💗💗💗💗💗💗
SIRRI NE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
(SEX STORY)*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J B*
®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_★{ F J W A}★📝
https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/
*Ki biya kafin ki karanta d'ari biyu ne kacal 200 ki tura Katin MTN ta wannan number 08062715485 sai kimin screen shot ta whatsapp*
_DEDICATED TO_
*AYSHA A BAGUDO*
'''BOSS'''Warning!!! ❌❌
Only Matan Aure...Page 21_22
..Kafin na fara da Baku SIRRIN duk k'ankun Nan mata ne Kuma 'yan mata za kuyi aure ko bajima ko ba Dade ki kasance mace mai tsananin hakuri da juriya a zamantakewar Rayuwar , Auren ki da Mijinki ki guji fushin sa ,ki guji bacin ransa duk abinda yake so Koda baki so ki d'aure ki ,danne zuciyar ki ki masa , ki kasance mace mai tsafta tsafta na daga cikin imani tsafta nada k'yau Koda miji baya sonki wlh mud'din ke mace mai tsafta ta ce dole watan wata Rana zai ,soki namiji na mugum son tsafta NAMIJI yana so a ringa tsattalinsa da tarairayansa , namiji nason kwaliya kwaliya ki kasance ko wani lokaci cikin kwaliya ki kasance kowani lokaci jikinki na manne da kamshi ki kasance cikin matan da suka iya girki Girki adon mace , namiji nason macen da ta ,iya nau,in Abinci na gargajiya dana masara ki kula da dangin mijinki ki kula da uwar mijinki ki kula sosai da mahaifansa karki kuskura ki Zama d'aya daga cikin ,Matan da suke Kiran Uwar miji da ,ulcel wasu suce uwar Miki typt wasu suce ulse wlh summa tallahi ke macece zaki haihu idan matar d'anki tace dake Haka zakiji dad'i i'dan matar yayanki tacewa mahaifiyarki ,haka zaki ji dad'i ...so karki kuskura ki cewa uwar mijinki haka uwar Miji tamkar mahaifiya haka take a Gurin ki , .
Ki iya kalamai masu sanyaya Zuciya ki ,iya kissa akwai kissar magana kissar tafiya kissar kwanciya ke kissa nanan salo salo duk mai bina zai ji magunguna sosai da kissa harda kissar Zama da kishiya duk zaku jishi ,fata na ku Kama Allah Babu mai'yi sai shi Boka Bai isa ,ya share miki kukan ki ba ,idan damuwa ta ,dameki ki natsar da ,zuciyar ki guri d'aya yi , alwala ƙasƙan tar da kankk ,Gurin rabbil samawati , ..
Banda bin kawayen banza banda daukar sirri ana fad'awa kawa kawa zata Kai ki ta baro ki karki kuskura ki fallasa SIRRIN zamantakewar Rayuwar Auren ki ga kawarki nimi 'yar uwarki ko ki zauna da mahaifiyarki kuyi shawara i,tama ba komai zaki ,zayyane Mata ba , sai da ta musu nasiha sosai Sannna ta Dora da fad'in ka hayan had'i ingantattu masu karawa mace ni'ima karki ,yarda da maganin siya ki d'aure ki had'a da k'anki don, samar wa k'anki ni'ima ,
*SAIWAR MATA.*
*SAIWAR TSUMI.*
*MINANAS.* (gwangwani biyu)
*KIFIN MAZARKWAILAN.* (UKU)
*'DANBASHANANA.* (KOFI BIYU)
*CITTA.*
*KANUNFARI*
*MASORO.*
*KARO.* (KA'DAIN BA MAI YAWABA,)'''GA YADDA ZA KIYI'''
*Ki gyara wad'annan kayan Dana lissafasu , mai kura a hure wadda zaki wanke ki wanke ki sami tukunya mai kyau ki d'ora akan ,huta ki ,zuba ruwa kad'an , sai ki d'auko kayanki ki zuba cikin tukunyar, ,idan ta tafasa sai ki sauke. Wannan had'in ana Sha Babu sugar cokali uku safe da Rana ma haka dare ma haka , Shan wannna hadin zai Kara Miki Ni'ima sosai kina zaune zafi ringa fitar da ruwa a jikinki tsaban ni'ima zai Kara Miki Ni'imar mutumci ruwan maniyi dad'in saduwa mijinki zai ji , dad'i da zaki daku gamsar da junan ku sosai ,*
*Daƙaƙƙen dabino cojali biyu na abinci Daƙaƙen garin gayen minannas cokali uku na abinci zaki ganshi kamar ƙulalai Daƙƙen cukwi cokali biyu na abinci Daƙaƙƙen garin kafi amariya cokali uku*
YOU ARE READING
SIRRI NE
RomanceLabarin Sex labari mai tsuma zuciya tayi Biyayya duk da ba'ason ,ranta ba Amma daga karshe taga riban biyayya tayi farin ciki tana godiya ga Allah daya Bata i'kon yiwa iyayenta biyayya Gashi tana zaune cikin aminci da kwanciyar Hankali mijinta na ka...