💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,
Written by mamin Abdul&umar
Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir
Wattpad@hassanatafarki
Ina godia gareku masoyana kuma nagode da adduarku gareni ,
Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association
Bismillahi rahmani raheeeem🙏
Kuyi hankuri akan rashin jina da kukayi kwana biyu ,
Ban da lafia kwana biyu ko yanxu karfin Hali nayi nayi muku typing dinan ,
Ina Neman adduarku 🙏🙏🙏🙏P🅰️GE. 3️⃣8️⃣➡️4️⃣0️⃣
Bayan sun isa kofar gida ,driver yayi ma umurni da hannu alamar ,
Ya fita daga motar ,Gobe ki shirya da safe zamu wuce Abuja ,
Duk wani familyn Ki wanda kikeso aje dashi ki sanar musu Dan gobe zamu wuce abuja ,Okey allah ya kaimu ,
Gud girl 👧!Fita tayi ko salama batayi masa bah ,
Ita dai bukatar ta taganta cikin gida,Bayan ilham ta shiga ,
Wanka taje tayi ,
Sannan ta shiga dakin mahaifiyarta ,
Umma sannu da aiki gyaran kaya kikeyi ne ,
Eh ilham ,
Umma kawo na taya ki ,
Aa kije dai ki kwanta dan kinsan gobe kuna da tafiya koh,Lah umma ya akayi kika sani ,
Dazu Abban ki yaxo yana sanar dani ,Okey umma sai da safe nidai tunda aka fara bikinan banga ABBA bah,
Ai baya shigowa gida sai da dadare ,
Sbd yan biki ,
Toh Umma sai da safe 💗💗,Da safe karfe takwas duk Wanda za aje dashi abuja ya shirya su gwaggo ne da kawayen Umma ,
Da kwayen ilham ,💗💗💗💗
Motoci aka kawo kusan guda ishirin tare sojoji mota biyu ,
Haka mutane suka shiga cikin motoci umma ta fito tare da ABBA suna musu fatan sauka lpia ,Daga nan motocin su su wuce aka bar ilham da kausar da kawayen ilham guda biyar,
Bayan sun wuce wasu hadadun motoci ne guda biyar suka yi parking a kofar gidansu ilham,
Mish-al ne ya fito yaje ya gaida Umma da Abba,
Bayan su ABBA sun shiga gida tare da yi musu fatan sauka lpia ,
Mish-al ya Riko Hannun ilham yana fadin Haba baby kin gani babu murmushi ,
Wane laifi nayi ,na bada hankuri Dan kinsan bana jure fushin ki,Murmushi tayi tana fadin my love bakayi laifin komai bah kawai da nayi fushine akan Miyasa baka bari ba bi mom bah ,
Haba daughter mom na gano fah kinfi son mom akan danta ,
Adnan zo ka shiga maganar nan please ,Wah rufamin asiri wazai shiga maganrku anjima yaji kunya ,
Amma bansani bah ko my kausar zata iya ,