👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰 🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰Watppad
Fatimazarah#dream home writer
🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Continue story
Sarki maleek yashiga kunchin rayuwa na batan Yar sa da matarsa ba kauyen dabesa anbincika masa suba amma ba labarinsu,.
queen hafsat kan wani saban mulki take kara budewa
AFTER THREE YEAR. Zalihat nahango tachi kwalliyar amare se murmushi take, da alama bikin wani Ake mc Naji yanacewa amarya tafito ta taka zare Ido nayi inaneman amarya littafina da alkalamina ne yafadi locakin da ga wanan amaryan bawata bace illa zalihat tayi kyau sosai mc Naji yace ango ma fito inadaga Kai senaga Ahmad Ashe shine Akon
nii fatee😳nace kenan haryanzu Zalihat ba abinda tatina kutsa Kai na Ringa yi dan indauko rahoto,wata yarinya nagani bazata wuce shekara uku tana takuka akaita wajan mummnyta,wata Yar tsohuwace take tabata Baki haba seeman mummy bakiga biki akeba,kibari agama se inkaiki wajan mummy ki,
a ah nikawai kikaini Inga mummyna a a ni mummy na janje,
to shikenan muje inkaiki Kama hannun yarinyar matar tayi takutsa cikin filin fauce hannunta tayi acikin na tsohuwar ta tafi da gudu tarungume wanan amaryan 😱kasa Magana nayi saboda mamaki nace kaii daman wanan Yar maleek ce tagirma haka 🙁ikon Allah Girma bawuya 💃💃binta nayi dan inchigaba da daukan rahoto
Zalihat naga takankame yarinyar my seemah ya akayine me akamiki arude take Magana ,
mummy muje gida ninagaji bacci nakeji to seemah na,
daukanta tayi tafita daga hall din dake hall din akusa da gidane ,
wani maraidaichin gd naga tashiga takwantar da Ita akan gado to yi baccinki tana shafa mata baya Har bacci yadauketa,
wata matace tashigo dakin yarnema Hartayi baccine yauwa zalihat yakamata kishrya masu daukan amarya sunkusan zuwa,
to ta ansamata jikinta Yana memata sanyi setaji Kamar tafasa auren jiki asanyaye tatashi tagara shiri akazo akadau amarya se gidanta💃💃nide Nasha rawa nagoshi
After some years
wasu kyawawan Yan mata nagani suna gudu a bakin wani ruwa garaigarai cike danishadiwallahi Aysha Kika Bari nakamaki Sena babballaki tinda bakida kunya bazakizoba tsayawa tayi tana hutawa Magana da kyar Aysha takira ta karfi,
wacce ake Kira da Aysha nagani tana ta kyalkyalewa da dariya tana mata kwalo 😜😜😜
wallahi yau nachiki Wasa gashi kinkasa kamani💃💃wanan yayartawa raguwace ayyaraye takasa kamani💃rawa take tana juyi batai auniba taji anchafkota
ihutasa wayyo Allahna Adda seemah dan Allah kiyi hakuri Allah badake nakeba😒😂😂auhakama kikace maimaita abinda kikace dazu,
ni wlh namanta duka takaimata Tai ihu wayyo Allah na zatakasheni wlh natina my one and only sis my sister forever no one can separate us even though u are rude,😂😂😂
ga tsoro gabantsoro se tsokana #seemah
kaiii adda na kinfa fini tsoro Kuma da tsokana hannu ta daga kamar zata daketa Aysha tarife Ido tanajira taji duka setaji akasin haka rungumeta tayi niwane indaki lil sis Dina abar kaunata my only friend in the world nide fatana wanan lil sis din tarage tsokana🙄
dariya dukansu sukai😂cike da nishadi,really love u lil sis,love u too my big sis ok let's make a promise like we always do hannusuka hada suna fadan sisters today, tomorrow and always. 💕💕😜Kash namanta me akace gaba se munhadu ashafi nagaba 💃thanks u
Your Comments is needed
Comment
Vote
Share
FollowMegamind 🔥
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.