49&50

3.9K 57 0
                                    

*SIRRI NE*

_Ki  Biya Kafin ,ki /Ka karanta 200 ne Kacal👌🏻 MTN ta wannan Number 08062068839, Screen shot ta WhatsApp number Na 07061631956,_

49_50

8:30pm umma ta tilas ta Mata tayi wanka badan ranta yaso ba tayi wani magani ta Bata shima da k'yar ta yarda tasha fita momy tayi daga dakin ta nufi parta dinta Anan ta tarar da Abbu Yana zaune dafe da kai da sauri tace. a a lafiya Abbu mai'yafaru.. d'agowa yayi ya zuba Mata rikitattun i'danunsa a hankali ya Mika mata hannunsa babu musu ta Kama ta riƙe jawota yayi jikinsa rumgumeshi tayi murya a sanyayye tace. Plz mai ya faru duk naganka cikin damu yau da ya kamata ka kasance cikin Farin ciki ka Aurar da Autar ka, a hankali ya soma Magana. Wlh matar sa'id ne tayi ruwa tayi tsaki i'ta Bata yarda da Auren Nan ba kasancewar akwai yarinyar da take riƙonta tace Umar ya Auri yarinyar shi Kuma yace baya sonta yanzun muka Gama magana da sa'id Wai tace sam sai dai ya Auri yarinyar, dafe kirji umman rauda tayi cikin tashin hankali tace. Nashiga uku naki Umar ga wani tashin hankali kuma wayyo ni harira wannan wacce i'rin jarabawace Allah Sarki RAUDA yanzun ya maganar tarewarta a Ina zata tare naji Kuma kace Shi Faruq d'in bai karasa Gidansa ba, sai Da ya sauk'e a jiyar zuciya kafin yace. An daga biki sai Nan da sati biyu sa'id yace zai Gyara musu Gurin da zasu zauna.... Katseshi tayi da sauri tana fadin. What ! Kana nufin a cikin gidan surukan nata zata tare?, Gyaɗa mata kai yayi jikin umma ne yayi wani i'rin mugun sanyi dole ta tasan yanda zatayi domin inhar Rauda ta shiga wannna gidan tofa takura Mata Hajiya zatayi kuka ta sa mata. Yanzun shik'enan yata Bata da yanci Haka zata shiga wannan Gidan ohh ni Harira Allah gamu gareka Rabbi ka bamu mafita cikin gaggawa da. Ameen Abbu ya amsa

Dagewa umma tayi sosai Gurin gayara rauda da hadaddun magunguna sai da ta nata wanka da madarar shanu na kwana uku in ka ga Rauda sai ka sake kallonta saboda wani i'rin mugum kyau da shekin da ,take tayi kyau har ta gaji da kyau ta cika ta ko ina tayi bul bul bayan Haka sai da umma ta dafa lalle ta tace ruwan ta Mata wankan say kwana biyar Haka ta ringa Gyara ta tun daga ranar da aka d'aura Mata Aure Bata sake ganin Faruq ba Bata damu ba domin ko yazo ya Aiko kiranta Bata Zuwa Haka zai gaji yayi tafiyarsa gashi gida Hajiyarsa ta takura Masa sosai inda tace. umar wlh cikin gidan Nan zaka ajiyeta domin Bata Kai matsayin da zaka sanyata a sabuwar gidanka ba, Hajara i'ta zaka saka a gidan, shidai baya ce Mata kala gashi a lokacin mahaifinsa baya Nan yayi tafiya Nan ya shiga gyaran bangarensa ,

*Gidan Uncle Umar*

Lokacin da aka Kai Amariya uncle bai dawo ba sai tsakiyar dare ya shigo ko ta kanta bai bi ba Haka ya nufi shashinsa yayi kwanciyarsa washe Gari ma da sassafe ya bar Gidan ba tare da ya duba ya lafiyarta ba ,domin wani haushinta yake ji gani yake sabida i'ta ya rasa abar kaunarsa saiya gasa ta sosai haka ya kuwa ya kasance domin ko gaisuwa Fatima ta Masa baya Am'sawa ko abincinta baya ci duk tabi ta rame cikin sati biyu ta fita hayyacinta ita har Auren ya fita Mata a Rai.
Cikin Haka Kanwarta ta kawo Mata ziyara tayi murna sosai da ganinta Haka ta tarbeta cikin Farin ciki Hauwa tace. Fati kafiya Naga kin Zama haka ? Shuru Fatima tayi ba tare da tace Mata komai ba karshe ma sai ta basar da maganar tare da dauko wani zancen lokacin da dare yayi Hauwa tayi wanka ta kwanta i'tama Fatima wanka tayi sai da ta Gama shirinta tana Shirin hawa Gado Hauwa tace. Uhm fati yanzun bazaki fadamin damuwarki a matsayi na na yar'uwarki ba meke faruwa tsakanin ki da Mijinki Naga sai wani basarwa yake lokacin da kike Masa Magana sannan kuma Taya Zaki kwanta ba tare da kinje garesa ba tell me plz Yah fati,

Shuru Fatima tayi sai da taga Hauwa ta nace Mata kafin ta fada Mata i'rin Zaman da suke yi dirowa Hauwa tayi daga Kan gadon tare da yin salati. Yanzun Duk tsawon sati biyun Nan Fatima Baki San yanda Zaki ja hankali Mijinki tare da kawar Masa da tunanin wannan yariyar ba haba kin bani kunya sai kace ba mace ba , sai da Hauwa ta Mata tass kafin ta sata dole ta sake wani wanka turaruka daban daban Hauwa ta Mata wanka dashi Nan ta rangada Mata kwalliya cikin lefenta ta Ciro Mata wani arnen rigan barci rigan da i'ta da babu duk d'aya sai da ta Gama sakawa ta kalli kanta a mirror kafin tace. gaskiya Hauwa bazan i'ya Zuwa gareshi ba Allah zai disgani bazai ma kulani ba.. katse ta Hauwa tayi da sauri. A a kije Masa cikin takun Jan hankali da kiss ki ringa tafiya kina jijjaga Hips dinki sanna Karki nuna Masa wani Kunya kina Zuwa ki fada jikinsa ....sauran aikin ya rage naki , Jan hannunta Hauwa tayi tare da rakata har part d'insa ta Dade a tsaye kafin ta tura kofar ta shiga da sallama baya falo haka ta nufi bedroom dinsa Yana kwance yayi matsashi da hannunsa i'danunsa na kallon sama alamar Yana cikin tunani.

Da dan gudu taje ta fad'a kansa tare da fashewa da kuka a hankali ya ya fara kokarin rabata da jikinsa Amma ina ta rumgumeshi sosai sai gogo masa Nononta take tana kukan kissa. Haba yayana Mai na maka dan Allah Gabad'aya baka kulani ko gaisuwata baka Am'sawa ko dan ba raudanka bace plz ka kulani gaji uncle Rauda wani sanyi yaji a ransa gani tayi yayi murmushi Nan ta ringa Masa Magana tare da Kiran sunanta raudansa Bata Ankara ba taji ya fara shafata Yana Mata wani i'rin salo mai'rikita kwakwaluwa tsoro ne ya fara kamata ganin yanayinsa ya saura Nan ta fara kok'arin tureshi daga jikinta Amma ta kasa hade bakinsu yayi Yana Mata wani i'rin kiss jikinta ne ya fara rawa ganin ya zare Mata kayan jikinta kwace bakinta tayi tare da fadin. hi hakuri Yaya... Bai bari ta karasa ba ya Kuma cafkar bakinta Nan ya fara tsotsa tare da karkad'a Mata harshen sa yatsansa ya zura cikin matsematsin Gindinta wani yammmm yaji jin Gurin a jike a Hankali ya fara fingering dinta sai da ya rikitata sosai kafin yayi Addu'a tare da zura Buransa wani Kara ta saka tana ƙaƙƙame shi. Wayyo Ya Umar ka bari plz bazan Kara Zuwa dakin ka ba dan Allah karka yi mutuwa zanyi ko saurara Mata baiyi ba Haka ya shigeta da k'arfi ya fara hak'arta kuka take tana i'hu tare da yakushin sa Sai da ya Mata kaca kaca tare da durje sadakinsa lokacin da ya dawo hayyacinsa ba karamin tausaya Mata yayi ba ganin ko motsin kirki batayi rumgumeta yayi tare da fadin. Ubangiji ya Miki Albarka Fatima Allah ya sa kwallona ya shiga raga naji dadinki sosai Amma Baki kai rauda ta ba, wani bakin ciki taji ya tokare Mata makoshi Amma Babu yanda zatayi tasan cire rauda a ransa Abu ne Mai kamar wiya.

Tun daga wannan lokacin suke Zaman lafiya Amma jaraban uncle na damunta domin baya barinta ta Huta kullun cikin cinta yake tun tana jin zafi har dai ta fara dauriya Amma abin nasa kullun gaba yake cikin wata biyu ta fara wani i'rin laulayi Koda sukaje asibiti Likita yace tana dauke da ciki murna Gurin uncle ba'a Magana harda kuka yayi dan Farin ciki Albarka kuwa Fatima Tasha shi haka suka ringa rainon cikin kulawa sosai yake Bata.

****

Rauda ce kwance sai juyi take umma ce ta shugo da wani magani a hannunta a Hankali tace. Mamana tashi kisha da sauri Rauda tace. umma Dan giraman Allah ki barni Haka wlh marana ciwo yake min bana son Wannan maganin sai da umma ta lallabata sosai kafin ta Yar ta Sha maganin.
Washe garin suka nufi Katsina'ala sun i'sa lafiya Amma ko kallon Arziki Hajiya saratu Bata musu ba da sukace Amana suka kawo sai da tayi musu tasss sannan tace sun fitar Mata da i'ta a daki Haka suka bar part din suka nufi d'akin Da saka nuna musu Nan suka shiga daki ne ciki daya sai toilet da kitchen sai da suka zaunar da i'ta ko Zama basuyi ba suka Mata nasiha sosai tana kuka Haka suka tafi suka barta suna tafiya babu jimawa Faruq ya shigo d'akin da Sallama Amma ko Amsa Masa batayi ba karasowa inda take yayi da sauri Yana fadin. Lafiya Rauda mai'yafaru? tsaki ta Masa tare da nuna Masa hanyar waje shuru ya tsaya Yana kallonta cikin masifa tace. Dalla Malam fita min a daki shuru ya Mata zubama k'yak'yawan fusk'anta ido yayi Yana sakin murmushin matsowa yayi sosai ya rumgumeta a hankali yace. Alhamdulillah ubangiji yanda ka mallaka min i'ta rabbi ka mallakamin zuciyarta , wani harara ta watsa Masa bud'e Baki tayi da niyar Magana Nan take ya hade bakinsu Yana Mata wani i'rin tsotsa zare mayafin jikinta yayi a hankali ya kwantar da i'ta tare da zuge zip din rigarta,

Lakwas tayi tana jin wani yanayi a jikinta Gabad'aya feeling d'inta ya motsa ba abin da take bukata kamar taji ana caccakar durinta hannunsa ya d'aura saman Boobs d'inta Yana murzawa sai Nishi yake fitarwa a hankali ta riƙe fusk'ansa sosai take d'ago Masa Kirjinta sai lumlumshe i'danuwa take cikin sanyi jiki ya cire Mata kayan jikinta kafa bakinsa yayi cikin Gindinta Yana Mata wani i'rin suck wani zabura tayi saboda tsananin dadi danneta ya yi tare da danna harshensa cikin Durinta yana wani i'rin kwakular Gindin sosai ta fita a hayyacinta sai fad'in . Wshhh Ahhh take  a Hankali zare wandon jikinsa hannunta ya kama ta d'aura masan Joystick d'insa wani Kara ta sake tare da mikewa da sauri jikinta na wani i'rin rawa.......

AYSHA J.B

SIRRI NEWhere stories live. Discover now