🅿️12Kai tsaye ta shiga falon, ba sallama ba komai tayi hanyar da dakin su Nadia, wadan da duk suke zaune falon suna kallon wani film daya dauki hankulansu.
A tsorace hajiya Maryam tashiga kwalla mata Kira " Ashna! Ashna! Come here what is the matter with you?!".
Ashna Sam bata san tanayi ba haka Kuma bata waigo ba sam tashige dakin tana share hawayen dake tsiyaya daga idannunta.
" ke! What is wrong with her? Let's go and check".
Yatsina face Nadia dake mike 2seater din tayi " No! Let her be".
Kana Jin muryarta zaka fahimci bacin rai sosai ciki. Cike da mamaki momyn su ta juya tana kallonta.
" meye haka tashi muje!"
" Momy kinfa San dama dalilin zuwan nata bai wuce Rayhan ba, and you also know Rayhan doesn't love her so that most be one of there stupids issues".
Tana rufe baki kuwa saiga Ashna tafito rike da dan traveling bag dinta, idannun nan sunyi jawur kamar jan gauta.
" Ashna!"
Momynsu Nadia takira sunanta cikin bacin rae " I am sorry gida zan koma d....".
" take your bag inside! Kizo inajiranki Kuma yanzun nan".
Badan taso ba haka tamaida jakar sai dai taki koma dakin suka jinta shiru da sanin dalilin yasa suka watsar da zancen nata.
U.S
"Zarah! I think your father is here"Matashir matar tafada dai-dai lokacin da taji karar motar, tsaye take bakin dinning cikin bakai shirt da jeans sai gashinta dake daure rebon, haryanzu bata waigo ba tana hada pkates wadanda kana iya Jin kararsu.
Dago kai wacce aka Kira da suna Zarah tayi fara ce sol kyakyawa, sai dai kallo daya zaka mata ka fahimci ranta a bace yake.
" I don't wanna meet with him!" Tafad lokacin datai da yar phone din dake hannunta yayi sa'ar sauka dai-dai kafar Rasheed.
Kallonsa tayi tare nodding kanta tayi hanyar upstairs din.
" Zarah! Zarah! I am here!" Ya fada da karfi, Amma harta karasawa hawa ta rufo kofar bata waigo ba.
" oh shit!" Yafada lokacin daya Shafa kansa tare da yar da jakar dake hannunshi na laptop.
" thank god you are back so....."
Tafada lokacin data karaso tayi dan hugging dinshi tare da manna mai kiss a chicks dinshi, ta juya zata koma yakara jawota jikinsa.
" let me go!"
Tafada lokacin da fusge jikinta runtse idannunsa yayi tare da sakar mata murmushi. Dinning din takoma " So I hope it went well?".
Nan take yanayinsa ya sauya " sweety let me rest before all this issu..." karar plate din daya jine yasa yayi saurin rufe bakinsa Wanda da gangan ta jefar.
" did you just say rest?!" Tafada shima cikin daga murya ta nufoshi.
" look baby! I hope this time you have done it course I don't want that woman in you!"
Karar bude kofar sukaji hakan yasa clerck tayi saurin yin shiru dan ba conversation bane da takeso yar Su tasani.
cikin shirinta Zarah tafito mekyau da alama fita zatai " Zarah where are you going at this time?"

DU LIEST GERADE
ALAKARMU
SonstigesKarki kashe! Tsura ma screen din wayar tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta. Send me you pic I wanna see that beautiful face of yours please?! " mtsw" Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta t...