part 68

330 40 8
                                    

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑

🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰

#wattpad

#fatimazarah

#dream home

27/12/2020

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Yar sarki 🌹👸 king's daughter

Suna Shiga direct ICU suka nufa lekawa yayi ta transferent glass din dakin,wayam yagani bakowa, numfashi yasauke tare da rintse ido,Allah yasa ba abinda yake tinani bane,
Daafa shi da akai yasa yajuya,deen ka kawo kumu  nan gashi daki bakowa,
Tsaki yajaa Tare da fadin najeeb kana ganin yasamu sauki ko Kuma..... Banaso in yarda da abinda zuciya ta take San fadamin.
Nifa bangane inda ka dosa ba wakake nufi,at least kasanar dani Wanda muka zo duba wa da ka kwasoni inajin bakar yunwa.

Najeeb karkace min kamanta yaran damuka kawo kwanaki asibitin nan,..

🤔Ooh yanzu na fahimta to mude bamunyi namuba,wama yasani ko har an sallame shi,

Banjin Ansallame shi raunin dayaji beci ace anbashi sallama ba,maybe anchanja Masa daki.

To yanzu Yaya kenan mu gashi Ko Sunan sa bamu Sani ba,

Idanunsa ne suka sauka kan wanan likitan dasu ka samu lokacin dasu kawo Shi,

Kara sawa yayi gaban likitan yatare sa,hannu yamika masa gaisawa sukai,kallan sa na Dan lokaci likitan yayi ya nasan Tina fuskar,
Young man u look familiar,do I know you.
Maybe I should say yes,not that well.four days dasuka wuce munkawo patient yaji rauni sosai ajikinsa.

Sure,yanzu nagane inda nasan fuskar,
Zaku iya biyoni,bayansa suka bi Har inda aka kwantar da Mujaheed,da sallama suka shiga.
A lokacin har ya farka sede baya iya yin Magana se kallo,dayan gefen sa Kuma daddynsa ne Yana ta matsa Masa hannunsa dasuka mai nauyi,

Ansa sallamr yayi yamusu Bismillah dasu zauna,gaggaisa wa sukai cikin mutunci da girma Mawa,
Shurune yabiyo baya,daddy ne yakatse shurun dacewa sede Yan samari ban Shedan kuba,..
Se asannan Dr Muktar yayi Magana Wanda Shi asalinsa dan Nigeria ne Aiki yazaunar dashi Anan shiyasa akidarsa komai irin na turawa.

Wayanan ai sune suka Kawo yaronka yayinda Yake bukatar taimako,badan sunzo kan lokaci ba da yaronka ze iya rasa ransa All tnx to them.

Da barebare daddy yamike yakaraso inda su jalal suke Yana musu godiya harda hade hannu,

Kasa sakewa sukai arayuwarsa bayaso yaga babba Yana masa ahaka,da sauri yariko hannunsa ,
A ah bama bukatar godiyar ka Muna abu dan Allah ne badan wani ba,Kowani musilmi na kwarai haka yagada,daman munzo muduba jikin danka ne Kuma Alhamdulillah Yana samun sauki.
Hannun najeeb yakamo muje najeeb to se anjiman ku  Allah yakara sauki,
Hanyar fita sukai da sauri daddy yasake taro su,Sam yahana su tafiya Alalle se suntsaya ko ruwane susha,bayarda suka iya domin suna ganin girmansa sosai.
To ku haka akeyi baku tsaya  kun gaisa da abokin naku ba.
Se a lokacin suka daura idansu kan Mujaheed da tin dazu Yake Kallansu ba inm ba a ah,

Dan kau da kansa yayi gefe sanan yace Masa yajiki, beyi tsammanin jin ansa daga Gare shiba.

Nasan ku ba freinds dinsa bane saboda Mujaheed bashida wasu Friends, kuma baza kuwuce sakonsa ba ku course mate dinsa ne.
And also bakuyi Kama da Yan Nan ba ku Yan wani country ne.

Kansa na kasa batare da yace komai ba.

Murmushi najeeb yayi,Ito schl dinmu daya but different future,hasalima incident din daya faru shine sanina da shi we never know him.

yar sarki 👑(King's Daughter )Where stories live. Discover now