18

1.3K 106 11
                                    


... misalin 'karfe 1pm Shago"da yaransa suka shigo gidan bayan Rahamu ta bud'e musu'kofa,,
side d'in Zaid suka nufa cikin iya sad'ad'e sak mara sa gaskiya" wani yaron shago wanda ake Kira fele, shine ya sa'ba Zaid a wuyan sa har cikin mota yakai shi sauran suka rufa masa baya nan suka ja motar su,

Nannauyan ajiyar zuciya hajiya Rahamu" ta sauke ganin komai yatafi successfully"

    Tana shiga d'akin ta ta Kira boka ta fad'a masa tasa a d'auke Zaid,, dariya yayi kafun yace... ayi ko'karin ganin baiyi sallah ba na tsawon kwana 3" ta yadda idan akayi tsafin a jikin sa zai zaunu da kyau dan rashin yin sallarsa na tsawon wayannan kwanakin shi zai karawa tsafin karfi,, ko yayi sallah tsafin zai yu saidai rashin sallah zaisa yayi karfin da bama tunani, dan haka ki tabbatar da abunda na fad'a miki yana kaiwa nan ya kashe wayar sa.

Dariya tayi... Zaid sai yadda Rahamu"ta juya ka...

****
Zaman UMAIMAH" da sabbin iyayenta zama ne na walwala bbu takura sai tsantsar tausayin ta da suke ji,,  bata da matsala da kowa face wannan d'an nasu wanda idan a gaban iyayen sa ne sai yayi ta treating d'in ta kamar kanwar sa, amma a bayan su ya dinga hararar ta kenan,, dan shi hakannan kawai baya son yarinyar wanda baisan dalili ba, ita kuwa kullum cikin makale masa take duk da irin yadda yake hantarar ta, saidai Sam hakan bai wani yi tasiri ba a gun baby,, kullum cikin dokin ganin sa take tamkar wacce tasaba dashi ko dama can tasan shi, idan zai fita schl kuwa ta dinga rigima kenan da kyar ake rarrashin ta,,

    Ranar da suka samu ganin 'kwararren likitan kwakwalwa,, duba d'aya yayi mata yafa himci akwai sammu a jikin ta ba tabin hankali ne na  asibiti ba, kasance war sa malami bawai likita kawai ba.

kiran Abba yayi ya masa bayani kan abunda ya fahimta game da yarsa,, sosai hankalin Abba ya dugun tsuma cike da tausayin yarinyar... Shikam mutanen duniya na bashi tausayi da tsoro yanzun wannan Yar yarinyar ko mai tayi wa mutane da har Za ai mata wannan mugun shirin? Allah masani.... Wannan shine amsar da tazo masa"

an yanke kan za'a soma yiwa baby( wacce yanzun takoma Rukayya" saboda Abba yace Za a dinga kiran ta da wani sunan kafun su San sunan ta shine yasaka mata Rukayya" sai yake ce mata ummi")

Magungunan musulunci, wanda sunnah ta amince dashi,..


*****Shago"..... Haka mukayi dakai? Idan bazaka iya wannan aikin ba ai kasanar dani in nemi wani... Kinga hajiya jameela... wlh har da tawa idea na 'Kara dan insamu banzar matar ta fita amma bansan ya akayi ba, cikin takaici hajiya jameela tace to satin can ya kirani wai zasu Saudia'"ni da naji kiran ma na zata fad'a mun zaiyi sun rabu da Rukayya" sai kuma naji sabani haka wlh ji nayi kamar in mutu...

Ta dafe Kai cike da bacin rai.
Shago ya sassauta Murya"  dan bayason jameela ta daina aiki dashi dan yana matu'kar ta tsa a gurin ta, yace hajiya kiyi ha'kuri idan suka dawo nayi miki al'kawarin wannan karon baza'a sa'ba ba Kai ko bata fita gidan ba Sai in kashe ta, inyaso sai muji da d'an ta,, Kitt hajiya jameela ta kashe wayar ta ta dafe Kai.... Wai sai yaushe ne zata yi nasarar mallake dukkan arziqin yayan ta? Yaushe ne zatayi nasara akan Rukayya" da ahalin ta?
Wannan burin ta Jima dashi tabbas idan burin ta bai cika ba a wannan karon bata kuma San mai zatayi ba.

****ummi" ce zaune a parlour, damuwa ce kwance a kan fuskar ta, to ina Zaid" yashiga? Kar dai Zaid neman baby yaje da gaske? Inna"lillahi wa'inna ilaihim"raji'un" ya Allah ka kawo mana mafita, mai yasa Zaid zaiyi mata haka? Cikin damuwa takira dad"bugu d'aya biyu ya daga, da sallama... Amsawa tayi kafun tashiga cewa... Alhaji Zaid da gaske neman baby ya je.... ta karasa fad'a da muryar tausayi, cikin damuwa yace.. Kinga ki kwantar da hankalin ki lubabatu" nasan duk inda Zaid yaje insha'Allah wataran zai dawo,

UMAIMAH! Where stories live. Discover now