Part 27 ➡️30

1.2K 45 4
                                    

💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Bismillahi rahmani raheemraheem

P🅰️GE 2⃣7⃣➡3⃣0⃣

.................a firgice ta dago idonta dan a tunaninta wata mota ce suka buge ,

What???
So ni mish-al ni zaki cema ko na fara sonki ?

Mikeke dashi da zan so ki ,
Wacce ke da zan so ?
Ke ko cikin tsarin matan da nakeso baki cikin su ,

Toh idan har Banda abunda kakeso Miyasa zaka duke mutumin da ke sona ?

Wat kina nupin ya ce miki yana sonki ?
Eh yace in kai Baka ga abun so bah shi yagani ,
Wlh kin kara jawo masa hukunci mai tsani tunda har ya fada miki yana sonki ,

Ni bazan soki bah kuma babu Wanda ya isa ya soki mudin Ina numfashi ,
........kuma da kike cewa ko Ina Kishin ki ,
Madam kin manta abunda akeso shi ake kishi ,
      
Dakata mish-al yanda kake cewa baka sona haka Nima bana Sonka kuma wallahi baka isa ka hana  wani yace yana sona ?
Kamanta aurenka da zanyi na wani Dan lokaci ne da ya cika mun rabu ,

Kuma kaima inaso ka saka aran ka bazan taba sonka bah ,

Kuma Indai har yanda kake fada baka sona toh  ka saki saurayina ,

Ilham wannan ya zama na first and last da zaki kira wani dasunan saurayi da igiyar aurena akan ki,
Ki bari idan mun rabu ko jaki kike so ki kirasa da sunan boyfriend dinki  bai dameni bah ,

Amma kinsan mi kika aika yau da ace ba hotel Dina bane da ynx duka gidan labarai na duniya sun haska ,
Matar mish-al tana soyaya da wani a waje ,

Mtswwww wlh mish-al nayi Da nasanin saninka a rayuwata ,
Na tsaneka bana sonka kuma wlh sai allah ya saka man akan duk abunda kake man ,

Dariya yayi yana fadin haba ya mata ai baki yi da nasani bah har sai ranar da aka kawoman ke cikin Gidana toh anan ne zaki gano baban kuskuren sani na da kikayi ,

And akan laifin da kikayi dole kemA zan hukunta ki ,
Dan haka kisa a ranki daga nan Abuja zamu wuce sai gobe zan dawo dake ,

Idan umma ko Abba suka tmbyeni mi ya faru zan fada musu kece kika bukaci muje mu Dan huta ,

Waro idonta tayi Dan taga yana shirin tada mota ,

Dan Allah mish-al kada ka bata man suna a idon iyayena ,
Tunda Nike bantaba jawo ma iyayena abun kunya bah ,

Ai kuwa yau zaki jawo musu Dan sai na tafi dake wannan shine kadan daga cikin hukuncin ki na tsayawa kula wani da kikayi ,

Ai ilham mi zata yi in Banda kuka ,
Kuka takeyi kmr an Aiko mata da sakon mutuwa ,
Ke wai miye abun kuka aciki ,
Na dai ga ni mijinki ne ,
Kuma komai naki mallakina ne toh miye abun kuka ana ,

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin