57&58

4.1K 68 0
                                    

*Bonus ..*

57_58

Kallonta yayi na d'an lokaci kafin yace "Rauda!" bata d'agoba sai ma kuka da ta Kara fashewa dashi gabad'aya jikinsa yayi sanyi baya son ganinta cikin damuwa kamata yayi tare da rumgumarta "dan Allah Kiyi hakuri menene to?" bubbuga bayanta yake a Hankali yana shafa kwantaccen sumar kanta, "maisunan uncle dan Allah ka kaini gurin ummana inna son ganinta" d'agota yayi tare da zuba mata i'do yana nazarinta , a hankali tayi kasa da k'anta tana murza yatsun hannunta "RAUDA!!" shuru ta Masa taki ko kallonsa kama lallausar hannunta yayi yana massaging d'inta "dan Allah Kiyi hakuri Karki yi nesa dani inna bukatar ki Kusa dani plz rauda ki *soni* kamar yanda nake sanki ..   .."da sauri ta kalleshi shima kallonta yakeyi wani i'rin Kallo suke aikawa junansu sai narke mata yake yi tausayinsa ne ya d'arsu a zuciyarta "bazan i'ya ba" abinda tace Kenna ta kwace hannunta tare da yin kitchen "bazan i'ya ba.." maimaita maganar yayi a cikin zuciyarsa "mai take nufi sonane bazata i'ya ba ko me? ban kai matsayin da zata soni bane!" nikan nace oho ..  .. Bayan ta yabi da kallo kwanciya yayi yana jin haushin k'ansa daya Amince da Aurenta yana tunanin zai shawo kanta cikin sauki sai yaga abin ba haka ba !! tunani ya ringa yi ya saka wannna ya kwance wancan a Haka har ya fara jin kamshin girkin da take yi mikewa yayi tare da nufar kitchen d'in tsayawa yayi yana kare Mata kallo yanda take aikinta cikin nutsuwa hard'e hannunwansa yayi a kirji juyowa tayi jin kamar ana kallonta wani mugum kallo ta aika masa kafin ta kawar da kanta "maisa na amince da Aurensa biyayya nayi kawai badan inna so ba nayi hak'an ne dan in Faranta ran iyaye nayi ne dan babu yanda zanyi na amince ne dan na faranta musu Amma mai yasa har yanzun bana jinsa a Raina! Duk da i'rin tarin kaunar daya ke nunamin mai yasa har yanzun zuciyata sai unclena take so mai yasa nake yawan Bata Masa rai alhalin shi yana bani Farin ciki duk hanyar Farin ciki yana saka ni mai yasa ni na kasa bashi Farin ciki?" har ya karaso inda take bata san yazo ba , tana can duniyar tunani ..
"Mai'zan tayaki dashi?" Maganarsa ne ya katseta bata kalleshi ba kuma batace Masa uffan ba ganin haka ne yasa shi fita jikinsa duk a sanyaye binsa tayi da dogon tsaki cak ya tsaya tare da juyowa kawad da kanta tayi har cikin zuciyarsa yaji matukar zafin tsakin da ta Masa a rayuwarsa ya tsani a Masa tsaki wucewa yayi tare da yin wanka ya bar gidan bata san fitarsa ba domin ko sallama bai Mata ba Sajida ce ta shuga tana tayata Aiki suna d'an ta'ba Hira "Sajida wlh inna son tafiya inga ummata Amma nama yayanki magana yaki ya bani dama" da sauri Sajida tace"tafiya kuma matar yaya plz inma abinda Hajiya take miki ne dan Allah Kiyi hakuri Karki bar Yaya na bakya tunanin zai shiga wani hali yana sanki fa look, rauda ki cire komai ki rumgumi kaddara ba komai d'an Adam yake so a rayuwa ya samu ba sannan abinda kake so ka nace sai kaga ba Alkhairi bace a Gareka abinda kaki kakishi sai kaga wannan abin shine Alkhairi a Gareka nasan bakya son yayana dole ce tasa da kuma biyayya da Kika ma iyayenki amma inna Baki hakuri nan gaba Zaki ga riban biyayya duk Daren dad'ewa zakiji dad'i nasan Hajiya na takura miki shiyasa kike niman hanyar da zaki rabu da Ya Farouq , nidai fa shawaran da zan Baki ki Kara hakuri kuma nasan da Abba ya dawo Hajiya Bata i'sa ta takura miki ba duk tana yi ne ganin baya nan Ki rumgumi Mijinki domin shi mai kaunarki ne"
shuru tayi tana nazarin maganar Sajida a zuciyarta tace “kumafa haka ne amma ya zanyi ya Zama dole ya rabu dani tunda bana kaunarsa” a zahiri kuma sai tace “Sajida wlhy ba Haka bane kawai inna son ganinsu ne bawai abinda kike tunani bane” shuru Sajida tayi tana nazarin maganarta tsaf ta Gane take take Rauda, amma abinda ta kasa fahimta Auren ne har yanzun Bata so ko yayanta ne Bata so? shine bata gane ba .. dafa kafad'arta Sajida tayi kafin tace “ki Kara hakuri koma menene kiyi tunani kafin ki aikata karki zo kiyi abinda daga baya Zaki dawo kina ladamarsa ,ni zankoma Kar Hajiya ta dawo bana nan amma kiyi nazarin maganata” daga Haka Sajida ta fita shuru rauda ta tsaya tana nazarin maganarta amma Bata ga nazarin da zatayi ba i'ta dai a ganinta rabuwarsu shine abinda yafi Alkhairi bazata i'ya zama tana cusa Masa bak’inciki da bacin rai ba,
tunani ta ringa yi har ta gama aikinta sai da ta Gyara komai ganin magariba ta gabato yasa ta nufi toilet ganin baya cikin dakinne yasa ta tsaya tana nazari sai kuma nayi nodding Head ta nufi toilet wanka tayi tare da alwala tana fitowa ana Kiran sallah Sallaya ta shimfid'a ta d'aura zani tare da tada kabaran sallah bayan ta idar tayi Addu'a sosai tare rokon Allah ya kawo mata d'auki cikin lamarinta tana Addu'ar tana kuka Bata bar gurin ba sai da tayi sallar isha'i har lokacin bai dawo ba hankalinta ne ya fara tashi har tayi shirin kwanciya sai taji duk ba dad'i Bata saba kwanciya i'ta d'aya ba, har taci abincin ta bar Masa nasa amma shuru mikewa tayi tana kaiwa da komowa waya ta d'auka zata kirashi “to inna kirashi mai zance masa?” ajiye wayar tayi haka ta zauna jugun tayi takumi Bata ankara ba sai taji hawaye ta gangaro Mata “to lna yaje?” kiransa tayi sai taji wayarsa a kashe hankalinta ya sake tashi number Sajida ta Kira bugu d'aya ta d'auka cikin rikicewa tace “Sajida bai dawo ba” da sauri sajida da miki lallabawa tayi ta fito tana tsoro Kar Hajiya taji motsinta “a a matar yaya mai Kika masa Yaya bai ta'ba fita ya jima ba fad’a kukai?” da sauri Rauda ta girgiza mata kai “ba abinda na masa wlhy ya fita ma bansan ya fita ba” kallon tuhuma Sajida ta bita dashi kama hannunta tayi suka zauna kan kujeran dake gurin “matar yaya da abin Kika masa mai'yasa kin Bata masa rai ko?” kuka rauda ta saka kafin tace “tsaki na masa” da sauri sajida ta mike “innalillahi tsaki fa RAUDA! Kinsan yanda ya tsani a masa tsaki kuwa?”
shuru sukaiyi har goma sai goma da rabi kafin suka ji dirin motarsa ajiyar zuciya Rauda ta sauke kallon Sajida tayi kafin tayi murmushi i'tama rauda murmushi tayi tare da riƙe hannunta “nagode sajida” kai sajida ta girgiza mata da sallama ya shigo dakin Sajida tace “yaya lna kaje ..?” wani i'rin kallon daya sakar mata ne yasa ta yin shuru sai da safe Tama rauda kafin ta fita tana kunshe dariyar dake Shirin kwace mata “kai Ya-ya wannan had’e ran” matsowa rauda tayi tare da kama hannunsa “ina kaje”  zame hannunsa tayi tare da kwanciya ya juya mata baya binsa tayi kamar zatayi kuka “farouq wai Ina kaje tun d’azun” juyowa yayi Yana kallonta “kin damu dani ne mai matsalarki da inda naje?” shuru ta masa kwanciyarsa yayi ya shareta duk da cikin zuciyarsa ba haka bane “to kazo kaci abinci” had’e fuska yayi kafin yace “naci abinci” ji tayi kamar tayi kuka “dan Allah ...” Hannun ya d’aga mata “plz bana son surutu ki kwanta kiyi barci” ya fad’i Haka tare da d'aukar pilo da bargo yayi shinfid'a a kasa tagumi tayi tana kallonsa ganin ya kwanta ya juya Mata baya ne ya sata fashewa da  kuka tayi kuka sosai kafin ta kwanta a bakin gado, yana jin kukanta har cikin ransa kamar yaje ya rarrasheta sai ya shareta a Haka har yaji saukan numfashin ta alamar tayi barci juyowa yayi ganin i'rin kwanciyar da tayi Wanda juyi d'aya zata fad’i gashi duk ta takure jikinta wani mugum tausayinta ne ya kamashi duk akan shi tayi haka? amma daya tuna abinda ta Masa sai ya share Gyara Mata kwanciya yayi washe Gari ma Haka ya bar gidan ko karyawa bai yi ba a tak'aice sun kwashe sati a haka cikin wannna lokacin ta fara wani i'rin mugum zazzabi Sajida ce ke kula da i'ta Gori zagi kullun da salon cin mutumcin da Hajiya take mata rashin zaman da yake yi ne yasa bai fahimci halin da take ciki ba , yau ya dawo misalin takwas lokacin har tayi barci kasancewar Bata jin dad'i jikinta.
Wanka ya shiga taji motsinsa mikewa tayi ta zauna dafe da cikinta koda ya fito bai kalleta ba shirinsa yayi tare da kwanciyarsa a hankali ta sauko kasa kwanciya tayi a jikinsa jin jikinta da d'umi ne yasa shi fad’in “baki da lafiya ne?” shuru ta masa sai da kwashi mintuna kafin ta sauk'e ajiyar zuciya “farouq dan Allah kayi hakuri da abinda na maka bazan kara ba , bana jin dad’in fitar da kake ka bar ni ni d'aya a gida wlhy bana jin dad’in haka ka yafe min Mijina” lumshe i'don yayi yana jin saukar hawayenta a jikinsa juyo da i'ta yayi Suna fusk'antar juna “na hakura mai'ke damunki” murmushi ta masa tana kallonsa duk ya rame tausayinsa ne ya cika zuciyarta “kaima baka da lafiya ne? Ka rame” Bata san lokacin da maganar ya fito ba , matsowa taji sosai jikinsa domin Haka kawai kwana biyu take jin bukatar kasancewa dashi kanta ta d’aura a kirjinsa tana shafawa da hannunta , ajiyar zuciya ya sauk'e tare da mikewa da i'ta a jikinsa kwantar da i'ta yayi a Gado “ki kwanta gobe sai muje asibiti” yana shirin barin gadon ta jayoshi ya fad'a samanta rumgumeshi tayi sosai d’agowa yayi Yana kallon kwayar i'donta sarai ya fahimci abinda take so mamaki ne ya kamashi ganin tsawon zamansu Bata ta'ba nuna tana bukatarsa ba, “humm kiyi barci kinji” wani hot kiss ya sakar mata a kuncinta kiss d’in da tajisa har kwakwaluwar kanta yana shirin barin jikinta da sauri ta riƙe hannunsa “farouq” shuru tayi tana kallonsa shima ita yake kallo “rauda wani abu kike so?” haushi ne ya kamata har Bata san lokacin da ta tureshi daga jikinta ba cikin zuciyarta tace “tanbayar raini wai wani Abu nake so?” har zatayi tsaki sai kuma ta fasa sauka yayi ya kwanta yana tunani shima yana bukatarta amma yayiwa k'ansa Alkawari bazai Kara sex da itaba har sai da amincewarta ..
barcine ya gagareta domin wani feeling take ji tayi tayi ta daure ta kasa kasa ta sauko kusa dashi a bayansa ta kwanta yana jinta Amma ya shareta yaga iya gudun ruwanta tabashi tayi tare da Kiran sunansa “farouq” juyowa yayi yana kallonta “babyna ya'akayi” shuru tayi tana tunanin ta yanda zata sanar masa “farouq bansan mai'yasa ba inna jin feeling” ta karasa maganar tana kawar da kanta kamar ba i'ta tayi ba wani murmushi ya sake tare da Kara kallonta kallonsa i'tama tayi i'do d'aya ya kashe mata tsintar k'anta tayi da murgud’a Masa Baki dariya mara sauti yayi tare da jawota jikinsa Yana jan karar hancinta wani sassanyar murmushi mai tsayawa a rai ta sak'ar masa taji dad'i sosai tsintar kanta tayi cikin shauki i'tama taja hancinta kai da ka gansu zakace masoyan asali ne yanda suke aikawa junansu wani i'rin salo na kallo a hankali ya zame rigan jikinta ya kurawa Nononta i'do ganin yanda suka cicciko sai shike sukeyi daman doguwar rigace a jikinta haka ya zare har yanzun bai d'auke k'ansa a breast d'inta ba Haka i'tama ta cire Masa kayan jikinsa kiss ta fara bin jikinsa dashi sosai ta kashe Masa jikinsa shima bakinsa yakai kan nononta yana tsotsa twins d'insa ta maka tana murmulawa wani gurnani ya sake tana Kara zugo nononta sosai yasha kafin ya had'e bakinsu Yana Mata wani i'rin salo maifitar da mutun a hayyacinsa hannunsa ya saka Yana fingering d'inta Nan yaji ta jike shagab sosai ya cinta da yatsar sa taji dad'in hak'an sosai sai fad'in “washhhh ahhhh dad’i” take murza nipples dinsa take sosai bakinsa ya saka a kansata Yana Mata wani i'rin Sucking Kara danna k'ansa tayi sosai Haka ya ringa Danna harshensa yana juyawa “farou washhhh Ashhhh dad’i” zare bakinsa yayi joystick d'insa ta kama ta Danna a bakinta wani Kara ya sake jin tsotsar da ta masa sosai take tsotsarsa tare da zugo bullin tana tsotsarsa tare da mamula twins dinta ganin ba Bari zatayi ba yasa shi zarewa ya danna Buransa ciki durinta a tare suka sauke ajiyar zuciya a hankali ya fara having sex da i'ta hannunsa ya saka yana wasa da belinta wani Nishi take sakewa tare da zagaye hannunta a kukunsa sosai yake hak'arta bakinsa na nononta yana sha “washhhh rauda kullun kara dad’i da gard’i kike wayyo ahhhhhh” surutu ya ringa zuba mata sosai yabi da i'ta yanda zata ji dad'i lokacin  da zaiyi realize harshensa ya  Danna cikin bakinta yana juyawa sosai ƙaƙƙame ta yayi jikinsa na wani i'rin rawa kafafunta duka ya d'aura saman d'uwawunsa matsewa tayi hannunsa ya d'aura a nononta yana matsawa da murzawa Kara matseta yayi yana gurnani cikin lokaci kalilan ya sake Mata sperm d'insa mai zafin gaske ya kwashi mintuna kafin ya bar jikinta rungumeta yayi sosai jikinta ya mutu murus sai numfashi take saukewa yana so ya Kara Amma yana tausayinta Haka dai ya kyaleta ...
Washe gari da zazzabi ta tashi babu Bata lokaci suka nufi asibiti Sajida ne ta raka su gwajin Farko Likita yace tana da ciki har wata uku a tare Shida ita sukace “ciki!!”  hankalinsa ya tashi matuka Haka suka nufo gida duk jikinsu a sanyayye bayan sun zauna ne ya kalleta tausayi ta bashi sosai “rauda zan zubar da cikin nan badan bana so ba wlhy inna so sosai Karki manta da abinda Hajiya tace ...” cikin tashin hankali tace “kana nufin zubarwa za'ayi wlhy bazan yarda ba inna son Cikina bazan ta'ba Bari ka zubar dashi ba akan mahaifiyarka zaka kashe Rai!!”

*Paid MTN 200 ta wannna number 08062068839, vtu or Transfer 08062715485 screen shot ta Number Nan 07061631956...*

Aysha J.b

SIRRI NEDonde viven las historias. Descúbrelo ahora