37&38

4.1K 64 0
                                    

💗💗💗💗💗💗
SIRRI NE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
(SEX STORY)

STORY & WRITTEN
BY
AUNTY AYSHA J B

*Ki biya Kafin ki ka/ karanta min littafi d'ari biyu ne kacal👌🏻200, Zaki tura credit ta wannna number 08062068839 , sai ka ki/ min screen shot ta WhatsApp number na 07061631956 ,*

~Duk wacce ta karanta min littafi ba tare da, ta biya ba Allah ya i'sa ban yafe ba .... !~

_ DEDICATED TO _
*AYSHA A BAGUDO*

'''Matan, Aure kawai👌🏻'''

Page 37_38

"Waya miki ciki RAUDAH ? Waya miki ki fada min wlh Kona kashe ki ni Zaki ma Haka? dan nace bazaki Auri Umar ba shine Zaki jajibomin abin kunya Ey RAUDAH..."har yanzun hannunta na Kan wiyar rauda wacce take ta Nishi sama sama Abbu ne yayi saurin kwatanta cikin fad'a yace . "Haba Harira mai haka kashe min 'yata zakiyi ko me? "Gwara na kashe ta na Huta ni zata tsozarta , ni zata tsonawa asiri ni zata sa kishiya tamin dariya wlh Gwara ta mutu Wlh rauda nayi nadamar haihuwar ki wlh da haihuwar i'rinki , gwamma b'arin ki..... " Hajiya tace . "Ya isheki Haka Harira ki rufewa mutane baki koma menene ke Kika ja mata ace Uwa bazata ja 'yarta a jiki ba Wai kunya , Yar fari to aii , ga i,rinta nan da yarinya tazo gare ki sai ki ringa kak'kaucewa Baki da lokacin da Zaki ja yarinya a jiki kuyi Hira wanna wacce i'rin rayuwa CE ....? Yanzun fa an daina wanna shirmen so nawa inna Miki fad'a ki ringa shan Rauda a jiki kina jin damuwar ta, Amma sam kin ki kula da Magana ta sai d'ai kice toh yanzun wa gari ya waya ke kuma" juyowa tayi ga Rauda taci gaba da fad'in .

" Waya miki cikin jikin ki ? Magana zaki min ba shuru ba kinyi tsuru tsuru kina kallon mutane " da kyar Rauda ta i'ya fad'in . "Uncle umar ne ....." Bata kai ga karasa maganarta ba taga Abbu'nsu yayi kasa dafe zuciyarsa yayi sannan yace "Umar fa Kika ce Rauda Anya kuwa? Hawaye ne ya wanke Mata fuska cikin sheshek'an kuka tace. "Dan Allah dan darajan manzonsa kuyi Hakuri nasan nayi kuskuren na biye wa zuciyata na Aikata ba dai dai ba Amma kuyi Hakuri ku yafe min Tabbas Cikin jikina na Uncle ne saboda shi kad'ai ya sanni a matsayi na d'iya mace nasan mun aikata ba dai dai ba a gani na hak'an zaisa KU barmu mu mallaki junanmu Amma iyayena gani na durkusa bisa gwiwowina na rokeku da KU yafe min ku yafe min ...."

Durkusawa tayi har kasa ta had'a hannunwanta biyu girgiza'kai kawai Abbu yayi sannan yace "Allah ya yafe Mana baki d'aya " kawar da kai Ummanta tayi daga karshe ma ta huce d'aki zuciyarta na wani i'rin Suya Zama tayi bakin Gado tare da rafka uban tagumi Bata Ankara ba taji , hawaye na sauka Mata a fili ta furta . " Tabbas maganar Hajiya Gaskiya ce Amma wlh duk runtsi bazan yarda umar ya Auri rauda ba sam bazan lamunta ba .
"Taya Kika ce haka Harira yafa kamata ki tausasa zuciyarki a gani a yanzun Kan Babu Wanda zai Auri Rauda ya ganta da kima da mutumci kamar Umar bawai inna so bane a'a misali nake Miki koma ince hak'an ce " girgiza Masa kai umma tayi sannan tace. "haba Kabeer mai yasa kake fad'in Haka wlh bazan ta'ba yarda umar ya Auri rauda ba Gwara ta Auri Munnir d'in " Zama yayi Kusa da i'ta tare da riƙe hannunwanta yana murzawa cikin nasa sannan yace "umman rauda kiyi Hakuri ki sassauta ma yarinyar nan haka inna so daga yau ki ja yarki a jikinki karki barta tayi nesa dake plz nasan kina sonta Kuma kin ji zafin abinda ta aikata Amma Babu yanda zamuyi mu kaucewa Kaddarar mu "kwanciya tayi a jikinsa sannan ta fashe Masa da kuka "shik'enan Kabeer inshallah zanyi yanda kace Ubangiji ya bamu i,kon cinye wannna jarrabawar " "Ameen Umman rauda"

*****

Rauda dake Durkushe sai kuka take yi gabad'aya ta rasa mai'ke Mata dd d'agata Hjy tayi suka nufi part d'inta dai dai bakin kofar hajiyar mom da rafi'a dake tsaye suka tuntsire da dariya ko kallonsu basuyi ba haka suka shige ciki zama hajiya tayi a bakin bed rauda ma ta zauna kan kujeran robar dak'e d'akin.
sai da hajiya ta mata kallon tsaf sanna tace. "rauda gaskiya kin bani mmk yanzun da ace UMAR d'anane na cikina ya kike ganin mutane zasu kalle mu , kina fa ganin yanda kishiyar mahaifiyar ki take dariya yanzun kin kyauta ma HARIRA ?" girgiza kai kawai rauda takeyi domin bazata i'ya fad'ar ko kallama d'aya ba dan in har tace za tayi magana kuka ne kad'ai a bakinta sai yanzun take nadamar abinda ta aikata sai yanzun ta gane kuskurenta.

Fad'a sosai Hajiya ta Mata sanna tace . "Wannan cikin kuma baza'a barshi ba Dole sai an zubar domin mud'din maganar Nan ya fita batun Auren ki da wannan yaron nasan da kyar ya yuhu" tashi tayi ta d'auki mayafinta tana sababi tare da fad'in. "Shima Ummarun zai gamu dani ki zauna ki jirani Daman ba dad'ewa zanyi ba" ta fad'i Haka tare da ficewa daga d'akin karo taci da Abbu ya fito zai tafi masallaci duk jikinsa a sanyaye Kallo d'aya zaka Masa kasan yana cikin matsanancin tashin hankali. "Kabiru ni zanje K'auye Amma bazan kwana ba ka saka i'do sosai a k'an Rauda" gyaɗa Mata K'ai yayi ba tare da yace Mata kala ba.
Mikewa Rauda tayi jikinta duk ciwo yake Mata sakamakon matsan da Tasha a Gurin Ummanta a hankali take taku har ta bar d'akin Hajiya part d'inta ta nufa kallon kofar d'akin Ummanta tayi Nan i'danunsu ya sarke cikin na juna, Gaban rauda ne ya bada rass ganin Mahaifiyarta tsaye bak'in kofa tana Kallonta i'danunta duk ya kunbura still yanzun ma hawaye take yi , juyowa tayi da niyar karasowa gareta da sauri Umma ta dakatar da i'ta da fad'in . "Karki karaso gareni mud'din kina son Kwanciyar Hankali !"

"Wayyo Ummana Karki min Haka plz .. ki gafarce ni nasan na aykata kuskure Amma ki yafe min in kika ki yafe min zan dauwama cikin Kunci da bak'in ciki Umma kiyi Hakuri na tuba na hakura zan Auri Munnir d'in in har hak'an zai faranta ranki .." sakin labulen d'akin Umma tayi cikin Zuciyarta tana jin wani i'rin Tausayin Yar tata har ga Allah taji zafin abinda ta Mata.

Amma Dole ta nuna Mata kurenta Dafe da Mara rauda ta karasa shiga d'akinta wayarta ta d'auka ta Kira Zeey cikin Kuka ta fara magana. "Zainab kina lna Dan girman Allah kuzo Ina bukatar Ganin KU wlh lna cikin mugum matsala" da sauri Zeey dake jikin Ta ta mike tare da fad'in. "Hasbunallahu wani'imar wakil Mai ya faru Rauda?" Murya a dusashe rauda tace. "Dan Allah kuzo komai ma ya Faru ciki gareni Zainab Umma Abbu duk Suna fushi Dani Dan Allah kuzo KU rarrasa min su plz ... Ki taho dasu Shema" katse Wayar tayi tare da wanciya rik'e da marar ta,

Da Sauri Zeey tace. "Zayyan matsala ta taso fa kawata Rauda ciki gare ta" mikewa yayi a razane tare da fad'in. "What ! Gaskiya banji dad'in haka ba yanzun in aboki na naji wannan labarin fa ya zaiyi Anya zai Aure ta ma kuwa shida yake son salihar mace...." Katse shi Zeey tayi cikin masifa "dallah rufe min Baki Yaji Mana Dan buran'uba waya kaishi isk'anci Ai wlh sai ya had'u da Karuwa i'rinsa Wai shi zai Auri Ustaziya ance Masa Rauda sonsa take ni Wlh dama zai fasa da munfi kowa jin dad'i Kai bani da lokacin Shirmen KU Shege ne Abokinka Bunsurun banza .." kiss ta manna Masa a goshi tare da d'aukar himar da makullin mota,
Sai da ta biya ta d'auki Kawayen nasu sanna suka nufi Gidansu Rauda isk'eta sukayi kwance sai kuka take Gabad'aya tamabayar suke . "Rauda Taya a'kayi ciki ya shiga Daman Baku d'auki mataki bane" mikewa tayi da kyar ta riƙe hannun Shema sanna tace. "Shema'u wlh bansan zanyi ciki ba" Zeey tace . "Yanzun Shi Uncle Farooq d'in ya sani" girgiza musu Kai tayi d'aukar wayarta rabi'a tayi cikin fusata tace Gwara shima yaji dan yashiga damuwa bai kamata ace KE d'aya ce Zaki zauna cikin damuwa ba number Uncle tayi darling tare da mikawa rauda.

Aysha J.B

SIRRI NEWhere stories live. Discover now