29&30

5.7K 77 0
                                    

💗💗💗💗💗💗
SIRRI NE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
(SEX STORY)

*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J B*


https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/

*Ki biya kafin ki ka/ karanta d'ari Biyu ne cakal , 200 ki tura katin MTN ta wanna number 08062715485 or 08062068839 sai ka ki/ min screen shot ta WhatsApp*

_DEDICATED TO _
*AYSHA A BAGUDO*
_BOSS_

'''MATAN AURE KAWAI'''

Page 29_30

cikin zafin nama Umar yayi k'anta har ya kai hannun zai d'agota jin wani uban tsawa da umman,Rauda tayi ne yasa shi maida hannunsa babu shiri tana zuwa ta watsa mishi wani kallo wadda shi bai san dalilin kallon ba , d'aukarta tayi ta nufi d'akin ta da ,ita da kallon Abban su ya bita yana kad'a kai kawai Kusan minti biyar babu wadda ya kuma mgn Hjy kaka ce ta katse shuru da fad'in "wato Safiya baki da mutumci ashe bak'in ciki da kike min ba i'ya kai na ya tsaya ba har k'an ƴaƴa na da jikoƙi..? hummm babu komai ,tunda kinyi haƙan don, ki tozarta UMAR aƙan , ɗan karamin dalilin ki..."
"UMAR ɗinnan da kike gani kina masa kallon bare bashi da gata da ɗangi kin tozarta shi ɗan yaki auran ƴar ƴar'uwarki kin fallasa SIRRIN to yau baƙin cikin ki zai koma ciki wato shi umar ɗinnan da kike gani tabbas ba ƊANA bane ɗan tsintuwa ne amma inna da hasƙe a,ƙan lamarin sa sosai ...

"Umar nasan tun ba yau ba ƙana son RAUDA saboda zargin da kake aƙa ran ƙanka baka tunani matsalar da zata gunno kai gaba da ƙansan wacece mahaifiyarka wlh ba ma zaka fara zancen so da ɗaya daga ciƙin wannan familyn ba yau zan warware muku komai tun bayan rasuwar mijina daman wannan ranan naƙe zaman jira.... "Hajiya wannan wacce ,irin magana ce haka...? duk na rasa inda maganar ku ta dosa? umar ɗinne ba ƊANKI ba ko me kumin dalla dalla ta yadda zan gane mana !! "cikin tsawa ya karasa maganar Uncle kuwa ƙansa na sunƙuye yanayin sa kawai ,zaka kalla kasan yana cikin tsantsar tashin ,hankali da ruɗu gefen zuciyarsa kuwa yana maƙale da son sanin halin da rauda taƙe ciki idan ya tuna da kallon da mahaifiyarta da wurge sa dashi hankalin sa na saƙe kara dulmiya kogin tashin hankali ...
baya nin da hajiya ƙe yi ne ya katse masa ,tunani yana ɗagowa yaga yadda yaya (abban rauda) yaƙe jifansa da wani ƙallo tunanin maganar da sukayi ɗazun ne ya dawo masa , "Rafi'a bata min ba yarinya naƙe so ,irin su RAUDA... iƙon Allah ko daman yasan shi ba ɗan gidan bane ya maƙalewa RAUDA in kuwa haka ne aƙwai matsala sosai domin kuwa ya riga da ya gama komai aƙan rauda..."

*********

"Wata rana lokacin inna goyon ka ta nuna abban rauda mun fita daji niman maganim bayan ma nida marigayi bayan mun ɗibo magani a ƙan hanyar mu ta dawowa ne muka fara jin kuƙan jariri tsawa nayi na kasa ƙunni tabbas kuƙan jinjiri muƙe ji tsaye muke cirko cirko mahaifinƙa ne yayi ƙarfin halin bin inda sautin ƙuƙan ke fitowa ganin haka yasa nima na bishi abin mamaki yaro muka gani an nannaɗesa a zani gefen, sa aƙwai ɗan karamin jaka turus kuma tsaya ciƙin mu babu wadda yayi ƙarfin halin karasawa gashi sai kuka yaron yaƙe yi.

ganin haka yasa nace "Malam mu karasa.." mana jiki a mace muka karasa ni da kaina nayi addu'a sannan na ɗauki yaron waige waige muka fara yi ko zamu ga mutum amma gurin shuru babu kowa haƙa malam yace "muje gida , haƙa kuwa muka dawo gida shuru ba muji anyi cigiyar yaro ba kai kuma a lokacin kanada shekara 6, malam ya hana ni bama umar nono sai madar shanu ake bashi ganin ba'ayi cigiya ba yasa muka riƙe Umar tamƙar ɗanmu dan sunan da muka saka masa ƙenan.....
haƙa kuka haɗe ƙanku babu mai'jin ƙanƙu, sai dai umar shi fari ne bashi da yawan magana misƙili ne na karshe baya dariya sai yaga mugumta ,

haka na riƙe umar damkar ɗana har zuwa lokacin bamu buɗe jakar da muka tsince shi dashi ba bayan sheƙara goma sha takwas , lokacin wata rana da daddare muna zaune lokacin malam bashi da lafiya sosai muna cikin hira ne kuwa yace na ɗauko wannan jakar babu ,bata lokaci haka na ɗauko inna buɗewa wani ɗan zoɓen gwal ya bayyana yana da girma sai ga ɗan takarɗa jiki na rawa na fara karantawa "bayan sallama ,irin ta addinin islama a ɗaiɗai lokacin da saƙon nan ya riski duk wadda ya ɗauki wannan yaro inna mai haɗa ka haɗa ki ku da girma allah da manzonsa ku riƙe min shi amana amana dan allah ɗane ga halima matar sarƙin nassarawa ni da ƙaina na ajeye shi a jeji domin tsira da rayuwar sa daga sharrin tungun kishiyata bata da ɗa namiji bayan tsawon shekarun dana ɗauka tare da sarki HAKEEN ban samu haihuwa ba gwatan sai gashi an wayi gari rabbi ya amshi addu'ar mu ya bani ciki sarƙi hakeen yayi murna sosai haka zalika nima amma zulaihat matarsa bata yi murna ba ƙo kaɗan ranar da na haihu aka sanar mata ɗa ne ba ƴa ba a daren tasa a kashe ɗan a ɗai ɗai lokacin da naji zancen kasancewar nasan ,halinta yasa na ɗauki ɗana na bawa wata kuyanga ta ta je ta kaishi jeji nasan baza'a rasa wadda zasu tsinta ba.

ba'ason raina ba amma ga wannan zoben ga adress duk lokacin daya bukaci ganin mu tare da iyayen riƙon sa muna nan muna zaman jira....
malam yace "iƙon ALLAH wato har yau akwai ,irin waɗanan kishiyoyin a duniya rabbi ya shirya su kuma insha allahu umar zai koma ga mahaifarsa da izinin Allah.. lumshe ,ido Uncle yayi jin shima wani ne wani kallo ya hurgama Mom ,da rafi'a sannan ya saki lallausar murmushi matsowa yayi kusa da hajiya ya ɗaura ƙanshi bisa kafaɗarta murya a raunane yace "Hajiyata bani da tamƙar ki a duniya kin yimin komai kece uwata bani da wata uwa bayan ƙe inna sanki sosai inna son rauda kuma i,dan za'a bani....karaf sai kunnin umman ,rauda rai a bace tace "kama dena wannan tunanin domin bazan ɗauki yarinya karama in baka ba gwara ka nimi tsarar ka...."
"Uwata ta maka nisa bazan aurawa ƴata tuzuru i,rinka ba.... "ya isa haka bana son kara jin maganar ki.. cewar abban rauda shuru tayi bata kuma cewa komai ,ba sannan ta koma ɗaki ruwa mai sanyi ta shafama rauda a fusƙa ajiyar zuciya ta sauƙe muryanta na rawa tace "Uncle uncle inna sanka inna yaƙe dan allah karka barni bazan iya rayuwa babh ƙai ba kaine zaɓin zuciyata wayyo....."dan ubanki rufe min Baki shashar banzan wawiya Umar d'inne kike so mamana? shuru rauda tayi tana mai jin tsananin kunyar mahaifiyarta Kara tsareta da ,ido umma tayi sannan tace "Rauda..."na'am ummana "Rauda yaushe Kika Zama Haka? Yaushe Kika girma nawa kike da har Zaki yi soyayya kina yarinya dake...kima rasa wadda zaki so sai K'ANIN ubanki dan tsaban kidahumanci da jahilci wlh wlh kinji na rantse miki mud'din da raina bazan tab'a yarda ba sai d'ai ki Mutu amma keda Umar har adaba wawiya kawai "

'Daura hannun rauda tayi a Kai tare da rusa wani i'rin ihun daya firgita duk wani bil-adam dake cikin gidan "tass tass taji an d'auketa da maruka har biyu cikin tsananin bacin rai umma tace wlh i'dan baki rufe min Baki ba na lahira sai ya fiki jin dad'i.........

*Kuyi manage kuyi hkr dajina shuru kwana biyu duk wacce tamin mgn ta PC Bata ga rply ba sorry to say WhatsApp d'ina ya lalace ku turo min SIRRI NE daga farko ta PC*

*AYSHA J B*

SIRRI NEWhere stories live. Discover now