🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰
3/10/2020
👑 👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑 👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
#wattpad
#fatimalawalbmg
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹💕
Yar sarki 🌹👸✨Jiyo Masa da laptop din yayi yagani,Koma wacece yanzu zangani senayi maganinta,.....
Kasa karasa maganar yayi saboda bacin rai,
Kan sunanta yadanna Sega Sunan ta yafito *seemah_ queen*
Danna wayayi sega hotunansu kalakala daya daga cikin hotunan yashiga dan Har a lokacin bawai yaganeta bane burunshi kawai yashiga yaci mutuncin ta message dinta,Wani dogon numfashi yaja yayinda numfashin ya tsaya kure hotan yayi da idanunsa da ko kiftasu bayayi he is totally lost yadda Kasan gwinki.
Najeeb ne yaji shurun nasa yayi yawa,mayar da idansa kan laptop Din yayi yaga Abinda ya tsorata shikaha,
Idanunsa ne suka sauka akan seemah,hotan tayi shine tana bakin ruwa kafafuwanta tanacikin ruwa,rikagace a jikinta Yar doguwa zuwa gwiwarta se wando ,tazubo da gashin gefe se Dan veil data Dan daura akanta rigar tayi fitting dinta sosai.hakama fuskarta dauke da murmushi yayin datake kallan gefe kamar bama tasan anyi hotan ba.Woww! gaskiya yarinyar she is Damm beautiful,jalal ban fada maka ba she totally your type.
Jin abinda najeeb yafada yayi saurin rife laptop din.
Haba Jalal meyasa baka danna next naga hotan gaba ba kasanni KO inga na Princess dina.Is she teasing me how dare she@jalal
Man is your chance now kayi following dinta sekamata magana ta message dinta inda Hali kace kanasan number dinta.
Yatsina fuska yayi Jin abinda najeeb yace tareda fadin Allah yasawake,incewa middle class girl like her ta turan number dinta kaima Kasan ba ajina Bace.
KO bakaji abinda tacemin ba she called me beast how dare she said that to me....Tomeye aciki Jalal yau kafara cin karo da irin wanan makiyanka nawane suka cema haka,.
Kuma ba ka fushi dahakan sedan tafadi hakan,I think tafadane kawai Dan Taja attention dinka,wow lover boy Banga lefinka ba zaka danji zafin Abin tinda masoyiyar kace tafadi hakan Nide yanzu do me a favor kabani Inga hotunan Nan.
Meyasa Zan baka kaga hotunanta ,Kanada naka laptop din zaka iya zuwa kagani achan.
Mallan nifa ba hotan budurwarka nace Zan ganiba,tawa budurwa nakeso ingani da harkake min rowarta.
Haushine ya ishe Shi yasan tabbas najeeb yanzu ze juyamasa zanchensa.
Mika Masa yayi gashi,ka dauka banasan kaga hotan tane gashi ingadama ka kwana kana kallanta,I hate too see her face either.
Mikewa yayi yafice yabashi guri,Amma har azuciyar yanasan ganin hotunan ga wani kishi dayake ji saboda yasan najeeb seya karewa hotunan kallon Kare dangi.sintiri yafarayi a fallo yanayi Yana lekensa sewani chize yatsayake.Dariya ce takusa subcemasa Dan Yana lure dashi har leken dayake masa seyayi kamar ze shigo sekuma yafasa.
Message dinta najeeb yashiga Dan yaga tana online
Rubutu yafara kamar hakaHy baby gaskiya u are beautiful. Tare da sending tagging din daya daga hotunan yayi yamata comment,da baby I like this pic of yours u are extremely perfect please baby I need your contact please don't say no.
Hartayi given up tasan koyagani bakulata zeyi ba,kokarin kashe datar ta take taji messages yashigo,tsaki taja tasan baze wuce samarin dasuke takura mata ba,
Kamar baza ta budeba sekuma zuciyar yace gwara Ki bude kika Sani KO Jalal dinne.
Komawa Tai Instagram dinta tashiga wajan message abinda Idanuwanta suka nuna mata ne yasa takasa gazgata Hakan
Sake goge idanunta tayi kode sunansa ne yafara Mata gizo,thesame shidin tagani,wani ihu tasa tafara tsalle I can't believe this! Jalal yamin Magana Kuma yace yanasan contact Dina.
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.