Alakarmu yana OkadaBooks ga yan Whatsapp nakudine take note 300 kacal and inkana son VIP is 500👌Zaku iya ta wadan nan hanyoyin kamar haka;
Account no: 0007600004
Acc name: hafsat Isa saleh
Bank: Stanbicbank
Ga masu turo card MTN Ko Zain zallah please inka/kin biya kituran receipt ta wannan no din; 08036319148.Free Page👇🏼
🅿️07
Cike da jin dadi ya Isa hotel din nashi inda yasa ba 'yan harkokin shi. Sai dai dake yana da meeting kai tsaye can ya wuce inda ya tanada mussaman dan meeting da mutanen sa especially 'yan waje da kan biyoshi mussaman, yadau tsawon 2hrs tare da bakin Chinese din nashi kafin yafito cike da nishadi dan da yasama dama bazai gansu ba.
Kai tsaye reception ya nufa tunda ya hango ta gun yake Kara hade rai.
" good afternoon sir!"
Receptionist din tafada tare da kau da face dinta daga kallonshi, kallonta yayi tare da yatsina face dinshi batare da ya amsa mata gaisuwar ba, ya mika mata hannu cike da isa.
" key!"
Hanan sosai ta tsani Rasheed Ko kadan baya burgeta especially yanayin rayuwarshi da neman mata daya cika yi, dagowa tayi tana kallonshi kamar bazata bashi ba Ko tunanin me tayi sai ciro daga wardrobe din don dakin shi da key dinshi daban suke ajiye mishi, Ba wanda zaiyi aiki gun bai samu sanin wannan ba.
Mika mishi key din tayi batare d ta kalleshi ba itama "here!". Dago kanshi yayi ya kalleta, baiyi mamaki ba kafa cikin ma'aitansa offices da Kuma hotel bamai mishi abunda Hanan Ke mishi a ma'aikatan shi kaf. dan nodding kansa yayi ya mika hannu ya karba har wannan lokacin bata kalleshi ba.
Hakan ke Kara bashi mamaki yadda 'yanmata Ke bibiyarshi har ma'aikata gida da waje amma sam Hanan baya burgeta. Dan tsaki yaja, harya juya zai tafi " oh sorry sir someone is waiting for you".
Juyowa yayi yana kallonta cike da mamakin lamarinta, sai dai lissafi no sa ya tafi kan tunanin who can that person be, ace yazo nemanshi a hotel dinshi batare da yasan zaizo ba.
Dan hararta yayi lokacin da suka hada ido, tayi saurin dauke kanta daga kallonshi tare da gyara dan hijab dinta daya so ya dage.
" and who is that someone?"
Yayi mata tambayar cikin irin yanayin na I don't care.
" She say..."
" wait! wait!! Is she she?!"
" sir!"
Tafada dan bata fahimci tambayar tashi ba, tunda tasan him bai zuwa gunshi banda she daya saba kawo musu iri-iri suke gani.
shafa kansa yayi ganin yadda take mai kallon rainin wayo, haryanzu Akwai mamaki kan face dinshi " you say her name is?"
" yes Faith!"
With surprise face ya kalleta " where is she?"
Nuna mishi dan inda suke ajiye baki tayi zaune yaganta alamun tana gun ma bai lura ba.
" hi!"
Tafada lokacin data nufishi cikin takunta me daukar hankalin me kallo ga Kayan dake jikinta ya bala'in mata kyau harta karaso bai kula ba saboda yanayin halittarta kawai yake karewa kallo, da manyan nonuwanta dake tsalle saman riga.
Mika mishi hannu tayi tana murmushi amma sam bai lura ba.
Hanan tsayawa tayi tana kallon halin boss din nasu wanda indai yana kasar sai a hankali, Ba abunda yake Kara bata takaici sai yadda inta hadu da Ramzia take kunyar ta yadda take da son mutane da addini haka inta tuna gida gunsu Ammi yadda suke daykarshi Sam bahakan yake ba dake Area dinsu daya Kuma suna matukar shiri dasu Ramzia, hakan yasa Rasheed Ke yawan mata warnin, haka yasa basu shiri Sam bare wata rana daya nuna yana bukatarta taki shikenan ya tsaneta.
YOU ARE READING
ALAKARMU
RandomKarki kashe! Tsura ma screen din wayar tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta. Send me you pic I wanna see that beautiful face of yours please?! " mtsw" Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta t...