃣

Aaarav ne kwance bisa kafafun granny ,
Granny tace kai yoshe xaka kawo taka matarne kadai da Dan uwanka yayi hankali gashin nan zai yi aure kodai son kakeyi sai Kayi Tsufa ne?

Babu abunda yake tunani sai fuskar ilham ,
Yayi mamaki ranar henna wedding dinan da yaga matarda yakeso Ashe Itace matar twin brother dinsa ,

Granny ce ta dukeshi tana fadin tunda na maka maganar makiyinka ai dole ka kyaleni ,
Kai da Alia bansan abunda kukeyi nupi amma koma dai miye ,

Ni da sultan munsan miza muyi muku ,
Haba granny wane aure kuma xanyi bayan Ina mata kmr ki ,

Murmushi tayi ai tunda baka son maganar an dena,

NIGERIA 🇳🇬
Jirgin ne ya sauka a airport a daidai lokacin da agogon ⏰ mu na nigeria yace karfe goma na safe,

Bayan sun fito ne mom tace ma ilham daughter gidanmu xamu fara wuce idan kunyi wanka kunyi sallah sai nasa driver ya kai ku gida koh,
Eh mom ,

Daga nan suka wuce gida ,
   Bayan sunyi wanka sunci abinci ,
Mom ta saka aka kai su ilham gida ,akan gobe in allah ya kaimu zata turo mami su tautawana umman ilham akan yanda biki zai kasance,

Ilham da kausar suka shigo cikin gida da farincikin su kasancewar sunyi kewar iyayensu ,

Bayan kausar sun gaisa da Umma. Umma tayi musu sannu da hanya ,
Kausar tace Umma ni bari in wuce gida nasan mana tana can tana jiran zuwa nah ,

Umma gsky kam Dan tun dazu taxo ta duba kun iso gara kije ,
Bari insa a kawo miki abincin da akayi muku ,

Yara ta Kira suka daukar mata kayanta sai gida ,

Ilham tace Umma wai Ina Abba ne bangansa bah ,
Ai kuwa yana hanya Dan tun dazu ya kirani akan kun iso kinsan bikinku ya matso toh shirye shriyen bikin ya saka kulum baya gida ,

Assalamu alaikum.
Lah Umma kinga ABBA har ya iso ,
Oyoyo mutanen India ya kika baro. Mom din taki ,
Lpia lau take Abba ,
Yawwa Umma namanta ma mom tace gobe mami nan tafe kiyi magana akan yanda biki zai kasance ,

Okey toh shikenan allah ya kawota lpia ,

Wai ilham duk wadannan kayan da kuka zo dasu Nami ne,

Kedai bari Umma an mu munga abubuwan mamaki Umma Ashe mom diyar sarkin India ce ,
Hmmm Umma Kinga yanda suka nuna mana so ,
Kmr jini su wlh ,
Duk gift ne na bikin da akayi ,

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin