💗💗💗💗💗💗
SIRRI NE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
(SEX STORY)*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J B*
https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/*Ki biya kafin ki ka/ karanta d'ari Biyu ne cakal , 200 ki tura katin MTN ta wanna number 08062715485 or 08062068839 sai ka ki/ min screen shot ta WhatsApp*
_DEDICATED TO _
*AYSHA A BAGUDO*
_BOSS_'''MATAN AURE KAWAI'''
Page 31_32
"Wayyo umma karki min Haka dan giramn Allah wlh inna son shi bazan iya rayuwa babu shi ba wayyo ki tausaya min dan Allah..." Wani kallo umma ta hurga Mata tare da jan doguwar tsaki ta nufi cikin d'akin ta kuka sosai rauda take a haka har zazzafar Zazzab'i ya rufeta take ta fara rawan sanyi hakwaranta na had'ewa ji tayi k'anta yayi wani ,i'rin sarawa dafe gefen k'anta tayi cikin Haka mahaifinta ya shugo da sauri ya karaso inda take "subahalillah autata mai ya same ki Haka ? " Kai kawai ta shiga girgiza masa da kyar ta I,ya kwato mgn tace "Abbu ka temaki rayuwata zan mutu umma zata kashe ni wlh inna son shi kamar raina bazan ,iya rayuwa babu shi ba kayi hakuri Abbu Wayyo k'aina zan mutu ne Zan mutu , i'dan Baku bani za'bin Raina ba ..
"Waiii Zan mutuuuuu "daga Haka i'danunta suka kakkafe ko mutsi batayi da sauri Abbu ya kwalawa umma kira "Halira Halira !!! .. rai a bace umma ta fito tare da fad'in "lafiya da wannan Kiran abbu ? " Nuna mata rauda yayi rikice yace "yanzun fisabid'illahi kin kyauta mata me take so ne ma tukun .... Tsaki umma taja sannan tace "aikin banza sai ka tambaye ta gaka ga ,i'ta nan ai"rumtsa i'danunsa yayi cikin zafin Zuciya yace "wlh tallahi Halira zanyi mugum Saba miki ak'an yarinyata Daman na lura ba Sonta kike yi amma babu komai.." kama rauda yayi ya d'auki sauran ruwan dake gurin ya watsa mata Amma ko gizau batayi ba hankalinsa i'dan yayi dubu ya tashi ..."kard'ai ciwonta ne ya tashi in kuwa Haka ne lallai akwai matsala Umar kad'ai shi zai iya dasu mud'din bashi yayi musu magana ba babu yadda za'ayi su sauka ak'anta" a hankali ya fara karato Alqu'rani maigirma ko motsi basuyi ba magiyar duniyar nan Abbu yayi dan suyi mgn amma inna sunki mgn ga i'danunta bud'e duk ya juye bazaka ta'ba cewa rauda ce a kwance ,ba domin duk kamanninta ya saura fisk'anta ya juye cikin tashin hankali umma tace "nashi uku me Zan gani haka Junnu daman Basu bar jikinta ba innalilahi..."
kala abbu bai ce Mata ba domin wani i'rin haushin ta yake ji da sauri ya fita yana karasowa falon Hajiya tace "lafiya naganka Haka ? Girgiza kai yayi cikin tashin hankali yace "inna fa lafiya rauda har yanzun Bata farka ba.." tun k'afin ya kai karshe uncle ya mike da sauri riƙe Hannun Abbu yayi tare da fad'in "yaya meya same ta ? "Wlh nima bansan taka mammen abinda ya tadasu ba.. mikewa Hajiya tayi suka nufi part d'in umma suna zuwa uncle ya ,kasara da sauri zai ta'bata cikin tsawa umma tace "Umar karka ta'ba min yarinya.." cak ya tsaya da hannunsa zuciyarsa na bugawa gabad'aya hankalinsa ya tashi ba abinda umma ta masa bane ya d'aga masa hankalin a a ganin yadda suffar Rauda ya canza lokaci Guda ne ya d'aga Masa hankali ,
cikin bacin rai yaji Abbu na magana "wannan wani i'rin hulak'anci ne Halira? Me kike yi Haka kina da hankali kuwa kisan babu wadda zaiyi magana su Sauka daga kanta kamar Umar ko ....? Wlh ki kiyaye ni ki kiyayi bacin raina zan Saba miki....
Sai da umman,rauda ta kalleshi sama da kasa sannan tace "Abbu ak'an me zai ta'ba min "Ya? ita ba muharramarsa bace ta'ba ta da yayi a baya ma rashin sani ne tunda komai ya bayyana karka kuskura ka ,Kara ta'ba jikin ta ..
Jiki a matukar sanyayye uncle ya juya zai fita "domin bazai iya ,tsayawa Abbu na musayar miyau da matarsa ak'ansa ba shi wanene ma bare wadda bashi da alaka ko d'aya tare da su dole ma yabar musu gidansu kai dama garin su baki d'aya zai je ya ga mahaifarsa.
cikin karfin hali Hajiya tace "Umar zo " yaki juyowa bare tasa ran zaizo a hankali Abbun rauda ya karasa ya kama hannunsa har kan kujeran da take kwance , i'dan ran umman rauda yayi dubu to ya 'baci Bata da yadda zatayi NE Amma zata ma abi tufkar hanci kwafa kawai tayi tana huci kana ganin fus'kanta kasan ranta a matukar bace yake.........
*Manage plz.... Wayana Babu charge nepa sun,ki barin wuta ..,*
*AYSHA J B*
YOU ARE READING
SIRRI NE
RomanceLabarin Sex labari mai tsuma zuciya tayi Biyayya duk da ba'ason ,ranta ba Amma daga karshe taga riban biyayya tayi farin ciki tana godiya ga Allah daya Bata i'kon yiwa iyayenta biyayya Gashi tana zaune cikin aminci da kwanciyar Hankali mijinta na ka...