Free page👇🏼
🅿️08
Tashi tayi haryanzu jikin nata bai daina kadawa ba meta tuna da sauri ta koma kan bed din ta dau wayar tata buda text din tayi.
Hi Rahama,
Inafata kina nan lafiya ya yarana it has being long Ko dan waya kinyi blocking duk inda zan same ki why? Meyasa kike son bata mana ''Alakarmu' anyway nasan kinji zancen dawowata but not the day don't worry I just want to surprise you, nasan kintsorata da ganin message dina har yar da phone din kikai don't be scared I am all yours Rahama see you soon."Ha!"
Sound din daya fito bakinta kenan da sauri tasa hannu ta rufe bakinta tana kallon message din.
Rahama why are you so Quite?
Wani message din ya Kara shigowa wayar, kokarin kashe datar ta soma inda takarajin shigowar wani.
Karki kashe!
Tsura ma screen din wayar manyan idannunta tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta.
Send me your pic I wanna see that beautiful face of yours please?!
" mtsw"
Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta tare da runtse idannunta.
Tsaye take lokacin da taji hannayensa biyu ya shigo jikinta zuwa dan cikinta inda tsoro yabi ya dubibiyeta jin yadda yake Shafa ilahirin jikin nata. Inda lokaci guda salon ya sauya inda ya shiga wasa da kan nipples dinta dake cikin Riga tare da sako kansa zuwa wuyanta yana bi cikin wani irin yanayi, wani irin nishi ta sauke tare da matse idannunta duk da a tsorace take dashi din tana matukar Jin dadin abunda yake mata.
Sosai Ramzia ke Kara mimmikewa a kan bed din gaba daya ilahirin jikinta amsa mata yake " Ramzia!".
Aka Kira sunanta a wannan lokacin hakan yayi dai-dai da budewar idannunta ganin yanayin da tashiga tuna abunda yafaru baya nan take hankalinta yatashi.
" No! No!! Banson sake tunawa A'uzubillahi yes , is forbidden I can't have such thought innalillahi subhanallah".
Duk wannan surutun ita kadai take yinsu inda ta tashi ta nufi toilet ta dauro Alwala tashiga nafilfilu bata rintsa ba sai kusan 3am na dare shima barawon bacci ne yayi awon gaba da ita.
Tun kiran sallar farko Ramzia ta tashi tashiga wanka tare da alwala saida tayi nafilfilu kafin tayi sallah bayan ta idar ne ta nufi dakin gogan Wanda Ko juyin farko baiyi ba.
Da sallama tabude kofar dakin sanyi karara kamar kankara sanadiyar uban A/C daya cika shi kansa ya nannade gaba daya cikin blanket din.
Nodding head dinta tayi ta nufeshi dan kai hannu tayi ta tabashi " tashi asubha tayi already"
Sake Kara gyara kwanciya yayi haka tacigaba da trying dakyar ya tashi ya shiga wanka a cewarsa flight dinsa 7am.
Sai da ta tabbatar yashiga ta nufi bedroom din twins ga mamakinta dukansu sun tashi Aaina tayi wanka Tana shiri Aleena Ke cikin toilet itama Tana wanka hakan ba karamun dadi yamata ba.
" come here"
Ta Kira Aaina alamun bata so Aleena taji.

YOU ARE READING
ALAKARMU
RandomKarki kashe! Tsura ma screen din wayar tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta. Send me you pic I wanna see that beautiful face of yours please?! " mtsw" Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta t...