Rashees Disappointed

1K 39 2
                                        

Dedicated to all my Fans👌

🅿️05

Jikinta ne taji yamata wani irin yarrrr ganin irin kallon da yake mata, nan da nan ta dukar da kanta zuwa kasa.

Lumshe idannunsa yayi a hankali ya taso ya nufota, zama yayi gefen da ta Ke zaune bakin gadon a hankali yasa hannayensa ya dago fuskarta dake rufe saboda yanayin da yake Jin kanta especially Jin hannunsa a jikinta.

Bakinsu taji ya hada batare da tashirya ba inda nan take ya gama rikitar da ita, sai dai duk wannan abun batasan ya zatai ta nuna mishi yadda take jiba dan jitake kamar tajita duka a cikin jikin shi a wannan lokacin, gaba daya irin salon kissing din da yake yagama fitar da ita hayyacinta, sallamar da sukaji daga kasa yasa ya saketa da sauri ta tashi, inda batare da yabi ta kanta ba yashige toilet a hankali take sauke numfashi sai da tadau tsawon mins gun don saita kanta kafin tabar dakin.

Kallon gidan hindatu take tana yatsina fuska, a ranta wani irin bakin ciki take ji da gidan bai kasan ce nata ba koyaushe tashiga tana bakin ciki ace ba ita Ke Auren Rasheed ba.

" oyoyo Kawata! what a surprise visit?"

Ramzia tafada cike da murna ta rungumeta.

Hindatu ma murmushin tayi amma sai dai nata baikai zuci ba sam, she is not here for Ramzia ba, but rather to see her lover Rasheed.

" Walh I am just bored at home kawai nace let me visit you Ko zamuje kasuwa, and do some shopping" kallonta Ramzia tayi cike da murna, lokaci guda Kuma ta tabe face dinta.

" I wish we could but Rasheed is at...."

"Wait! Wait! Wait! Are you serious kice yau lovers day ne?" ta tambaya tare da rike baki kamar gaske "wow I am so happy for you sweetheart" takara she fada lokacin data sake hugging Ramzia tana kara yatsina fuska tare da cinno 'yan lips dinta.

Tabe face Ramzia tayi " oh kawata! kinfa san halin Rasheed maybe ma kina gidan kiga ya fice, he is always busy kinsan hali"Tafada tare da sauke ajiyar zuciya.

Tabe baki hindatu tayi " walh kam niko nasan hali hmm,  Allah dai yakyauta but he is not good for you" cike da rudani Ramzia tasa hannu ta rufe mata baki.

" Hye! are you insane? yana ciki fa!"

" mtsw! Who cares nidai inafada miki Ko Haidar kid....."

" shut up hindatu!nafada miki he can hear us fa!".

Dariya hindatu ta barke dashi Tana kallon Ramzia wacce fuskar ta yake cikin wani irin yanayi.

" alright! Alright!! Calm down my friend, I won't say it again ok Allah ya huci zuciyar Ki" Tafada tana kamo hannayen Ramzia wacce Ke tsaye still tana kallon hindatu da mamaki, haryanzu face dinta a daure yake.

" come on!"

Tafada cikin low voice dinta tare da rungumo hannayenta, kallonta Ramzia tayi tare da sauke murmushi ta mekyau wanda har saida dimple dinta ya lotsa ciki.

" ok tashi muje ciki naje na hado miki cimarki"

Tashi hindatu tayi tare da yin dan tsalle " really! Wow Ramzia thank you so much kamar kinsan na kwana biyu banci samosa ba".

ALAKARMUWhere stories live. Discover now