💗💗💗💗💗💗
SIRRI NE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
(SEX STORY)*SORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J B*®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}★{{F.J.W.A}}★📖🖊️
https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/
*Ki biya kafin ki/ka karanta d'ari biyu ne cakal👌🏻,200# ki/ka tura katin waya or transfer ta wannan number 08062068839 sai ka/ki min screen shot ta WhatsApp number na 07061631956*
_DEDICATEN TO _
*AYSHA A BAGUDO*
BOSS_MATAN AURE KAWAI_
Page 35_36
"Ummana well bazan ta'ba iya ,rayuwa da wani ba uncle Umar ba, umma bazan ta'ba ma wani biyayya ba uncle d'ina ba wlh duk Wanda ya kuskura ya Aure ni ya aurawa ,kansa masifa da bala'i ne ,duk wanda ya Aure ni , tamk'ar mutuwarsa ya Aure wlh , Zan kashe shi sannan kuma na kashe kai na bazan ta'ba iya ,rayuwa Babu Umar Faruq ba shi ne za'bin Raina shine farin cikin ruhina shine hask'en Raina inna son uncle inna kaunarsa kamar yadda nake Kaunar raina umma ki tausaya ki agaza ki tallafawa rayuwata uncle na Sona inna sonshi ...... in gizata umma tayi da k'arfi take ta buga 'kanta da tea's d'in dake gurin da sauri Hajiya Kaka tayi k'anta cikin masifa tace "Halira Haka kike da muguwar Zuciya Ashe Baki sonta..? Lailai kina so RABO ya kashe ki to wlh ki sani , mud'din Rauda matar Umar ce kamar yanda kike ce sai kasa ya rufe Miki i'do ki rubuta ki ajiye RABO RABO i'dan ba kiyi hankali ba zai kashe ki ki duba yarinya na Kuka da had'aki da Allah Amma ki Mata wannna mummunar aikin haba haba i'dan hankali ya gushe hankali ke maidashi , wlh wannan halin Sam Bai kamace ki ba ,
Ko kala umman rauda Bata ce ba tayi shigewarta d'akinta kuka sosai rauda keyi kamar ranta zai fita hajiyace ta d'aga ta suka Soma tafiya wani jiri ne ya kwashe ta take ta tafi luuuu zata fad'i da sauri Abbu ya taryota jikinsa domin komai a,Kan i'donsa ya faru yaji matukar tausayinta sosai sai d'ai bazai iya mata abinda tak'e so ba da wani i'do zai kalli iyayen Munnir yace "ya fasa bashi rauda kai gaskiya bazai ma yuwu ba Dole ta Aureshi ...." Jin kamshin turaren jikinsa yasa hanjin cikin ta hautsinewa kakarin Amai ta fara Nan tashiga amayar da duk wasu abinda ta ci still aman yaki barinta karshe suma tayi lumfashinta na sama da kasa cikin mugum tashin hankali Abba ya shiga shafa Mata ruwan sanyi Amma inna tayi nisa domin ko motsin kirki ,batayi.
Da sauri Hajiya Kaka tace "innalilahi kad'ai asibiti zamu tafi NE? d'aukarta Abbu yayi da sauri ya kwalawa drive Kira Yana Zuwa ya mud'e masa motar da sauri yaja motar sauka nufi asibiti Hajiya Kaka kuwa masifa ta ringa surfawa sai da tama duk ,yan gidan tatas sannan ta sa aka kaita asibitin ..Motsin kirki Rauda batayi da kyar likitoti suka samo numfashin ta drp suka d'aura mata sannan suka rufo kofar , Abbu na ganinsu ya nufesu da sauri yana fad'in "doctor ta farka...? Girgiza Masa kai doctor yayi sannan yace "gaskiya Alhj kunyi sakaci kuma Allah ya auna arziki da bakuyi saurin kawota ba a Yanda jininta ,yayi mugum Hawa ,zaku ,it's rasata... Kadan ya rage zuciyarta bata buga ba"a kiyaye bacin ranta a guji d'aga mata hankali sannan KU samarwa ,yarku da abinda take so domin bincike ya nuna akwai abinda take tsananin so...... Abbu yace "inshallah doctor zamu kiyaye" kwanan ta biyu sannan aka sallamosu ko lekowa Umma bayi ba Suna Zuwa ,gida direct part d'inta ta huce wayarta ta d'auka ta shiga Kiran kawayenta harda Zeey sai da ta Kira, cikin mintinan da Basu huce Goma ba Gidan ya d'au d'umi Rauda ce zaune ta farka Uban tagumi sai hawaye take fitarwa gabad'aya ta rame sai fari data kara "kawata kiyi hakuri kiyi Addu'a nasan wlh ,Haka kawai Uncle bazai ki nimanki ba kiyi masa Uziri sannan abinda Umma tayi Sam ,Bata kyauta ba wlh gaskiya ta Bata min rai sosai ,ita Bata I,sa ta Hana abinda Allah ya rubuta ba inshallah da yardan rabbin samawati Allah Zai mallaka muku juna dake da Umar ki dage da Addu'a sosai kawata" a hankali rauda tace "inshallah kawa"
YOU ARE READING
SIRRI NE
RomanceLabarin Sex labari mai tsuma zuciya tayi Biyayya duk da ba'ason ,ranta ba Amma daga karshe taga riban biyayya tayi farin ciki tana godiya ga Allah daya Bata i'kon yiwa iyayenta biyayya Gashi tana zaune cikin aminci da kwanciyar Hankali mijinta na ka...